iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron masarautar Al Saud suna ci gaba da kaddamar da farmaki a kan al'ummar birnin Awamiyyah da ke cikin gundumar Qatif a gabashin Saudiyyah.
Lambar Labari: 3481742    Ranar Watsawa : 2017/07/27

Bangaren kasa da kasa, Kotun koli a kasar Holland ta bayar da umarni da a gina ma musulmi makarantar sakandare a cikin birnin Amstardam fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481741    Ranar Watsawa : 2017/07/27

Sayyid Nasrallah:
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid hassan Nasrullah bayyana cewa acikin sa'oin farko na fara kaddamar da farmaki kan yan ta'adda aka samu nasara.
Lambar Labari: 3481740    Ranar Watsawa : 2017/07/27

Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya bayar da umarni ga jami'an tsaron yahudawan Isra'ila da su gaba da tsaurara bincike a kan Palastinawa a birnin Quds da kuma masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481739    Ranar Watsawa : 2017/07/26

Bangaren kasa da kasa, bangaren da ke sa ido kan kyamar musulmi a cikin kasashen nahiyar turai da ke karkashin kulawar cibiyar Azhar ya yi Allawadai da kan keta alfarmar wani masallaci na musulmi a gabashin kasar Faransa.
Lambar Labari: 3481738    Ranar Watsawa : 2017/07/26

Bangaren kasa da kasa, Allah ya yi wa fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki a kasar Masar Muhammad Abdulwahab Tantawi rasuwa.
Lambar Labari: 3481737    Ranar Watsawa : 2017/07/26

Bangaren kasa da kasa, wani mabiyin addinin kirista ya shiga cikin sahun salla tare da musulmi a wajen masallacin Aqsa, bayan da jami'an tsaron yahudawan suka hana musulmi shiga cikin masallacin domin yin salla.
Lambar Labari: 3481736    Ranar Watsawa : 2017/07/25

Bangaren kasa kasa, al'ummar kasar Masar suna kokawa matuka dangane da karin farashin kujerar hajjin bana da hukumar alhazi ta kasar ta yi.
Lambar Labari: 3481735    Ranar Watsawa : 2017/07/25

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani taron tattaunawa tsakanin jagororin mabiya addinai a birnin Manchester da ke kasar Ingila, domin kara samun damar fahimtar juna a tsakanin dukkanin mabiya addinai.
Lambar Labari: 3481734    Ranar Watsawa : 2017/07/25

Bangaren kasa da kasa, wani harin ta’addanci a yankin mazauna mabiya mazhabar shi’a a Afghanistan ya yi sanadiyyar mutuwar jama’a.
Lambar Labari: 3481733    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmia a jahar Illinois a kasar Amurka ta gayyaci wadanda mamuslmi domin halartar taronda ta shirya.
Lambar Labari: 3481732    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke fafutukar kare hakkokin Palastinawa a kasar Birtaniya ta yi kira zuwa ga gudanar da taruka a birane 16 na kasar domin taimakon al’ummar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481731    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman makarantun addinin muslucni a kasar Uganda wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481729    Ranar Watsawa : 2017/07/23

Bangaren kasa da kasa, gidan radiyon kur’ani na kasar Aljeriya na gudanar da bikin cikarsa shekaru 26 da kafawa.
Lambar Labari: 3481728    Ranar Watsawa : 2017/07/23

Bangaren kasa da kasa, hasumiyar masallaci mafi jimawa ayankin arewacin Afirka da ke garin Aujlaha kilomita 400 a kudancin Benghazi Libya ta rushe.
Lambar Labari: 3481727    Ranar Watsawa : 2017/07/23

Banagaren kasa da kasa, an gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasar Tunsia domin nuna goyon baya ga al'ummar palastinu da kuma masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3481726    Ranar Watsawa : 2017/07/22

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar musulmi mai suna Gain Peace ta bullo da wata sabuwar hanya ta yin kira zuwa ga sanin hakikanin addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481725    Ranar Watsawa : 2017/07/22

Bangaren kasa da kasa,a wani baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a kusa da harami da kuma masallacin manzon Allah a Madina an nuna wani rubutaccen kur'ani mai nauyin kilogram 154.
Lambar Labari: 3481724    Ranar Watsawa : 2017/07/22

Bangaren kasa da kasa, Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.
Lambar Labari: 3481722    Ranar Watsawa : 2017/07/21

Bangaren kasa da kasa, a ranar shahadar Imam Sadiq (AS) an bude wata kofa mai suna kofar Imam Sadiq (AS) a hubbaren Alawi.
Lambar Labari: 3481721    Ranar Watsawa : 2017/07/21