iqna

IQNA

Al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwano mafi girma a tarihin kasar, domin tunawa da cika shekara guda da rushe masallatai a kasar ta hanayar lumana, duk kuwa da irin matakan rashin imani da mahukuntan kasar suka domin hana faruwar hakan.
Lambar Labari: 3151461    Ranar Watsawa : 2015/04/15

Bangaren kasa da kasa, a laraba an gudanar da zaman sauraren shari'ar babban sakataren jam'iyyar adaw ta Alwifaq a Bahrain Shekh Ali Ali Salman a karo na uku.
Lambar Labari: 3040144    Ranar Watsawa : 2015/03/25

Bangaren kasa da kasa, malamain addinin muslunci a kasar Bahrain sun yi kakakusar suka dangane da yunkurin da cibiyar wakafin Ja’afariyya da ke karshen masarautar kasar ken a neman mamaye iko da masallatai da husainiyoyin kasar.
Lambar Labari: 2984086    Ranar Watsawa : 2015/03/14

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron gidan sarautar Aljhalifaha kasar Bahrain sun keta alfarmar kur’ani mai tsarki a ci gaba da kokarinsu na hana duk wani motsi da al’ummar kasar ke yi domin neaman yanci na siyasa.
Lambar Labari: 2975583    Ranar Watsawa : 2015/03/13

Bangaren kasa da kasa, alummar kasar Bahrain suna gudanar da wani aggarumin jerin gwano domin nuna rashin amincewa da shari'ar zalunci a kan Sheikh Ali Salamn tare da neman a saki dukkanin fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
Lambar Labari: 2892667    Ranar Watsawa : 2015/02/24

Bangaren kasa da kasa, gungun matasan 14 ga watan Fabrairu na kasar Bahrain sun fitar da bayanin yin Allah wadai da gidan sarautar Al Khalifah kan cin zarafin Sheikh Al-jid Alhafsi daya daga cikin manyan malaman shi'a a kasar.
Lambar Labari: 2874716    Ranar Watsawa : 2015/02/20

Bangaren kasa da kasa, al’ummar kasar Bahrain sun gudanar da gangami a koina cikin kasar domin tunawa da ranar 14 ga Fabrairu da suka fara motsin neman sauyi daga salon mulkin zalunci na Al-khalifah.
Lambar Labari: 2849621    Ranar Watsawa : 2015/02/14

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake gudanar da shari’ar jagoran jam’iyyar Alwifaq babbar jamiyyar adawa a kasar Bahrain Sheikh Ali Salman a gaban kuliya domin hukunta shi kan dalilai na siyasa.
Lambar Labari: 2774755    Ranar Watsawa : 2015/01/28

Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah ta fitar da bayani da ke bayyana kamun da masarautar Bahrain ta yi shugaban jam’iyyar Wifagh Sheik Ali salman da cewa cin fuska ne ga dukkanin amsu gwagwarmaya a kasar.
Lambar Labari: 2653551    Ranar Watsawa : 2014/12/30

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Bahrain na ci gaba da kaddamar da harin zalunci kan fararen hula masu adawa da salon mulkin kama karya da danniya na masarautar kasar.
Lambar Labari: 2636271    Ranar Watsawa : 2014/12/27

Bangaren kasa da kasa, dubban daruruwan al'ummar kasar Bahrain na gdanar da jerin gwanon idin shuhada da suka rasa rayukansu domin neman 'yancinsu a cikin kasarsu a hannun azzaluman mahukunta.
Lambar Labari: 2622018    Ranar Watsawa : 2014/12/19

Bangaren kasa da kasa, bayan barazana kan Ayatollah Sheikh Isa Kasem mahkuntan kasar Bahrain sun sake yin barazana a kan wani babban malamin Sheikh Ali Bin Ahmad Aljid Alhafsi.
Lambar Labari: 2617673    Ranar Watsawa : 2014/12/11

Bangaren kasa da kasa, 'yan bangar sarkin kasar Bahrain sun sake kaddamar da farmaki kan gidan babban malamin mabiya mazhabar shi'a na kasar Ayatooah Isa Kasim a yankin Al-Deraz da ke yammacin birnin Manama.
Lambar Labari: 2611885    Ranar Watsawa : 2014/11/25

Bnagaren kasa da kasa, jami’an gwamnatin kasar Bahrain suna kai hare-hare kan masu gudanar da tarukan Ashura a fadin kasar da nufin murkuyshe yan shia mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah.
Lambar Labari: 1466860    Ranar Watsawa : 2014/11/02

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jami’an masarautar Bahrain da ke tsananin adawa da mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah na kasar sun rusa wani alamin Ashura da aka kafa a shirin fara juyin da ake yi nan ba da jimawa ba.
Lambar Labari: 1461868    Ranar Watsawa : 2014/10/19

Bangaren kasa da kasa, an yi kakkausar suka da yin Allawadai da matakin da mahukuntan kama karya na kasar Bahrain suke dauka na hada malaman shi'a a kasar gabatar da duk wani jawabi.
Lambar Labari: 1438357    Ranar Watsawa : 2014/08/11