iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Biyo bayan wata gobara da ta tashi a wani masallaci da ke kudancin kasar Holland, wanda ‘yan sanda ba su ce an yi niyya ba, masallacin ya lalace.
Lambar Labari: 3487723    Ranar Watsawa : 2022/08/21

Tehran (IQNA) A yayin da take ishara da karuwar hare-haren ta'addanci a Afganistan, tawagar Majalisar Dinkin Duniya a kasar ta bayyana nadama kan ci gaba da kai wadannan hare-hare tare da neman karin matakan da suka dace daga kungiyar ta Taliban domin dakile wadannan hare-haren ta'addanci.
Lambar Labari: 3487712    Ranar Watsawa : 2022/08/19

​Tehran (IQNA) Shugaban wata jam'iyyar da ke da alaka da bangaren masu tsatsauran ra'ayi a Indiya ya ba da wa'adin ga gwamnatin Maharashtra da ta tattara lasifika daga dukkan masallatai.
Lambar Labari: 3487166    Ranar Watsawa : 2022/04/14

Tehran (IQNA) Wata kungiyar Falasdinu ta yi kira ga kungiyar agaji ta Red Cross da ta binciki lafiyar fursunonin Falastinawa da ke kurkukun Isra'ila sakamakon yaduwar Corona.
Lambar Labari: 3486824    Ranar Watsawa : 2022/01/15

Tehran (IQNA) Iran ta aike da taimako zuwa ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka jikkata a harin da aka kai a masallaci a gundumar Kunduz da ke Afghanistan.
Lambar Labari: 3486414    Ranar Watsawa : 2021/10/11

Tehran (IQNA) babbar cibiyar addini ta Azhar da babban mufti na Masar sun yi tir da Allawadai da harin Kunduz Afghanistan.
Lambar Labari: 3486403    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) Iran ta yi hannunka mai sanda ga dakarun kasashen Azerbaijan da Armeniya dake rikici a yankin Karabakh, da kada su yi gigin sanya kafa a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3485242    Ranar Watsawa : 2020/10/04

Tehran (IQNA) bayan da mahukuntan kasar Mauritania suka sanar da sassauta dokar hana taruka daruruwan mutane sun nufi masallaci domin salla.
Lambar Labari: 3484784    Ranar Watsawa : 2020/05/10