Tehran (IQNA) A cikin sa'o'i 24 da suka wuce ne sojojin mamaya suka harbe wasu Falasdinawa 5 har lahira.
Lambar Labari: 3487167 Ranar Watsawa : 2022/04/14
Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ahmad Amer, a shekarar 1983, a matsayin daya daga cikin bakin da suka halarci taro na musamman na majalisar koli ta kur'ani na biyu.
Lambar Labari: 3486854 Ranar Watsawa : 2022/01/23
Tehran (IQNA) A jiya 16 ga watan Disamba ne aka kammala taron farko na shugabannin addinin Islama na kasar Ghana, wanda aka gudanar da nufin kusanto da kungiyoyin addinin musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3486694 Ranar Watsawa : 2021/12/17
Tehran (IQNA) Abdollahian, ya bayyana halin da kasar Afghanistan ta tsunduma da cewa hakan sakamako ne shishigin kasashen waje.
Lambar Labari: 3486486 Ranar Watsawa : 2021/10/28
Tehran (IQ) za a gudanar da taron karawa juna sani dangane mahangar marigayi Imam Khomeini a daidai lokacin tunawa da zagayowar lokacin rasuwarsa.
Lambar Labari: 3485971 Ranar Watsawa : 2021/06/01
Tehran (IQNA) an tono wasu dadaddun duwatsu da suke dauke da rubutun larabci a Makka.
Lambar Labari: 3484926 Ranar Watsawa : 2020/06/25
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar kur’ani ta duniya karo na 15 a ranar Lahadi 27 ga Oktoba a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3484190 Ranar Watsawa : 2019/10/25
Bangaren kasa da kasa, an girmama daliban jami’oi daban-daban na kasar Iraki da suka halarci gasar kur’ani ta dalibai.
Lambar Labari: 3483518 Ranar Watsawa : 2019/04/05
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483072 Ranar Watsawa : 2018/10/24
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daga makaranta kur'ani da suka nuna kwazoa gasar Kur'ani a masar tare da halartar Mahmud Kamal Dali gwamnan lardin dali na Jizah.
Lambar Labari: 3482806 Ranar Watsawa : 2018/07/04
Bangaren kasa da kasa, Musa Abdi shugaban yankin Somaliland ya halarci wurin taron kammala gasar kur’ani mai tsarki ta yankin da ake gudanarwa a kowace shekara.
Lambar Labari: 3482721 Ranar Watsawa : 2018/06/03
Bangaren kasa da kasa, Timothi Waniyuni wani dan majalisar dokokin kasar Kenya ne kuma kirista, wanda ya halarci taron bude wani babban masallaci na musu tare da nuna kaunarsa ga musulmi.
Lambar Labari: 3482698 Ranar Watsawa : 2018/05/27
Bangaren kasa da kasa, an girmama adanda ska halarci gasar kur’ani ta makafi a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482663 Ranar Watsawa : 2018/05/16
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman nazari kan mas'alolin ilimi a gefen gasar kur'ani ta kasa da kasa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482522 Ranar Watsawa : 2018/03/29
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta Shikha Hind Bint Maktum a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482379 Ranar Watsawa : 2018/02/09
Bangaren kasa da kasa, wata mata 'yar kasar Morocco ta halarci taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala na wannan shekara.
Lambar Labari: 3480958 Ranar Watsawa : 2016/11/20