iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Abdulaziz Al-furaikha fitaccen mai daukar hoton aikin hajji dan kasar Tunisia ya rasu.
Lambar Labari: 3481805    Ranar Watsawa : 2017/08/17

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken bayyanar hadisi madogarar ilmomi a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3481804    Ranar Watsawa : 2017/08/16

Bangaren kasa da kasa, an bude tasha talabijin ta farko mallakin musulmi a kasar Kenya wadda za ta rika gabatar da shirye-shirye na addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481803    Ranar Watsawa : 2017/08/16

Bangaren kasa da kasa, malama Cilindio Jengovanise daya ce daga cikin malaman da suke koyar da addinai musamman muslunci a jami’ar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3481802    Ranar Watsawa : 2017/08/16

Bangaren kasa da kasa, wasu mazauna jahar California a kasar Amurka sun gudanar da bukuwan ayyana watan Agusta amatsayin watan girmama musulmi.
Lambar Labari: 3481801    Ranar Watsawa : 2017/08/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin na ci gaba da aiwatar da shirin da ta fara na bayar da horo ga 'yan kungiyar Boko Haram da ake tsare da su a gidajen kaso kan koyarwar muslunci dangane da zaman lafiya.
Lambar Labari: 3481800    Ranar Watsawa : 2017/08/15

Banagren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kuwait ta sanar da cewa, 'yan kasar guda biyu da aka kasha akasar Burkina Faso dukkaninsu malaman addinin muslunci ne.
Lambar Labari: 3481799    Ranar Watsawa : 2017/08/15

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Birtaniya sun fara farautar wasu mutane 40 Mambobi a kungiyar Neo-Nazi.
Lambar Labari: 3481798    Ranar Watsawa : 2017/08/14

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar saudiyya sun sanar da rasuwar maniyyata 31 daga cikin wadanda suka isa kasar domin gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481797    Ranar Watsawa : 2017/08/14

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro na shekara-shekara da ake gudanarwa na karshen shekarar karatu a makarantar kur’ani mafi girma aSenegal.
Lambar Labari: 3481796    Ranar Watsawa : 2017/08/14

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano wanda ya hada msuulmi da wadanda ba musulmi ba a garin Charlottesville na jahar Virginia a kasar Amurka domin yi Allah wadai da harin nuna wariya.
Lambar Labari: 3481794    Ranar Watsawa : 2017/08/13

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na bayar da horo ga dalibai musulmi da kiristoci a kasar Zimbawe.
Lambar Labari: 3481793    Ranar Watsawa : 2017/08/13

Sayyid Nasrallah:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar zamanin barazanar 'Isra'ila' ya wuce kuma ba zai dawo ba har abada, don kuwa ta san cewa karfin kungiyar Hizbullah ya karu sama da na lokacin yakin shekara ta 2006.
Lambar Labari: 3481792    Ranar Watsawa : 2017/08/13

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da farmakia kan masallaci Abu Hurairah a dake yankin Aizariya gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481791    Ranar Watsawa : 2017/08/12

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar alhazan kasar Masar ta sanar da cewa, an buga tare da raba wani littafi wanda yake yin bayani da kuma hannunka mai sanda ga mahajjatan kasar.
Lambar Labari: 3481790    Ranar Watsawa : 2017/08/12

Bangaren kasa da kasa, shugaban ofishin yada al’adun muslucni an Iran a kasar Afirka ta kudu ya bayyana irin ayyukan da suke gudanarwa wajen yada manufofin kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3481789    Ranar Watsawa : 2017/08/12

Bangaren kasa da kasa, jaridar Financial Times ta ce kungiyoyin kare hakkin bila adama da daman a duniya suna kiran Saudiyya da ta dakatar da yunkurin sare kawunan fararen hula 14 da take shirin yi.
Lambar Labari: 3481788    Ranar Watsawa : 2017/08/11

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani kan rubutun larabci a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3481787    Ranar Watsawa : 2017/08/11

Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun hana wasu daga cikin musulmin kasar Myanmar tafiya zuwa aikin haji.
Lambar Labari: 3481786    Ranar Watsawa : 2017/08/10

Bangaren kasa da kasa, dan majalisar dokokin kasar Amurka musulmi daga jahar Minnesota ya yi suka kan yadda Trump ya yi gum da bakinsa dangane da harin da aka kai wa cibiya da masallacin musulmi.
Lambar Labari: 3481785    Ranar Watsawa : 2017/08/10