iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, adadin mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa a Kashmir ta Pakistan ya karu.
Lambar Labari: 3484086    Ranar Watsawa : 2019/09/25

Bangaren siyasa, shugaba Ruhani ya bayyana cewa kasar Iran ba za ta taba amincewa da tattaunawa da Amurka a karkashin takunkumai ba.
Lambar Labari: 3484085    Ranar Watsawa : 2019/09/25

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun gudanar da jerin gwano domin jaddada wajabcin hadin kan al'ummar musulmi a New York.
Lambar Labari: 3484084    Ranar Watsawa : 2019/09/24

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Aljeriya ta bukacin bunkasa ayyukan hadin gwiwa a bangaren kur'ani tare da kasar Iran.
Lambar Labari: 3484083    Ranar Watsawa : 2019/09/24

Jiragen yakin kasar Saudiyya sun kashe fararen hula 16 a hare-haren ad suka kai yau a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484082    Ranar Watsawa : 2019/09/24

Shugaba Hassan Rauhani ya gana da shugaban kasar Faransa Emmanuel Macrona gefen taron babban zauren majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3484081    Ranar Watsawa : 2019/09/24

Wasu hare-hare da jiragen yakin gwamnatin Saudiyya suka kaddamar a Yemen ya yi sanadiyyar mutuwar fararen hula 5.
Lambar Labari: 3484080    Ranar Watsawa : 2019/09/23

Firayi ministan Sudan ya sanar da cewa za a kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan kisan masu zanga-zanga.
Lambar Labari: 3484079    Ranar Watsawa : 2019/09/23

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya mayar da martani dangane da rahoton majalisar kungiyar tarayyar turai da ya zargi kasar Iran da take hakkokin mata.
Lambar Labari: 3484078    Ranar Watsawa : 2019/09/23

An gudanar da zaman taron karawa juna sani mai taken Ashura da kur’ani a birnin Bamako na kasar Mali.
Lambar Labari: 3484076    Ranar Watsawa : 2019/09/22

Shugaba Rauhani na Iran  ya gabatar da wani jawabia  yau a wurin taron ranar farko ta makon tsaron kasa a Iran.
Lambar Labari: 3484075    Ranar Watsawa : 2019/09/22

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da zaman dardar a Masar bayan da jama'a suka fara yi wa Sisi bore a kasar.
Lambar Labari: 3484074    Ranar Watsawa : 2019/09/22

Al ummar kasa Masar na gudanar da jerin gwanon neman Sisi ya sauka daga shugabancin kasar.
Lambar Labari: 3484073    Ranar Watsawa : 2019/09/21

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron Iraki sun kame mutumin da ke da hannu a harin Karbala.
Lambar Labari: 3484072    Ranar Watsawa : 2019/09/21

An Gabatar da wani shiri ma taken sulhu tsakanin addinai a gidan radiyon Najeriya.
Lambar Labari: 3484071    Ranar Watsawa : 2019/09/21

Kakakin magatakardan UN yace Antonio Guterres ya jaddada wajabcin tattauna kan matsalar Kashmir.
Lambar Labari: 3484070    Ranar Watsawa : 2019/09/20

Bangaren kasa da kasa, cibiyar azahar ta mika sakon ta’aziyya dangane da rasuwar daliban kur’ani sakamakon wata gobara a Liberia.
Lambar Labari: 3484069    Ranar Watsawa : 2019/09/20

Bangaren kasa da kasa, baban sakataren Hizullah ya ce za su hana shawagin jiragen Isra’ila a Lebanon.
Lambar Labari: 3484068    Ranar Watsawa : 2019/09/20

Bangaren kasa da kasa, Trump ya bayar da umarnin kara tsananta takunkumai a kan Iran.
Lambar Labari: 3484067    Ranar Watsawa : 2019/09/19

Kakakin dakarun kasar Yemen ya gargadi Saudiyya da UAE da cewa idan suna son su zauna lafiya su daina kai hari a Yemen.
Lambar Labari: 3484066    Ranar Watsawa : 2019/09/19