Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a gudanar da bikin kammala gyaran kwafin kur'ani mai tsarki mafi jimawa a kasar Masar, wanda zai gudana a garin Kistata na kasar.
Lambar Labari: 3481811 Ranar Watsawa : 2017/08/19
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken bayyanar hadisi madogarar ilmomi a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3481804 Ranar Watsawa : 2017/08/16
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar alhazan kasar Masar ta sanar da cewa, an buga tare da raba wani littafi wanda yake yin bayani da kuma hannunka mai sanda ga mahajjatan kasar.
Lambar Labari: 3481790 Ranar Watsawa : 2017/08/12
Bangaren kasa da kasa, an kammala aikin gyaran wani kwafin kur’ani mai tsarki na tarihi a kasar Masar bayan kwashe tsawon shekaru shida ana aikin.
Lambar Labari: 3481777 Ranar Watsawa : 2017/08/08
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin muslunci ta kasar Masar ta sanar da cewa za a bude wata babbar cibiyar al'adun muslunci ta duniya a garin Al-salam na sharm el-sheikh.
Lambar Labari: 3481763 Ranar Watsawa : 2017/08/03
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da washiri na koyar da kur'ani da hakan ya hada da harda dama wasu ilmomin na daban a masallacin cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3481754 Ranar Watsawa : 2017/07/31
Bangaren kasa da kasa, Kotun soji a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan wasu magoya bayan kungiyar Muslim Brotherhood su 58, bisa zarginsu da kai hari a kan wuraren tsaro a lokacin da aka hambarar da Muhammad Morsi.
Lambar Labari: 3481746 Ranar Watsawa : 2017/07/28
Bangaren kasa kasa, al'ummar kasar Masar suna kokawa matuka dangane da karin farashin kujerar hajjin bana da hukumar alhazi ta kasar ta yi.
Lambar Labari: 3481735 Ranar Watsawa : 2017/07/25
Bangaren kasa da kasa, kwamitin cibiyar Azhar da ke kasar Masar da ke kula da ayyukan buga kur'ani a kasar ya sanar da cewa zai dauki sabbin mambobi.
Lambar Labari: 3481714 Ranar Watsawa : 2017/07/19
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur'ani mai tsarki da aka yi wa gyara har tsawon shekaru 6ba jere da aka danganta shi da lokacin khalifa Usman.
Lambar Labari: 3481711 Ranar Watsawa : 2017/07/18
Bangaren kasa da kasa, Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika a kasar Masar ya bayyana addinin muslunci da cewa addini ne da ba shi da alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda irin su Daesh da makamantansu.
Lambar Labari: 3481700 Ranar Watsawa : 2017/07/14
Bangaren kasa da kasa, ana shirin shirin gina wasu sabin masallatai guda hamsin a daya daga cikin lardunan Masar domin koyar da hardar kur’ani.
Lambar Labari: 3481682 Ranar Watsawa : 2017/07/08
Bangaren kasa da kasa, ana shirin kafa wata majalisar koli ta kula da harkokin da suka shafi kur'ani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481671 Ranar Watsawa : 2017/07/05
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani faifan bidiyo na wani mai gadin wata majami’a da ke sanye da kayan jami’an tsaro kuma a lokaci guda yana karatun kur’ani.
Lambar Labari: 3481645 Ranar Watsawa : 2017/06/26
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslucni tare da mabiya addinin kirista a kasar sukan ci abincin buda baki tare domin kara dankon dankantaka a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3481638 Ranar Watsawa : 2017/06/24
Bangaren kasa da kasa, Babbar cibiyar addini ta Azahar da ke kasar Masar ta yi tir da Allah wadai da harin da aka kai kan musulmi bayan kammala salla a birnin London.
Lambar Labari: 3481630 Ranar Watsawa : 2017/06/21
Bangaren kasa da kasa, jami’an hukumar da ke kula da shige da ficen kayyakia filin safka da tashin jiragen sama na birnin Alkahira a Masar ta kame wani kur’ani da za a yi fasa kwabrinsa.
Lambar Labari: 3481620 Ranar Watsawa : 2017/06/18
Bangaren kasa da kasa, Minista mai kula da harkokin addinin a kasar Masar ya mayar da kakkausar martani a kan masu danganta ayyukan ta'addanci da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481613 Ranar Watsawa : 2017/06/15
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Qatar Ta Musanta Zargin Wasu Kasashen Larabawa Na cewa tana shisshigi cikin lamaran wasu kasashe a yankin ko kuma tana goyon bayan yan ta'adda.
Lambar Labari: 3481582 Ranar Watsawa : 2017/06/05
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar kur'ani ta watan Ramadan a karkashin kulawar cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3481564 Ranar Watsawa : 2017/05/30