iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, iyalan mutanen da mahukuntan Bahrain suka kama Durraz na cikin damuwa saboda rashin sanin makor danginsu.
Lambar Labari: 3481574    Ranar Watsawa : 2017/06/02

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro gami da daruruwan 'yan banga na ci gaba da killace gidan babban malamin addini a kasar Bahrain Sheikh Isa Kasim
Lambar Labari: 3481547    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangaren kasa da kasa, Kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta yanke hukuncin daurin shekara guda a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481534    Ranar Watsawa : 2017/05/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin da jam’iyyun siyasa a kasar Bahrain bas u yarda da shirin masarautar kasar na kyautata alaka da Isar’ila ba.
Lambar Labari: 3481515    Ranar Watsawa : 2017/05/14

Bangaren kasa da kasa, manyan malaman addinin muslunci na kasar Bahrain sun tir da Allawadai da ziyarar tawagar yahudawan Isr'ila a kasar.
Lambar Labari: 3481501    Ranar Watsawa : 2017/05/10

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Bahrain sun sake dage hukunci a kan Ayatollah Isa Qasem babban malamin addini na kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3481490    Ranar Watsawa : 2017/05/07

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin addini da na kare hakkin bil adama Birtaniya sun gargadi masarautar Bahrain kan yunkurin yanke hukunci a kan Ayatollah Isa Qasem.
Lambar Labari: 3481487    Ranar Watsawa : 2017/05/06

Bangaren kasa da kasa, fiye da malaman addini 80 ne na kasar Birtaniya suka bukaci masarautar Bahrain da ta dakatar da batn hukunta Ayatollah Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481448    Ranar Watsawa : 2017/04/29

Bangaren kasa da kasa wata mujallar da ake abugawa akasar Amurka ta buga wata makala da ke cewa ana yi wa ‘yan shi’a kisan kisan kiyashi a duniya.
Lambar Labari: 3481426    Ranar Watsawa : 2017/04/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Amnesty Int. ta bukaci mahukuntan kasar Bahrain da su gaggauta sakin Sheikh Ali Salman ba tare da wani sharadi ba.
Lambar Labari: 3481404    Ranar Watsawa : 2017/04/14

Bangaren kasa da kasa, Kotun karya shari'a a Bahrain ta sassauta da shekaru biyar hukuncin zama gidan yari ga jagoran 'yan adawa na kasar dan shi'a nan Sheikh Ali Salman.
Lambar Labari: 3481371    Ranar Watsawa : 2017/04/03

Bangaren kasa da kasa, masarautar kasar Bahrain ta kame mutane 23 bisa dalilai na siyasa da kuma bangaranci na banbancin mazhaba.
Lambar Labari: 3481359    Ranar Watsawa : 2017/03/30

Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman yanke hukunci a shari’ar da take gunarwa a kan babban malamin addini na kasar Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481312    Ranar Watsawa : 2017/03/14

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron masarautar Bahrain na ci gaba da kaddamar da farmaki kan gidajen jama'a masu adawar siyasa a kasar tare da kame su.
Lambar Labari: 3481311    Ranar Watsawa : 2017/03/13

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkin bil adama akasar Bahrain ta kaddamar da wani kamfe domin fallasa ayyukan cin zarafin mata da mahukuntan kasar ke yi.
Lambar Labari: 3481291    Ranar Watsawa : 2017/03/06

Bangaren kasa da kasa, masarautar Bahrain ta ta kame fararen hula 17 da suka hada da kanann yara a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3481270    Ranar Watsawa : 2017/02/28

Bangaren kasa da kasa, Kotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman sauraren shari'ar da ta ce tana gudanarwa a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481268    Ranar Watsawa : 2017/02/27

Bangaren kasa da kasa, Gamayyar kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa ta soki lamirin masarautar kasar Bahrain kan cin zarafin fararen hula masu fafutuka ta siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3481257    Ranar Watsawa : 2017/02/24

Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama akasar Bahrain sun fitar bayani na hadin gwiwa da ke jan kunnen masarautar mulkin kama karya ta kasar kan cin zarafin al'ummar kasar da take yi musamman ma na yankin Diraz.
Lambar Labari: 3481175    Ranar Watsawa : 2017/01/27

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan banga da ake sa ran jami’an tsaron masarautar Bahrain ne sun kai farmaki da bindigogi a kan masu zaman dirshan a kofar gidan Ayatollah Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481173    Ranar Watsawa : 2017/01/26