Musulmin birnin Chattanooga na jahar Tennessee a kasar Amurka suna gudanar da wani kamfe na wayar da kan Amurkawa kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3482445 Ranar Watsawa : 2018/03/02
Kotun Isra’ila ta sake dage zaman shari’ar shugaban harkar musulunci a Palastine Sheikh Raid Salah zuwa na sama.
Lambar Labari: 3482440 Ranar Watsawa : 2018/02/28
Bangaren kasa da kasa, mabiya adinin muslunci mazauna birnin birnin Madrid na kasar Spain za su gudanar da shirin bude kofofin masallatai ga wadanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482371 Ranar Watsawa : 2018/02/06
Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Milton Keynes na kasar Birtaniya suna gayyatar kowa masallacinsu domin samun bayani kan muslunci.
Lambar Labari: 3482355 Ranar Watsawa : 2018/02/01
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro mai taken juyin juya halin muslucni da gudunmawarsa wajen ci gaba a duniya a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482339 Ranar Watsawa : 2018/01/27
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa a duk inda aka bukaci taimako dmin fuskantar bakaken manufofin Amurka da makiya musulmi da musulunci toa shirye suke su kara.
Lambar Labari: 3482129 Ranar Watsawa : 2017/11/23
Bangaren kasa da kasa, Bushara Rai jagoran kiristocin Marunia a Lebanon ya bayyana cewa, addinin muslunci ba shi da wata alaka da ‘yan ta’adda ko ayukan ta’addanci.
Lambar Labari: 3482031 Ranar Watsawa : 2017/10/23
Bangaren kasa da kasa, gungun wasu masu adawa da addinin musulunci a kasar Sweden sun kaddamar da wani kamfe domin ganin sun kawo cikas ga wani shirin gina masallaci.
Lambar Labari: 3482019 Ranar Watsawa : 2017/10/20
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya nuna cewa kasar Zimbabwe na daga cikin kasashen Afirka mabiya addinin kiristanci da muslunci ke kutsawa a cikin al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3481517 Ranar Watsawa : 2017/05/15
Shugaban Iran:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce har abada Al'ummar kasar Iran ba za su kauce daga hanyar goyon bayan juyin Juya halin musulinci da kuma Jagoran juyin juya halin musulinci gami da gajiyar d Imam Khumaini(k.S) wanda ya kafa Jumhoriyar musulinci ta Iran.
Lambar Labari: 3481217 Ranar Watsawa : 2017/02/10
Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma a kasar Canada ta kudiri aniyar bayar da furanni a tashar jiragen kasa ta Alborta inda ake nuna adawa da msuulunci.
Lambar Labari: 3481013 Ranar Watsawa : 2016/12/07
Bangaren kasa da kasa, an budfe wani babban baje koli na tsoffin littafai na muslucni a karkashin shirin kungiyar ISESCO a garin Granada na kasar Spain.
Lambar Labari: 3481001 Ranar Watsawa : 2016/12/04
Bangaren kasa da kasa, wata cibiya mai zaman kanta ta ce an samu karuwar hare-haren da masu tsananin kyamar muslunci suke kaddamarwa kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Birtaniya a inda aka kai hari kan masallatai fiye da 100.
Lambar Labari: 3480964 Ranar Watsawa : 2016/11/22
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron kawara juna sani kan ma’anar kyamar musulunci wanda zai gudana a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3480937 Ranar Watsawa : 2016/11/13
Bangaren kasa da kasa, an fara gudana r da wani zaman taro na karawa juna sani kan addinin muslunci a jami'ar Haidelburg da ke kasar Jamus.
Lambar Labari: 3480932 Ranar Watsawa : 2016/11/12
Bangaren kasa da kasa, an kammala babban taro na kasa da kasa kan karfafa alaka tsakanin manyan addinai na duniya guda biyu musulunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3480923 Ranar Watsawa : 2016/11/09
Bangaren kasa da kasa, kasar Kenya na shirin daukar bankuncin bababn baje koli na kayan abincin Halal.
Lambar Labari: 3480911 Ranar Watsawa : 2016/11/05
Bangaren kasa da kasa, adadin masu bukatar a bar yan gudun hijira su shiga cikin kasar Australia ya karu.
Lambar Labari: 3480887 Ranar Watsawa : 2016/10/29
Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsananin kiyayya da addinin muslunci sun bulla a cikin kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3480784 Ranar Watsawa : 2016/09/16
Lambar Labari: 3480681 Ranar Watsawa : 2016/08/06