iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mahardacin kur’ani mai tsarki dan najeriya da ya halarci gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da tundiya ya bayyana cewa yin aiki da koyarwar kur’ani mai tsarki ne kawai hanyar yin yaki da tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3305101    Ranar Watsawa : 2015/05/18

Bangaren kur’ani, an bayyana ranar 25 ga watan Ordibehesht a matsayin ranar gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki karo na 32 a jamhuriyar musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3100056    Ranar Watsawa : 2015/04/06

Bangaren kasa da kasa, a safiyar yau ne shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bude taron kasa da kasa don fada da tsaurin ra’ayi da tashin hankali na kwanaki biyu a nan birnin Tehran don tattaunawa kan barazanar da duniya take fuskanta daga wadannan abubuwa biyu.
Lambar Labari: 2617115    Ranar Watsawa : 2014/12/09

Bangaren siyasa, Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hari Kan Masu Zanga-Zangar Ranar Qudus A Garin Zariya Da Ke Nigeriya wanda hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane fiye da talatin.
Lambar Labari: 1434789    Ranar Watsawa : 2014/08/01