Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta fitar da wani bayani da ke yin tir da Allah wadai da kakkausar murya dangane da kisan kiyashin da ake yi wa msuulmi a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481847 Ranar Watsawa : 2017/08/30
Bamgaren kasa da kasa, Alhazai da suak taru a Saudiyya domin sauke farali a bana, sun shiga aikin hajji gadan-gadan a yau Laraba.
Lambar Labari: 3481846 Ranar Watsawa : 2017/08/30
Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
Lambar Labari: 3481845 Ranar Watsawa : 2017/08/29
Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar saudiyya sun ce adadin mahajjatan bana ya karu da kusan maniyyata rabin miliyan, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.
Lambar Labari: 3481844 Ranar Watsawa : 2017/08/29
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila na da shirin gina wata sabwar unguwa ta yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ta mamaye a cikin birnin qharmuds.
Lambar Labari: 3481843 Ranar Watsawa : 2017/08/29
Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika ya yi kira da a kare hakkokin musulmi 'yan kabilar rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3481842 Ranar Watsawa : 2017/08/28
Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Birmingham sun sanar da cewa za su gudanar da sallar idin babbar salla a bana kamar yadda aka saba.
Lambar Labari: 3481841 Ranar Watsawa : 2017/08/28
Bangaren kasa da kasa, Wasu rahotanni sun yi nuni da cewa addinin muslunci shi ne addinin da ya fi saurin yaduwa a makarantun jahar New South Wales a kasar Australia.
Lambar Labari: 3481840 Ranar Watsawa : 2017/08/28
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Bangaladesh ta caflke tare da mika wasu musulmin kabilar Rohingya ga mahukuntan Mayanmar.
Lambar Labari: 3481838 Ranar Watsawa : 2017/08/27
Bangaren kasa da kasa, Bayik Mariyah matar da tafi dukkanin mhajjatan bana yawan shekaru ta isa birnin Jidda daga kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3481837 Ranar Watsawa : 2017/08/27
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani a bangaren tajwidi da kuam sanin hukunce-hukuncen karatun kur'ani a Masar.
Lambar Labari: 3481836 Ranar Watsawa : 2017/08/27
Bangaren kasa da kasa, Rayyad Ashqar mai magana da yawun cibiyar Palastinawa mai kula da fursunonin da haramtacciyar kasar Isra’ila take tsare da su yabbayana cewa akwai kananan yara 400 da suke tsare a gidajen kason Isra’ila.
Lambar Labari: 3481835 Ranar Watsawa : 2017/08/26
Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a gudanar da zaman taro na tunawa da Imam Musa Sadr da kuma abokan tafiyarsa daka sace tun kimanin shekaru talatin da tara da suka gabata.
Lambar Labari: 3481834 Ranar Watsawa : 2017/08/26
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta kasa baki daya a birnin Khartum fadar mlkin kasar Sudan karkashin kulawar ministan harkokin addini Abubakar Usman.
Lambar Labari: 3481833 Ranar Watsawa : 2017/08/26
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani horo da ake baiwa matasa dubu daya na koyar da su karatun kur'ani mai tsarki bisa kaidoji da hukunce-hukuncensa a Bagdad.
Lambar Labari: 3481832 Ranar Watsawa : 2017/08/25
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa, a ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan ISIS da dukkanin bangarori na dakarun Lebanon, da kuma sojojin Syria tare da mayakan Hizbullah ke yi, ana samun gagarumar nasara.
Lambar Labari: 3481831 Ranar Watsawa : 2017/08/25
Bangaren kasa da kasa, Ya zuwa yanzu mahajjata daga kasashen duniya daban-daban kimani miliyon daya da dubu 400 suka isa kasar saudia don ayyukan hajji na bana.
Lambar Labari: 3481830 Ranar Watsawa : 2017/08/25
Bangaren kasa da kasa, jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta sake yin wani rubutu na izgili ga addinin musulunci.
Lambar Labari: 3481829 Ranar Watsawa : 2017/08/24
Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Sweden za ta gudanar da zama domin duba daftarin kudirin da ke neman a hana shigo da nama da aka yanka ta hanyar addini.
Lambar Labari: 3481828 Ranar Watsawa : 2017/08/24
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Canada sun sanar da rufe wata makaranta ta msuulmi a birnin Toronto babban birnin jahar Ontario.
Lambar Labari: 3481827 Ranar Watsawa : 2017/08/24