Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zama tsakanin kungiyar kasashen musulmi da kuma cibiyar buknakasa ilimi da ayyukan al’adun muslunci a kan ayyukan ta’addanci a birnin Jidda na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3340688 Ranar Watsawa : 2015/08/09
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan gillar da yahudawan sahyuniya suka yi wa wani jariri ta hanyar kone shi da wuta a jiya a yammacin kogin Jodan.
Lambar Labari: 3337641 Ranar Watsawa : 2015/08/01
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta fitar da wani bayani wanda acikinsa take bayyana harin da aka kai kasar Turkiya da cewa aiki na ta’addanci da bas hi da wata alaka da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3332263 Ranar Watsawa : 2015/07/22
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi Allawadai da akkakusar murya dangane da kashe Hisham Barakat babban mai shigar da kara na kasar Masar.
Lambar Labari: 3321652 Ranar Watsawa : 2015/06/30
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen msuulmi ta yi kiran gudanar da zaman gagagwa danagne da harin wuce gona da irin da masarautar saudiyawa ke kaiwa kan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3206878 Ranar Watsawa : 2015/04/25
Bangaren kasa da kasa, kngiyar kasashen musulmi na shirin gudanar da wani taro domin nuna goyon baya al’ummar palastinu da kuma kin amincewa da ci gaba da gina matsugunnan yahudawa.
Lambar Labari: 3062617 Ranar Watsawa : 2015/03/30
Bangaren kasa da kasa, ministocin harkokin wajen kasashen musulmi zasu gudanar da wani zama a kasar Kuwait domin tattauna hanyoyin yaki da kyamatar mabiya addinin muslunci a kasashen duniya.
Lambar Labari: 2915454 Ranar Watsawa : 2015/03/01
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakakusar suka dangane da kisan rashin imani da kungiyar yan ta’adda ta yi wa sojan kasar Jordan Mu’az Kasasibah.
Lambar Labari: 2809492 Ranar Watsawa : 2015/02/04
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta sha alwashin shigar da karar jaridar Charlie Hebdo saboda saka hotunan zanen batunci ga manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 2722683 Ranar Watsawa : 2015/01/18
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen muulmi ta OIC ta fitar da wani bayani dangane da yadda majalisar kungiyar tarayyar turai ta amince da daftarin kudiri na kafa kasar Pallastinu mai cin gishin kanta.
Lambar Labari: 2623531 Ranar Watsawa : 2014/12/20
Bangaren kasa da kasa, mutum 33 daga cikin ministocin harkokin sadarwa na kasashen muslmi na kungiyar OIC sun fara isowa birnin Tehran domin halartaron da za su gudanar a yau.
Lambar Labari: 2614554 Ranar Watsawa : 2014/12/03
Bangaren kasa da kasa, ana hasashen cewa daga nan zuwa shekara ta 2050 da dama daga cikin al’ummomin kasashen nahiyar turai za su karbi addinin muslunci.
Lambar Labari: 1450011 Ranar Watsawa : 2014/09/14
Bangaren kasa da kasa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta O.I.C bukaci da a kai taimakon gaggawa ga al'ummar Palastinu mazauna zirin Gaza, haka nan kuma ta bukaci kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya da ya hanzarta daukan matakin ganin ya tilastawa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila dakatar da haren haren ta’addancin da take ci gaba da kai wa kan yankunan Palasdinawa.
Lambar Labari: 1430715 Ranar Watsawa : 2014/07/17