Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da manyan jami’an rundunar kare juyi jagoran juyin juya hali Ayatollah Khamenei ya bayyana matsin da cewa bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3484109 Ranar Watsawa : 2019/10/02
Bangaren kasa da kasa, hukumar bautar kasa NYSC a Najeriya ta amince ga mata masu bautar kasa da su saka lullubi idan suna bukata.
Lambar Labari: 3484108 Ranar Watsawa : 2019/10/01
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa babbar manufarsu ita ce tabbatar da zaman lafiya a Yemen.
Lambar Labari: 3484107 Ranar Watsawa : 2019/10/01
Bangaren kasa da kasa, an kafa kwamitin bincike na mutane 24 dangane da keta alfarmar kur’ani mai tsarki a jihar Zamfara Najeriya.
Lambar Labari: 3484106 Ranar Watsawa : 2019/10/01
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun bukaci da a warware matsalar Kashmir ta hanoyoyi na lumana.
Lambar Labari: 3484105 Ranar Watsawa : 2019/09/30
An samu tashin gobara a tashar jiragen kasa na birnin Jeddah dake kasar Saudiya
Lambar Labari: 3484104 Ranar Watsawa : 2019/09/30
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azahar ta samar da sabbin hanyoyi na koyon karatun kur'ani mai tsarki na zamani.
Lambar Labari: 3484103 Ranar Watsawa : 2019/09/30
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gidan Masar ta ce an kashe ‘yan ta’adda 15 a Arish.
Lambar Labari: 3484102 Ranar Watsawa : 2019/09/29
Bangaren kasa da kasa, sojojin Yemen tare da dakarun sa kai na kabilun kasar sun kame sojojin Saudiyya sama da dubu biyu.
Lambar Labari: 3484101 Ranar Watsawa : 2019/09/29
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro mai taken Asura a yaua kasar Jamus.
Lambar Labari: 3484099 Ranar Watsawa : 2019/09/29
Bangaren kasa da kasa, an kai jerin hare hare a lokacin gudanar da zabe a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3484097 Ranar Watsawa : 2019/09/28
Bangaren kasa da kasa, bangarori daban-daban na kasa da kasa sun maar da martani kan matakan murkushe masu bore a Masar.
Lambar Labari: 3484096 Ranar Watsawa : 2019/09/28
Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi girma a yammacin nahiyar Afrika a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3484095 Ranar Watsawa : 2019/09/28
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Masar sun tsaurara matakai kan masu zanga-zagar adawa da shugaba Sisi.
Lambar Labari: 3484094 Ranar Watsawa : 2019/09/27
Bangaren kasa da kasa, UNICEF ta ce yakin kawancen Saudiyya kan Yemen ya haramtawa yara fiye da miliyan biyu karatu.
Lambar Labari: 3484092 Ranar Watsawa : 2019/09/27
Bangaren siyasa, shugaba Rauhani ya yi watsi da batun tattaunawa karkashin matsin lamba da takunmi.
Lambar Labari: 3484091 Ranar Watsawa : 2019/09/27
Bangaren kasa da kasa, a karon farko yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya amince da cewa da hannunsa a kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484090 Ranar Watsawa : 2019/09/26
Wasu daga cikin jam’iyyun siyasa a Sudan sun nuna rashin amincewarsu da yunkurin raba siyasa da addini.
Lambar Labari: 3484089 Ranar Watsawa : 2019/09/26
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ce; Iran ba za ta taba amincewa da Amurka da kuma wasu daga cikin kasashen turai ba.
Lambar Labari: 3484088 Ranar Watsawa : 2019/09/26
Bangaren kasa da kasa, an kame mutane sama da 650 a zanga-zangar nuna kiyayya ga shugaban kasar.
Lambar Labari: 3484087 Ranar Watsawa : 2019/09/25