Tehran (IQNA) an sanya masallacin Cambriege a cikin jerin muhimman wurare da aka yi amfani da fasaha ta musamman wajen gina su a Burtaniya.
Lambar Labari: 3486296 Ranar Watsawa : 2021/09/11
Tehran (IQNA) an bude wani bangare na kur'ani a gidan rediyo da talabijin na gwamnatin mauritaniya.
Lambar Labari: 3486178 Ranar Watsawa : 2021/08/07
Tehran (IQNA) wani babban kwamandan dakarun kungiyar gwagwarmaya ta Jihadul Islami ya yi shahada sakamakon harin Isra'ila a Gaza a yau Litinin.
Lambar Labari: 3485925 Ranar Watsawa : 2021/05/17
Tehran (IQNA) cibiyar Aisha Surur da ke daukar nauyin ayyuka da suka shafi kur'ani ta dauki nauyin shirya gasar kur'ani ta matasa makafi.
Lambar Labari: 3485833 Ranar Watsawa : 2021/04/21
Tehran (IQNA) Kungiyoyin jin kai da dama ne suke gudanar da ayyukan tallafa wa marassa galihu a kasar Aljeriya a cikin watan Raadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3485827 Ranar Watsawa : 2021/04/19
Tehran (IQNA) Mahmud Al-Tukhi daya ne daga cikin fitattun makaranta kur’ani na wannan zamani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485589 Ranar Watsawa : 2021/01/25
Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ‘yan ta’addan Daesh da iyayen gidansu ne kawai suka amfana da kisan Qassem Sulaimni.
Lambar Labari: 3485524 Ranar Watsawa : 2021/01/04
Tehran (IQNA) malaman addini da limamai a kasar Masar sun yi kira ga gwamnatin kasar kan ta bayar da damar bude cibiyoyi na kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3485220 Ranar Watsawa : 2020/09/26
Tehran (IQNA) Ma’aikatar tsaron Najeriya ta sanar da cewa, mayakan sama na Najeriya sun samu nasarar ragargaza wani sansanin mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jihar Borno.
Lambar Labari: 3484992 Ranar Watsawa : 2020/07/17
Tehran (IQNA) Hukumar agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kayayyakin taimako da kungiyoyi na kasa da kasa suke baiwa al’ummar kasar Yemen na gab da karewa.
Lambar Labari: 3484902 Ranar Watsawa : 2020/06/17
Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, za a gudanar da zama domin yin bahasi kan cin zarafi da kuma nuna wa bakaken fata wariya da ake yi a Amurka.
Lambar Labari: 3484897 Ranar Watsawa : 2020/06/15
Tehran (IQNA) kasar Syria na daga cikin manyan kasashen musulmi da watan Ramadan yake da matsayi na musamman .
Lambar Labari: 3484829 Ranar Watsawa : 2020/05/23
Tehran (IQNA) za a gudnar da gasar rubutun makalaloli mai taken Quds a mahangar masana a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484765 Ranar Watsawa : 2020/05/05
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullah Sayyeed Ali Khamenei ya bukaci gwamnatin kasar Indiya ta kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa Musulman kasar.
Lambar Labari: 3484587 Ranar Watsawa : 2020/03/05
Ma'aikatar cikin gidan kasar Masar ta sanar da rusa tashoshin 'yan ta'adda a garin Al'arish tare da hallaka 16 daga cikinsu.
Lambar Labari: 3483666 Ranar Watsawa : 2019/05/22
Bayan shekaru talatin a karagar mulkin kasar Sudan, sojojin kasar sun sanar da hambarar da gwamnatin shugaban kasar, Omar al-Bashir da kuma tsare shi, bugu da kari kan sanar da gwamnatin rikon kwarya ta shekaru biyu.
Lambar Labari: 3483541 Ranar Watsawa : 2019/04/11
Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan batun tattaunawar da bangarorin kasar Yemen suka gudanar.
Lambar Labari: 3483296 Ranar Watsawa : 2019/01/08
Ma'aikatar kula da harkokin iyalai ta kasar Jamus ta sanar da cewa, tav ware wani kasafin kudi na musamman domin yaki da kyamar addinai a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3483140 Ranar Watsawa : 2018/11/20
Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai da kuma littafan addini a kasar Uganda a lokacin gudanar da tarukan Maulidi.
Lambar Labari: 3483125 Ranar Watsawa : 2018/11/14
Bangaren kasa da kasa, wani bincike da aka gudanar a kasar Aljeriya kan adadin malaman kur’ania kasar ya nuna cewa addain malaman kur’ani maza ya ragu.
Lambar Labari: 3483061 Ranar Watsawa : 2018/10/21