Bangaren kasa da kasa, mutanen Chiyapas a Mexico 5500 ne suka karbi addinin muslunci tun daga 1989.
Lambar Labari: 3484130 Ranar Watsawa : 2019/10/08
Bangaren kasa da kasa, Ministan harakokin wajen Rasha Sergey Lavrov ya gudanar da ziyara a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484129 Ranar Watsawa : 2019/10/07
Bangaren kasa da kasa, wani kamfai a Malaysia ya bayar da kyautar abin lullubi dubu 10 ga mata musulmi.
Lambar Labari: 3484128 Ranar Watsawa : 2019/10/07
Bangaren kasa da kasa, kotun Zamfara ta sanar da cewa za a kori duk wani alkali da bai dauki mataki kan keta alfarmar kur'ani ba.
Lambar Labari: 3484127 Ranar Watsawa : 2019/10/07
Bangaren kasa da kasa, hare-haren kungiyar Boko Haram sun ci rayukan mutane 16 a cikin jihar Borno.
Lambar Labari: 3484126 Ranar Watsawa : 2019/10/06
Bangaren kasa da kasa, ministan lafiya na kasar Yemen ya ce ci gaba da tsare jiragen ruwa na mai zai jefa dubban marassa lafiya cikin hatsari.
Lambar Labari: 3484125 Ranar Watsawa : 2019/10/06
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da tarukan ranar Imam Hussain (AS) a birnin San Francisco na jihar California a Amurka.
Lambar Labari: 3484124 Ranar Watsawa : 2019/10/06
Kura ta lafa a birnin bagadaza wasu yankuna da dama bayan tashe-tashen hankulan da suka wakana.
Lambar Labari: 3484123 Ranar Watsawa : 2019/10/05
Firayi ministan Malaysia ya tattauna shugabar kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3484122 Ranar Watsawa : 2019/10/05
Bangaren kasa da kasa, an bude wata makaranta a kasar Masar da sunan fitacen dan takwallon duniya Muhammad Salah.
Lambar Labari: 3484121 Ranar Watsawa : 2019/10/05
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani tsohon zane na tarihi na na kasar Turkiya da ke koma zuwa karni na 19.
Lambar Labari: 3484120 Ranar Watsawa : 2019/10/05
Bagaren kasa da kasa, dubban falastinawa sun gudanar ad gangami kamar yadda suka saba yia kowace a Gaza.
Lambar Labari: 3484119 Ranar Watsawa : 2019/10/04
Bangaren kasa da kasa, Lui Alyasiri gwamnan Lardin Najaf a Iraki ya bayyana cewa, an kame wasu na shirin cutar da manyan malaman kasara Najaf.
Lambar Labari: 3484118 Ranar Watsawa : 2019/10/04
Bangaren siyasa, ma’aikatar harkokin wajen Iran ta fitar da bayani dangane da zanga-zangar da ke gudana a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484117 Ranar Watsawa : 2019/10/04
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Australia sun yi kira ga mahukuntan kasar kan a kafa dokar da za ta hana nuna musu kyama.
Lambar Labari: 3484116 Ranar Watsawa : 2019/10/03
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron kara wa juna sani kan kyawawan dabi’u a mahangar muslunci da kiristanci a Habasha.
Lambar Labari: 3484115 Ranar Watsawa : 2019/10/03
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani wafin kur’ani mai tsarki da aka rubuta a cikin karni na 19 a Malaysia.
Lambar Labari: 3484114 Ranar Watsawa : 2019/10/03
Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta fitar da wani bayani wanda a cikinsa ta bayyana matsayarta kan cikar shekara da kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484112 Ranar Watsawa : 2019/10/02
Bangaren kasa da kasa, an bude ajujuwan wucin gadi na koyon karatun kur’ani a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3484111 Ranar Watsawa : 2019/10/02
Bangaren kasa da kasa, Allah ya yi wa Sheikh Ahmad Kamaluddin mataimakin bababn limamin kasar Ghana rasuwa.
Lambar Labari: 3484110 Ranar Watsawa : 2019/10/02