Wani dan kasuwa dan kasar Pakistan zai dasa itatuwa kan hanyar masu ziyarar arba’in daga Najaf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3484284 Ranar Watsawa : 2019/12/01
Bangaren kasa da kasa, kimanin mutane dubu 6 ne dai suke duba wani kur’ani da aka ajiye a dakin kayan tarihi a China.
Lambar Labari: 3484283 Ranar Watsawa : 2019/12/01
Gwamnatin kasar Iran ta kirayi jakadan kasa Norway domin nuna bacin rai kan kone kur’ani da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3484282 Ranar Watsawa : 2019/11/28
Yahudawan sahyuniya 1400 ne suka kutsa kai a cikin hubbaren annabi Yusuf (AS) a gabashin Nablus.
Lambar Labari: 3484281 Ranar Watsawa : 2019/11/28
Mataimakin shugaban majalisar dokokin Iran kan harkokin kasa da kasa ya bayyana cewa daesh ta sake dawowa Iraki.
Lambar Labari: 3484280 Ranar Watsawa : 2019/11/28
Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya ce al'ummar kasar sun sake dakile makircin makiya.
Lambar Labari: 3484278 Ranar Watsawa : 2019/11/28
Bangaren kasa da kasa, dubban mutane ne suka gudanar da gangami a birane na Birtaniya kan adawa da nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3484277 Ranar Watsawa : 2019/11/27
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasar Qatar.
Lambar Labari: 3484276 Ranar Watsawa : 2019/11/27
Kungiyar kasashen larabawa ta gudanar zaman gaggawa kan batun gina matsagunnan yahudawa a Palastinu.
Lambar Labari: 3484275 Ranar Watsawa : 2019/11/26
Hizbullah ta kasar Labnon ta nuna rashin amincewarta da sharudan da kasar Amurka ta gindaya na kafa sabuwar gwamnati a kasar.
Lambar Labari: 3484274 Ranar Watsawa : 2019/11/26
Miliyoyin mutane ne suka fito domin nunaa rashin amincewa da ayyukan barna da sunan zanga-zangar korafi.
Lambar Labari: 3484273 Ranar Watsawa : 2019/11/26
Bangaren kasa da kasa, musulmi a wasu yankunan kudu maso yammacin Najeriya sun bukaci a kara yawan kotunan muslunci.
Lambar Labari: 3484272 Ranar Watsawa : 2019/11/25
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya mayar da martani kan taron larabawa da ya gudana Mana Bahrain.
Lambar Labari: 3484271 Ranar Watsawa : 2019/11/24
Kwamitin kwararru kan siyasar Sudan ya zargi shugaban majasar zartarwar kasar da sharara karya.
Lambar Labari: 3484270 Ranar Watsawa : 2019/11/24
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron cika shekaru hamsin da kafa kungiyar OIC.
Lambar Labari: 3484269 Ranar Watsawa : 2019/11/24
Cibiyar Azahar ta kafa dalili kan wajacin hijabin musulunci da ayoyi na 31 daga surat Nur da kuma 59 daga surat Ahzab.
Lambar Labari: 3484267 Ranar Watsawa : 2019/11/23
Bangaren kasa da kasa, Matir Muhammad ya ce masana 450 ne za su halarci taron Kuala Lampour na shekarar 2019.
Lambar Labari: 3484266 Ranar Watsawa : 2019/11/22
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin al’adu ta duniya ta nuna goyon bayanta ga Quds
Lambar Labari: 3484265 Ranar Watsawa : 2019/11/22
Sayyid Abbas Musawi kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana furucin turai kan masu barna a Iran da cewa munufunci ne.
Lambar Labari: 3484264 Ranar Watsawa : 2019/11/22
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara zaman taro na duniya kan gyaran masalatai a birnin Kualalmpur na kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3484263 Ranar Watsawa : 2019/11/21