iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Sri Lanka Maithripala Sirisena tare da rakiyar shugaba Rauhani ya gana da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3482653    Ranar Watsawa : 2018/05/13

Bangaren kasa da kasa, cibiyar yada al'adun muslunci ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta'addancin da aka kai kan masallacin Imam Hussain (AS) a garin Durban na Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3482651    Ranar Watsawa : 2018/05/12

Bangaren kasa da kasa, Mukhtar Dehqan wakilin Iran a gasar kur'ani ta duniya akasar Malaysia ya zo na biyu a bangaren kira'a.
Lambar Labari: 3482650    Ranar Watsawa : 2018/05/12

Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da rusa wasu manyan wuraren buyar ‘yan ta’addan Daesh a cikin lardin Samirra da ke arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482649    Ranar Watsawa : 2018/05/11

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da zaman taro na shekara-shekara kan harkokin tattalin arziki tsakanin Rasha da kasashen musulmi, taron da ke samun halartar wakilai daga kasashe 50 na duniya.
Lambar Labari: 3482648    Ranar Watsawa : 2018/05/11

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya ziyarci kasuwar baje kolin littafai ta duniya da ke gudana a binin Tehran.
Lambar Labari: 3482647    Ranar Watsawa : 2018/05/11

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wani hari a yankin marja na birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3482646    Ranar Watsawa : 2018/05/10

Bangaren kasa da kasa, Ana ci gaba da gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya karo na sattin da ake gudanarwa a kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3482645    Ranar Watsawa : 2018/05/10

Bangaren kasa da kasa, Mukhtar Dehqan wakilin Iran a gasar kur'ani ta duniya ya kai matakin kusa da na karshe a wannan gasa.
Lambar Labari: 3482644    Ranar Watsawa : 2018/05/10

Bangaren kasa da kasa, Ihab Aliyan wakilin kasar Yemen a gasar kur'ani ta duniya da ke gudana a Malaysia ya kai mataki na karshe.
Lambar Labari: 3482643    Ranar Watsawa : 2018/05/08

Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa ta samu nasarar kwato mutane sama da 1,000 daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wadanda ta yi garkuwa da su a jihar Borno.
Lambar Labari: 3482642    Ranar Watsawa : 2018/05/08

Bangaren kasa da kasa, hauzar Imam Sadeq (AS) da ke garin Komasi na kasar Ghana ta yaye wasu daga cikin dalibanta.
Lambar Labari: 3482641    Ranar Watsawa : 2018/05/08

Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin masarautar Saudiyya sun kaddamar da hare-hare a kan ginin ofishin shugaban kasar Yemen a birnin San’a.
Lambar Labari: 3482640    Ranar Watsawa : 2018/05/07

Bangaren kasa da kasa, ministan ilimi na haramtacciyar kasa Isra’la ya mayar da martani dangan da sakamakon farko na zaben ‘yan majalisar Lebanon.
Lambar Labari: 3482639    Ranar Watsawa : 2018/05/07

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Oman ta sanar da ranar 17 ga watan Mayu a matsayin ranar farko ta watan ranadan mai alfarma na wannan shekara.
Lambar Labari: 3482638    Ranar Watsawa : 2018/05/07

Bangaren kasa da kasa, Yusuf bin Ahmad Alusaimin babban sakataren kungiyar OIC ya bayyana cewa dole ne a mayar da musulmin Rohingya zuwa gidajensu.
Lambar Labari: 3482637    Ranar Watsawa : 2018/05/06

Bangaren kasa da kasa, a farkon watan Ramadan mai alfarma ne za a fara gudanar da gasar nan ta kur’ani a tashar talabijin ta alkawthar.
Lambar Labari: 3482635    Ranar Watsawa : 2018/05/05

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani da kiran salla a kasar Ghana wadda mutane 36 suka kara.
Lambar Labari: 3482634    Ranar Watsawa : 2018/05/05

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Abdulsattar dan shekaru 41 khatibi a ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ya fara gudanar da wani aikin rubutun kur’ani mafi girma.
Lambar Labari: 3482633    Ranar Watsawa : 2018/05/05

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan yunawa da zahagoyar lokacin haihuwar Imam Mahdi a birnin oscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3482632    Ranar Watsawa : 2018/05/04