Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar Bahrain ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan mutane hudu bisa zarginsu da kisan kai.
Lambar Labari: 3481150 Ranar Watsawa : 2017/01/19
Bangaren kasa da kasa, Masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain ta zartar da hukuncin kisa a yau a kan wasu matasa uku 'yan kasar, bisa zargin cewa sun tayar da bam da ya kashe wani dan sandan na kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481135 Ranar Watsawa : 2017/01/15
Bangaren kasa da kasa, masarautar kasar Bahrain na ci gaba da hana gudanar da sallar Juma'a a unguwar Diraz da ke kusa da birnin Manama fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481129 Ranar Watsawa : 2017/01/13
Bangaren kasa d akasa, jami’an tsaron masarautar Bahrain sun harba wa dalioban makarantar sakandare barkonon tsohuwa jim kadan bayan kammala jarabawa.
Lambar Labari: 3481127 Ranar Watsawa : 2017/01/12
Bangaren kasa da kasa, dubban mutanen kasar Bahrain ne suka gudanar da gangami a unguwar Diraz da ke gefen birnin Manama, domin yin Allawadai da ziyarar tawagar Isra’ila a kasar.
Lambar Labari: 3481084 Ranar Watsawa : 2016/12/30
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain sun hana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a wasu sassa na kasar.
Lambar Labari: 3481042 Ranar Watsawa : 2016/12/16
Bangaren kasa da kasa, Kotun daukaka kara ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 9 da aka yanke wa babban sakataren kungiyar Al-Wifaq ta 'yan Shi'an kasar Bahrain Sheikh Ali Salman duk kuwa da ci gaba da Allah wadai din da ake yi wa hukuncin a ciki da wajen kasar ta Bahrain.
Lambar Labari: 3481028 Ranar Watsawa : 2016/12/12
Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga yin Allawadai da salon mulkin kama karya na masautar Al khalifah a kan al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3480976 Ranar Watsawa : 2016/11/26
Bangaren kasa da kasa, Mahukunatn akasar Bahrain sun sanar da kwace dukkanin kaddarorin jam'iyyar siyasa mafi girma akasar ta Alwifaq, bisa hujjar cewa tana adawa da salon tsarin mulkin mulukiya na kasar.
Lambar Labari: 3480877 Ranar Watsawa : 2016/10/23
Bangaren kasa da kasa, Said Shahabi daya daga cikin jagororin gwagwarmayar siyasa a Bahrain ya bayyana harin da masarautar kasar ke kaiwa kan tarukan ashura da cewa harin kabilu larabawa ne kan manzon Allah (SAW) da ahlul bait (AS).
Lambar Labari: 3480831 Ranar Watsawa : 2016/10/06
Bangaren kasa da kasa, Majid Milad daya daga cikin masu gwagwarmaya da kama karya a Bahrain ya bayyana Ashura a matsyin daya daga cikin darussan kin bayar da halasci ga dagutai.
Lambar Labari: 3480822 Ranar Watsawa : 2016/10/04
Bangaren kasa da kasa, mai kula da harokin kare hakkin al’ummar Bahraina yankin turai ya bayyana hana gudanar da sallar Juma’a akasar da kuma tarukan a Ashura a matsayin babban zalunci.
Lambar Labari: 3480821 Ranar Watsawa : 2016/10/03
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil adama ta duniya Amnesty International ta yi Allawadai da kakkausar murya dagane da rusa jam’iyyar Alwifaq da mahukuntan Bahrain suka yi.
Lambar Labari: 3480804 Ranar Watsawa : 2016/09/25
Bangaren kasa da kasa, gungun matasa 14 ga watan Fabrairu ya mayar da martini kan kame alhazan Bahrain a Saudiyya.
Lambar Labari: 3480794 Ranar Watsawa : 2016/09/19
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudyyah sun kam wasu alhazai kimanin 20 na kasar Bahrain kuma ba a san inda suka na da su ba.
Lambar Labari: 3480776 Ranar Watsawa : 2016/09/13
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta kira yi Zuriyar ali-Khalifa na Bahrain da su daina cutar da 'yan shia a wanan kasa.
Lambar Labari: 3480719 Ranar Watsawa : 2016/08/17
Gungun matasan 14 ga Fabrairu
Bangaren kasa da kasa, Gungun matasan 14 ga Fabrairu ya yi Allawadai da kakkausar urya dangane da ci gaba da kame manyan malaman addinin muslunci na kasar Bahrain da masarautar mulkin kama karya ta kasar ke yi.
Lambar Labari: 3480693 Ranar Watsawa : 2016/08/09
Bangaren kasa da kasa, an hana malaman addinin muslunci mabiya tafarkin iyalan gidan manzo siga harkokin siyasa a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3461371 Ranar Watsawa : 2015/12/08
Bangaren kasa da kasa, Rima Sha’alan lauya kuma matar sbabban sakataren jam’iyyar Alwifagh a kasar Bahrain za ta karbi wasika daga gare shi zuwa ga alkalin kotun daukaka kara.
Lambar Labari: 3447714 Ranar Watsawa : 2015/11/13
Bangaren kasa da kasa, gasar wadda za a gudanar a karo na goma sha uku mai taken gasar Sayyid Junaid Ali za a fara gudanar da ta ne daga 21 ga watan Nuwamba zuwa 24.
Lambar Labari: 3446871 Ranar Watsawa : 2015/11/10