iqna

IQNA

libya
Masallatai da cibiyoyin addinin musulunci da dama a kasar Canada sun tattara tare da aike da kayan agaji domin taimakawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Libiya da Maroko.
Lambar Labari: 3489829    Ranar Watsawa : 2023/09/17

Tripoli (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, ya tattauna batutuwan da suka shafi batun Falasdinu a wata tattaunawa ta wayar tarho da shugaban majalisar shugaban kasar Libiya.
Lambar Labari: 3489742    Ranar Watsawa : 2023/09/01

Tehran (IQNA) Masallacin Murad Agha da ke birnin Tripoli babban birnin kasar Libiya ya cika shekaru 500 da kafuwa, kuma gado ne mai kima daga mulkin daular Usmaniyya a wannan kasa. Har ila yau, wannan masallacin ya kasance wata alama ce ta tsayin daka da al'ummar Libiya suka yi wa mamaya na Spain a karni na 16.
Lambar Labari: 3488342    Ranar Watsawa : 2022/12/15

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen Bangladesh ya bukaci kasar Libya da ta ci gaba da tallafawa kokarin kasarsa na mayar da Musulman Rohingya zuwa kasarsu.
Lambar Labari: 3488057    Ranar Watsawa : 2022/10/23

An samar da wani sabon tsarin koyar da kur’ani ta hanyar yanar gizo a kasar Libya wanda kwalejin kur’ani ta birnin Tripoli ta samar.
Lambar Labari: 3485002    Ranar Watsawa : 2020/07/20

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Libya mai mazauni a birnin Tripoli ta ce dole ne a gurfanar da su Haftar a kotun duniya.
Lambar Labari: 3484679    Ranar Watsawa : 2020/04/04

Bangaren kasa da kasa, an kammala zaman taron da aka shirya a birnin Berlin na Jamus da sunan warware rikicin kasar Libya.
Lambar Labari: 3484438    Ranar Watsawa : 2020/01/21

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman tattaunawa hanyoyin sulhunta masu rikici a Libya a birnin Berlin.
Lambar Labari: 3484432    Ranar Watsawa : 2020/01/19

Ana shirin fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Libya ta shekara-shekara.
Lambar Labari: 3484341    Ranar Watsawa : 2019/12/25

Yara ‘yan kasa da shekaru 10 su 220 ne suka gudanar da gasar hardar kur’ani a birnin Darul Baida Libya.
Lambar Labari: 3484158    Ranar Watsawa : 2019/10/16

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta Libya a yankin Nalut.
Lambar Labari: 3484152    Ranar Watsawa : 2019/10/14

Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darika Katolika Paparoma Francis ya mayar da martani dangane da hare-haren da aka kai a kan bakin haure a Libya.
Lambar Labari: 3483819    Ranar Watsawa : 2019/07/08

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta bukaci da a kawo karshen rikicin kasar Libya cikin gaggawa ba tare da bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3483670    Ranar Watsawa : 2019/05/24

Babban manzon majalisar dinkind uniya a kasar Libya ya yi gargadin cewa, ci gaba da rikcii a kasar Libya, ka iya kai kasar zuwa ga tarwatsewa baki daya.
Lambar Labari: 3483664    Ranar Watsawa : 2019/05/22

Bangaren kasa da kasa, mutane fiye da dubu 66 sun tsere daga cikin birnin Tripoli na kasar Libya sanadiyyar hare-haren Haftar.
Lambar Labari: 3483642    Ranar Watsawa : 2019/05/15

Kakakin rundunar Halifa Hatar da ke kaddamar da hare-hare kan birnin Tripoli na kasar Libya, suna ci gaba da kara kutsa kai a cikin birnin.
Lambar Labari: 3483592    Ranar Watsawa : 2019/04/30

Rahotanni daga Libya na cewa iyalai fiye da dubu 39 ne suka kauracewa babban birnin kasar Tripoli, sakamakon rikicin da ake yi.
Lambar Labari: 3483587    Ranar Watsawa : 2019/04/28

Bangaen kasa da kasa, ma’ikatar magajin garin birnin Tripoli na kasar Libya ta sanar da cewa, iyalai 450 sun sre daga gidajensu a birnin.
Lambar Labari: 3483555    Ranar Watsawa : 2019/04/17

Dakarun gwamnatin Libya mai mazauni a birnin Tripoli sun sanar da cewa, sun fatattaki dakarun Haftar daga babban filin sauka da tashin jiragen sama na Tripoli.
Lambar Labari: 3483539    Ranar Watsawa : 2019/04/11

Gwamnatin kasar Rasha ta sanar a jiya itinin cewa, tana yin iyakacin kokarinta domin ganin an waware rikicikin da ya kunno kai kasar Libya ta hanyar ruwan sanyi.
Lambar Labari: 3483536    Ranar Watsawa : 2019/04/09