Bangaren kasa da kasa, an sake gano wani wuri da ake horar da kangararru a cikin jihar Kaduna.
Lambar Labari: 3484174 Ranar Watsawa : 2019/10/20
Bangaren kasa da kasa, kimanin yahudawan sahyuniya 400 suka kutsa kai a cikin masalacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3484173 Ranar Watsawa : 2019/10/20
Bangaren kasa da kasa, an buga sakon kagoran juyin juya halin muslucni kan taron arbaeen a jaridar kasar Ghana.
Lambar Labari: 3484172 Ranar Watsawa : 2019/10/20
Magoya bayan harkar muslunci a Najeriya sun yi tattakin arbaeen a birnin Abuja fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3484170 Ranar Watsawa : 2019/10/19
Bangaren kasa da kasa, fira ministan Iraki ya isar da sako ga masu ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3484169 Ranar Watsawa : 2019/10/19
Ayatollah Sayyid Ali Khamenei Jagoran juyin juya halin muslunci na kasar Iran ya halarci taron arbaeen a yau a Husainiyar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3484168 Ranar Watsawa : 2019/10/19
Bangaren kasa da kasa, mahukunta yankin Kashmir da Jamo a kasar India sun sake da dokar hana zirga-zirga a wasu yankuna.
Lambar Labari: 3484167 Ranar Watsawa : 2019/10/18
Bangaren kasa da kasa, wata musulma ta kai kara kan take hakkinta na addini a jihar Delaware a Amurka.
Lambar Labari: 3484166 Ranar Watsawa : 2019/10/18
Bnagaren kasa da kasa, tawagar likitoci daga kasashe 10 suna gudanar da ayyukan lafiya a taron ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3484165 Ranar Watsawa : 2019/10/18
Bangaren kasa da kasa, an gabatar da daftrain dokar hukuncin kisa a kan duk wanda yak eta alfarmar kur’ani a Zamfara.
Lambar Labari: 3484164 Ranar Watsawa : 2019/10/17
Bangaren kasa da kasa, akwai yara kimanin miliyan daya da suke koyon karatun kur’ani a makarantun allo a Aljeriya.
Lambar Labari: 3484163 Ranar Watsawa : 2019/10/17
Bangaren kasa da kasa, an cafke wani mutum da ya sace wani kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Auzbakistan.
Lambar Labari: 3484162 Ranar Watsawa : 2019/10/17
Bangaren kasa da kasa, Mahukunta a Iraki sun hana duk wani take na nuna bangaranci a tattakin arbaeen
Lambar Labari: 3484161 Ranar Watsawa : 2019/10/17
Jami’an tsaron kasar Iraki sun bankado wani shirin kai harin ta’addanci a kan masu ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3484160 Ranar Watsawa : 2019/10/16
Shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya bayyana takunkumin Amurka kan kasarsa a matsayin cin zarafin bil adama.
Lambar Labari: 3484159 Ranar Watsawa : 2019/10/16
Yara ‘yan kasa da shekaru 10 su 220 ne suka gudanar da gasar hardar kur’ani a birnin Darul Baida Libya.
Lambar Labari: 3484158 Ranar Watsawa : 2019/10/16
Bangaren kasa da kasa firayi ministan kasar Newzealand ta ce ba za ta taba lamuncewa da tsatsauran ra’ayi a kasar ba.
Lambar Labari: 3484157 Ranar Watsawa : 2019/10/15
Bangaren kasa da kasa, musulmin yankin Gordon Bay a kasar Afrika ta kudu sun samu izinin ginin masallaci.
Lambar Labari: 3484156 Ranar Watsawa : 2019/10/15
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa Iran ta yi amfani da hikima wajen karya kaidin makiya.
Lambar Labari: 3484155 Ranar Watsawa : 2019/10/15
Bangaren kasa da kasa, an shirya wani taro kan jawo hankulan musulmi zuwa yawon bude a Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3484154 Ranar Watsawa : 2019/10/14