Jam'iyyar gurguzu a Sudan ta zargi gwamnatocin Saudiyya da UAE da yunkurin karkatar da juyin da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3484215 Ranar Watsawa : 2019/11/02
Musumin Faransa sun yi tir da kalaman batunci da ministan harkokin cikin kasar ya yi kan muslucni.
Lambar Labari: 3484214 Ranar Watsawa : 2019/11/02
An nuna wani shafin kur’ani da aka rubuta tun kimanin shekaru 1300 da suka gabata a Sharijah.
Lambar Labari: 3484213 Ranar Watsawa : 2019/11/01
Yahya Nuruddin Abu Taha mahardacin kur’ani ne mai shekaru 7 da haihuwa a Falastinu.
Lambar Labari: 3484212 Ranar Watsawa : 2019/11/01
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar ad taron shugabanin musulmin Amurka karo na hudu a birnin Chicago.
Lambar Labari: 3484211 Ranar Watsawa : 2019/11/01
Shugaban kasar Lebanon ya amince da murabus din fira ministan kasar, amma ya bukaci ya ci gaba da rike gwamnati na wucin gadi.
Lambar Labari: 3484210 Ranar Watsawa : 2019/10/31
Ga dukkanin alamu haifar da sabon rikici a Iraki sakamako ne na kasa cimma manufar kafa Daesh.
Lambar Labari: 3484209 Ranar Watsawa : 2019/10/31
Bangaren kasa da kasa, manzon musamman na majalisar dinkin duniya a Falastinu ya ce dole ne a mutunta masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3484208 Ranar Watsawa : 2019/10/31
Bangaren kasa da kasa, wata musulma mai sanye da lullubi ta zo ta daya a gasar tseren dawaki a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484207 Ranar Watsawa : 2019/10/30
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman taro mai taken yai da ta’addanci a cikin kur’ani a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3484206 Ranar Watsawa : 2019/10/30
Jagoran juyin Musulunci a Iran ya shawarci kasashen na Lebanon da Iraki da su fifita warware matsalar tsaro da kasashen ke fama da ita.
Lambar Labari: 3484205 Ranar Watsawa : 2019/10/30
Babbar jami’ar majalsar dinkin duniya a bangaren bincike ta bayyana cewa dole ne a hukunta ‘yan Daesh a kasashensu.
Lambar Labari: 3484204 Ranar Watsawa : 2019/10/29
Firaminsitan kasar labanon, Saad Hariri, ya sanar da cewa zai mika takardar yin murabus din gwamnatinsa.
Lambar Labari: 3484203 Ranar Watsawa : 2019/10/29
Shugaban kasar Faransa ya yi Allawadai da harin da aka kai kan wani masallaci a kasar Farasa.
Lambar Labari: 3484202 Ranar Watsawa : 2019/10/29
Kawancen jam’iyyu da kungiyoyin Canji a Sudan ya yi gargadi kan yiwuwar bullar Boko Haram a Sudan.
Lambar Labari: 3484201 Ranar Watsawa : 2019/10/28
Babbar jami’ar MDD a Iraki ta ce masu dauke da bindigogi a cikin zanga-zanga ne suke kashe mutane.
Lambar Labari: 3484200 Ranar Watsawa : 2019/10/28
Bangaren kasa da kasa, an kai hari kan wani masallaci a birnin Bayn da ke yammacin kasar Faransa.
Lambar Labari: 3484199 Ranar Watsawa : 2019/10/28
Ma’ikatar kula da harkokin addini a masar ta sanar da cewa, ana shirin gudanar da wani taro mai taken manzon Allah (ASWA a cikin kur’ani.
Lambar Labari: 3484198 Ranar Watsawa : 2019/10/28
Wani mutum da ya shahara da yada kiyayya da kyama kan musulmi a Ingila tun bayan harin Newzealand ya amsa lafinsa.
Lambar Labari: 3484197 Ranar Watsawa : 2019/10/27
Bangaren kasa da kasa, Amurka ta sanar da cewa an halaka shugaban kungiyar Daesh Abubakar Baghdadi a Syria.
Lambar Labari: 3484196 Ranar Watsawa : 2019/10/27