iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Ali Akbar Diyai karamin jakadan Iran a kasar alayzia ya bayyana cewa sakon jagoran Imam Khamenei ya raya ruhin fahimta na matasan kasashen yammacin turai.
Lambar Labari: 3460517    Ranar Watsawa : 2015/12/06

Bangaren siyasa, Dr. Rouhani shugaban kasar Iran a lokacin da yake ganawa da shugaban Najeriya ya bayyana cewa kasashen biyu suna da abu guda da suke da mahanga guda akansa shi ne ta’addanci wanda ya kamata a hada kai domin a yake shi.
Lambar Labari: 3456736    Ranar Watsawa : 2015/11/24

Bangaren siyasa, shugaban jamhuriyar muslunci ta Iran ya aike da sakon taya ta’aziyya ga al’ummar kasar Lebanon dangane da harin ta’addanci da aka kai a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3449518    Ranar Watsawa : 2015/11/14

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Iran Hojjatol Islam Rouhani a lokacin da yake ganawa da sabon jakadan kasar Sudan ya bayyana cewa warware matsaloli ta hanyar tattaunawa da fahimtar juna shi kadai ne mafita da za ta kawo karshen tashin hanklai a yankin.
Lambar Labari: 3407232    Ranar Watsawa : 2015/10/28

Bangaren siyasa, Ayatollah Mowahadi Kermani wanda ya jagoramnci sallar Juma’a ya bayyana cewa dole ne abin da jagora ya fada ya zama a cikin kunnuwan wadanda suka haddasa mutuwar alhazai na kasashen msuulmi kuma dole ne a canja salon tafiyar da aikin hajji.
Lambar Labari: 3377429    Ranar Watsawa : 2015/10/02

Bangaren kur’ani, tunawa da wadanda suka rasa rayukansu sakamakon abin da ya faru da Muhajirai zuwa ga Allah da suka rasu a wannan tafarki yana kara karfafa zukatanmu.
Lambar Labari: 3377426    Ranar Watsawa : 2015/10/02

Bangaren siyasa, Dr Hassan rauhani ya bayyana gwamnatin Saudiyya da cewa it ace take da alhakin dukkanin abin da ya faru kuma dole ne su amince da cewa laifinsu, domin kokarin dora wa wasu alhakin hakan shi ne babban abin da ke kara tabbatar da rashin gaskiyarta a cikin wannan lamari na kisan mahajjata.
Lambar Labari: 3377208    Ranar Watsawa : 2015/10/01

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kur’ani mai tsarki ta Hussaini ta isar da sakon ta’aziyya dangane da shahadar biyu daga cikin fitattun makaranta kur’ani mai tsarki na kasar Iran a Mina.
Lambar Labari: 3373960    Ranar Watsawa : 2015/09/28

Bangaren kasa da kasa, mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addanci da aka jiya a wani masallaci a birnin San’a na kasar Yemen.
Lambar Labari: 3369330    Ranar Watsawa : 2015/09/25

Bangaren kasa da kasa, sakamakon abin da ya faru jiya a cikin saharar Mina Ghazamfar Rukn Abadi na daga cikin wadanda suka bata babu labarinsu.
Lambar Labari: 3369328    Ranar Watsawa : 2015/09/25

Bangare siyasa, mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa an kafa wani kwamiti domin bin kadun alhazan kasar Iran da suka rasu a hadarin Minna a yau.
Lambar Labari: 3367099    Ranar Watsawa : 2015/09/24

Bangaren siyasa, Dr. Rauhani a cikin wani sako da ya fitar dangane da abin da ya faru a haramin Makka ya bayyana cewa ko shakk abu ne mai sosa rai matuka kuma a shirye suke su taimaka ma wadanda suka samu rauni.
Lambar Labari: 3361733    Ranar Watsawa : 2015/09/12

Bangaren kasa da kasa, Hojj. Zakzaki a taron masu hidima na Imam Ridha (AS) ya bayyana cewa; tafsirin kur’ani mai tsarki na Imam Ridha (AS) ya yi daidai da dukkanin zamunna kamar yadda ya dace da zanin yau.
Lambar Labari: 3350066    Ranar Watsawa : 2015/08/22

Bangaren kasa da kasa, sabanin da ke tsakanin wahabiyawa da mabiya Ahll bait(AS) bana siyasa ba ne sabani ne mai zaman kansa na kiyayya da gidan amnzon Allah da kuma hankoron ganin mabiya tafarkin iyalan wannan gida mai tsarki.
Lambar Labari: 3344938    Ranar Watsawa : 2015/08/16

Bangaren kasa da kasa, an bude wani baje koli na fina-finan muslunci da kayayyakin al’adu a gefen taron cibiyar radiyo da talabijin ta kasashen msulmi a Tehran.
Lambar Labari: 3344937    Ranar Watsawa : 2015/08/16

Bangaren kasa da kasa, hakikanin gaskiyar lamari dangane da matsalolin duniyar musulmi a yau a hakan yana da alaka ne kai tsaye da hannayen da kungiyoyin liken asiri na ketare suke da shi a cikin musulmi.
Lambar Labari: 3344506    Ranar Watsawa : 2015/08/15

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin juya hali ya gana da manyan jami’an gwamnati tare da yaba wa tawagar kasar da ta halarci tattaunawar nukiliya da kyakyawar niyya.
Lambar Labari: 3328730    Ranar Watsawa : 2015/07/15

Bangaren siyasa, shugaban hukumar yada al’adu ta kasa ya bayyana cewa dukaknin ofisoshin jakdancin Iran a kasashe 82 sun yi kokari wajen isar da sakon jagora zuwa ga matasan yammacin turai.
Lambar Labari: 3310280    Ranar Watsawa : 2015/06/01

Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake shirin gudanar da taron cika shekaru 26 na rasuwar Imam Kohmeini (RA) yan jarida 80 ne tare da masu daukar hotuna daga kasashen ketare za su halarci wannan taron.
Lambar Labari: 3310279    Ranar Watsawa : 2015/06/01

Bangaren kasa da kasa, an fara aiwatar wani sabon shiri na bayar da horo kan hardar kur’ani mai tsarki ga daliban addini yan kasar Australia da ska karatu a birnin Qom.
Lambar Labari: 3305571    Ranar Watsawa : 2015/05/19