iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da kame masu neman sauyi na lumana a kasar Bahrain babu akkautawa a cikin lokutan nan.
Lambar Labari: 3443727    Ranar Watsawa : 2015/11/04

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta bukaci hanzarta sakin jagoran ‘yan adawar kasar Bahrain Sheikh Ali Salman.
Lambar Labari: 3431364    Ranar Watsawa : 2015/11/01

Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka kirayi al’ummar kasar Bahrain da su gudanar da jerin gwano a kasar musammana yankin Almusalla.
Lambar Labari: 3417487    Ranar Watsawa : 2015/10/30

Bangaren kasa da kasa, an yi taho m gama tsakanin masu tarukan jyayin Ashura a Bahrain da kuma ‘yan sandan masarautar kasar da ke neman hana su.
Lambar Labari: 3391731    Ranar Watsawa : 2015/10/22

Bangaren kasa da kasa, an gangamin nuna kin amincew da mayar da masallacin Sheikh Aziz makabarta tare da yin Allawadai da kame Sheikh Hassan Isa da yin kira da a gaggauta sakinsa.
Lambar Labari: 3349569    Ranar Watsawa : 2015/08/21

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane a kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwano da gangami a dukkanin sassa na kasar domin tunawa da ranar ‘yancin kasa da kuma jadda bkatarsu ta neman dimukradiia a kasar.
Lambar Labari: 3344507    Ranar Watsawa : 2015/08/15

Bangaren kasa da kasa, masu kare hakkin bil adama a kasar Bahrain sun yi kira da a dauki kwararan matakai kan masu kafirta mabiya mazhabar shi’a a cikin kasar.
Lambar Labari: 3339007    Ranar Watsawa : 2015/08/04

Bangaren kasa da kasa, gugun matasan 14 ga watan Fabrairu sun mayar wa mahukuntan kasar da martini kan cewa Sudiyya ce ke da alhakin rusa masallatai da kuma kara ruruta wutar rikici a kasar ba Iran ba.
Lambar Labari: 3336429    Ranar Watsawa : 2015/07/28

Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin shi’a da yan sunna sun gudanar da wata salla ta hadin kai tsakaninsu a babban masallacin shi’a na kasar.
Lambar Labari: 3323168    Ranar Watsawa : 2015/07/04

Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa da ke mazauni a Geneca ta yi kakakusar suka dangane da tsare sakataren jam’iyyar Wifaq Bahrain Sheikh Ali Salman.
Lambar Labari: 3316040    Ranar Watsawa : 2015/06/19

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Amnesty International ta bukaci a saki Shekh salman sakataren jam’iyyar Alwifagh a Bahrai ba tare da wani bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3315294    Ranar Watsawa : 2015/06/16

Bangaren kasa da kasa, Masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain ta yanke hukuncin daurin shekaru 4 a gidan kaso kan Sheikh Ali Salma babban sakataren Jam'iyyar Al-wifaq, jam'iyyar siyasa mafi girma a kasar.
Lambar Labari: 3315292    Ranar Watsawa : 2015/06/16

Bangaren kasa da kasa, kwamitin kare hakiin bila adama na majalisar dinkin duniya ya fitar da wata wasika da ya rubuta zuwa ga mahukuntan Bahrain a a cikin watan Janairu 2015 da ke neman su gaggauta sakin Sheikh Ali Salman ba tare da bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3313884    Ranar Watsawa : 2015/06/13

Bangaren kasa da kasa, an keta alfarmar alkur’ani mai tsarki da kuma littafan adduoi a masallacin mabiya tafarkin shi’a na Alhaifa kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3313264    Ranar Watsawa : 2015/06/11

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyi na duniya an yin kira ga masu rike da madafun iko a Bahrain da su gaggauta sakin Sheikh Ali Salman babban sakataren jam’iyyar Al-wifagh.
Lambar Labari: 3312265    Ranar Watsawa : 2015/06/08

Bangaren kasa da kasa, babban malamin mabiya mazhabar shi'aa kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Kasim y bayyana cewa al'ummar kasar za su ci gaba da neman adalci tare da neman a saki shugaban jam'iyyar Alwifagh da ake tsareda shi.
Lambar Labari: 3310921    Ranar Watsawa : 2015/06/04

Bangaren kasa da kasa, mutane da dama suka gudana da jerin gwano a yau a birnin Manama fadar mulkin kasar Bahrain domin neman mahukuntan kasar da su gagaguta sakin Seikh Ali Salman.
Lambar Labari: 3310739    Ranar Watsawa : 2015/06/02

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Khalid Fadil Zaki limamin masallacin Imam sadeq (AS) a yankin Deraz na kasar Bahrain ya bayyana cewa murkushe zanga-zangar al’ummar da karfin tuwo ba zai raunana su ba.
Lambar Labari: 3277831    Ranar Watsawa : 2015/05/09

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani faifan bidiyo a cikin shafun yanar gizo na internet inda wasu malaman wahabiyawa ke cin zarafin mabiya mazhabar shi’a a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3250572    Ranar Watsawa : 2015/05/03

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Almansi daya daga cikin mambobin majalisar malaman addinin muslunci na mazhabar shi’a ya bayyana cewa nuna banbancin da ake yi wa ‘yan shi’a a kasar asali ya samo.
Lambar Labari: 3226335    Ranar Watsawa : 2015/04/28