iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A ci gaba da kokarin da ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta yi na fadada ilimin kur'ani, a jiya a masallacin Al-Hussein da ke birnin Alkahira an gudanar da taron karatun kur'ani mai tsarki tare da halartar fitattun mahardata na kasar Masar.
Lambar Labari: 3487678    Ranar Watsawa : 2022/08/12

Tehran (IQNA) an fara gudanar da shirin shekara-shekara na horon hardar kur’ani a masallacin Azhar a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3486929    Ranar Watsawa : 2022/02/09

Tehran (IQNA) an nuna wani kwafin kur'ani a baje kolin littafai na Alkahira wanda aka rubuta shi ta hanyar dinka ayoyinsa da zare.
Lambar Labari: 3486903    Ranar Watsawa : 2022/02/03

Tehran (IQNA) Ministan ma'aikatar kula da harkokin addini a masar ya ce kawo yanzu kasar ta fassara kur'ani mai tsarki zuwa harsuna 43.
Lambar Labari: 3486857    Ranar Watsawa : 2022/01/23

Tehran (IQNA) Kungiyar masu karatu da malamai ta kasar Masar ta karrama wani yaro dan shekara 10 da ya haddace kur’ani mai tsarki yana da shekaru biyar tare da gabatar da shi a matsayin mamba mai daraja ta daya a kungiyar.
Lambar Labari: 3486780    Ranar Watsawa : 2022/01/04

Tehran (IQNA) an shirya wa masu halartar gasar kur’ani ta duniya a kasar masar wani rangani a wuraren tarihi na kasar.
Lambar Labari: 3486689    Ranar Watsawa : 2021/12/15

Tehran (IQNA) Rukunin farko na mahalarta gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 28 a Masar sun isa birnin Alkahira a daren jiya.
Lambar Labari: 3486665    Ranar Watsawa : 2021/12/09

Tehran (IQNA) Dubban 'yan daika ne suka gudanar da taron maulidin Imam (AS) jikan manzon Allah (SAW) a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486633    Ranar Watsawa : 2021/12/02

Tehran (IQNA) shugaban cibiyar kula da harkokin gidajen radiyo na kasashen musulmi ya gana da babban malamin Azhar.
Lambar Labari: 3486303    Ranar Watsawa : 2021/09/13

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa shugaban kungiyar gwagwarmayar Falastinawa Popular Front for the Liberation of Palestine Ahmad Jibril rasuwa.
Lambar Labari: 3486086    Ranar Watsawa : 2021/07/08

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa limamin masallacin sayyida Zainab da ke birnin Alkahira na kasar Masar rasuwa sakamakon hadarin mota.
Lambar Labari: 3485990    Ranar Watsawa : 2021/06/07

Tehran (IQNA) an mika wa dakin karatu na cibiyar Azhar ta kasar Masar kwafin kur'ani da aka rubuta a lokacin Khalifa Usaman Bin Affan.
Lambar Labari: 3485831    Ranar Watsawa : 2021/04/20

Tehran (IQNA) Sheikh Saeed Muhammad Nur wanda aka fi sani da Sheikh Saeed, na daga cikin fitattun makaranta kur'ani shekaru masu yawa da suka gabata.
Lambar Labari: 3485705    Ranar Watsawa : 2021/03/02

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Masar ta bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen Indonesia ga ofishin jakadancin kasar.
Lambar Labari: 3485548    Ranar Watsawa : 2021/01/12

Tehran (IQNA) tilawar kur’ani mai tsarki daga bakin marigayi Muhammad Badr Hussain a babban masallacin birnin Alkahira na Masar.
Lambar Labari: 3485523    Ranar Watsawa : 2021/01/04

Tehran (IQNA) manyan shugabannin turai za su gudanar da wani taro a yau, domin yaki da abin da suka kira tsatstsauran ra’ayin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3485353    Ranar Watsawa : 2020/11/10

Bangaren kasa da kasa, mahardata kur’ani mai tsarki su 1200 n za su halarci gasar kur’ani ta birnin Alkahira a Masar.
Lambar Labari: 3482736    Ranar Watsawa : 2018/06/07

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Masar a yau 18/1/2017 ya sake bude cibiyar adana kayan tarihi ta birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3481147    Ranar Watsawa : 2017/01/18