Bangaren kasa da kasa, masu gudanart da ziyara da dama ne suke ziyartar wani dakin adana kayan tarihi da suka danganci kr’ani mai tsarki a birnin madina mai alfarma.
Lambar Labari: 3481784 Ranar Watsawa : 2017/08/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ayyukan bankin muslunci a kasar Gambia, wanda cibiyar kula da harkokin kudi da ayyukan tattalin arziki ta yammacin Afirka WAIFEM ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481783 Ranar Watsawa : 2017/08/09
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a watsa wani shiri dangane da ayyukan da jamhuriyar muslunci ta Iran take gudanarwa a bangaren kur'ani a kasar Afirka ta kudu a tashar Rasad.
Lambar Labari: 3481782 Ranar Watsawa : 2017/08/09
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da bikin daga kyallen dakin Ka'abah mai alfarma mita uku sama kamar yadda aka saba yia koeace shekara.
Lambar Labari: 3481781 Ranar Watsawa : 2017/08/09
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na mabiya addinai a birnin Vioming na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481779 Ranar Watsawa : 2017/08/08
Bangaren kasaa da kasa, an kawo karshen wani shiri na horo kan kur’ani a kasar Senegal na malaman kur’ani a birnin mabiya darikar muridiyyah.
Lambar Labari: 3481778 Ranar Watsawa : 2017/08/08
Bangaren kasa da kasa, an kammala aikin gyaran wani kwafin kur’ani mai tsarki na tarihi a kasar Masar bayan kwashe tsawon shekaru shida ana aikin.
Lambar Labari: 3481777 Ranar Watsawa : 2017/08/08
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron gwamnatin kasar Myanmar tare da wasu masu tsatsauran ra'ayin addinin Buda, sun hana shigar da abinci da magunguna a garin musulmi na Ratidayon da ke cikin lardin Rakhin.
Lambar Labari: 3481776 Ranar Watsawa : 2017/08/07
Bangaren kasa da kasa, jaridar middlieast ta bayar da rahoton cewa, jami'an masarautar Al Saud suna tilasta al'ummar yankin Awamiyya barin muhallansu.
Lambar Labari: 3481775 Ranar Watsawa : 2017/08/07
Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar musulmi a Najeriya ta fitar da bayanin yin Allah wadai a kan kaddamar da hari a kan wata majami'ar mabiya addinin kirista a jahar Anambara.
Lambar Labari: 3481774 Ranar Watsawa : 2017/08/07
Bangaren kasa da kasa, wani yaro dan shekaru 6 da haihuwa da ya hardace dukkanin kur’ani mai tsarki a Najeriya, ya bayyana cewa yana son zama likta.
Lambar Labari: 3481773 Ranar Watsawa : 2017/08/06
Bangaren kasa da kasa, iyayen yara sun nuna rashin amincewa da karbar kudade da gwamnati take a kasar Ghana kan karatun yara a makarantun Islamiyya.
Lambar Labari: 3481772 Ranar Watsawa : 2017/08/06
Bangaren kasa da kasa, musulmi sun gudanar salla a cikin farfajiyar cibiyar muslunci ta Minnesota a kasar Amurka, bayan harin da aka kai kan cibiyar.
Lambar Labari: 3481771 Ranar Watsawa : 2017/08/06
Bangaren kasa da kasa wato kotu a birnin Landan na kasar Birtaniya a cikin unguwar Cricklewood a yankin Brent a Landan ta yanke hukunci kan mai yin barazanar kisa a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481770 Ranar Watsawa : 2017/08/05
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan mauludin Imam Ridha (AS) a birane daban-daban na kasar Pakistan musamman ma a lardin baluchestan.
Lambar Labari: 3481769 Ranar Watsawa : 2017/08/05
Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya yi rantsuwar kama shugabancin kasar a wa'adi na biyu.
Lambar Labari: 3481768 Ranar Watsawa : 2017/08/05
Bangaren kasa da kasa, duk da irin matakan takurawa da cin zarafin da haramtacciyar kasar Isr’ila ta dauka a masallacin Aqsa masallata fiye da dubu 25 ne suka yi salla a yau a cikin masallacin.
Lambar Labari: 3481767 Ranar Watsawa : 2017/08/04
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Usman Muhammad Umar wani matashi mai nakasa a kasar Sudan a garin Snar ya hardace juzu’i 22 na kur’ani mai tsarki a cikin gajeren lokacin.
Lambar Labari: 3481766 Ranar Watsawa : 2017/08/04
Bangaren kasa da kasa, za a daga kyallen dakin Ka’abah mita uku sama kuma za a janye mita 47 daga bangarorinsa.
Lambar Labari: 3481765 Ranar Watsawa : 2017/08/04
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kare hakkin bil adama da kasa da kasa Amnesty International ta yi Allah wadai da yadda kasashen duniya suka kauda idanunsu dangane da kisan da ake yi wa musulmi a jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481764 Ranar Watsawa : 2017/08/03