iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan abin da take kira bita kan ayyukan ta'addanci a duniya da cewa, rahoton cike yake da tuka da warwara.
Lambar Labari: 3481720    Ranar Watsawa : 2017/07/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hamas ta yi kira zuwa ga gagarumar zanga-anga a gobe Juma'a a dukkanin fadin Palastinu.
Lambar Labari: 3481719    Ranar Watsawa : 2017/07/20

Bangaren kasa da kasa, buga kwafin kur’ani mai tsarki da launuka daban-daban ya jawo tayar da jijiyoyin wuya a wasu kasashen larabawa.
Lambar Labari: 3481718    Ranar Watsawa : 2017/07/20

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da tarukan zagayowar lokacin shahadar Imam Sadiq (AS) a kasashen turai turai daban-daban.
Lambar Labari: 3481717    Ranar Watsawa : 2017/07/20

Bangaren kasa da kasa, an bude tsangayar koyar da ilimin kur'ani a jami'ar Hadra maut da ke cikin gundumar Aden a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3481716    Ranar Watsawa : 2017/07/19

Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinai daban-daban a kasar Birtaniya sun taru a masallacin Crayford da ke kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481715    Ranar Watsawa : 2017/07/19

Bangaren kasa da kasa, kwamitin cibiyar Azhar da ke kasar Masar da ke kula da ayyukan buga kur'ani a kasar ya sanar da cewa zai dauki sabbin mambobi.
Lambar Labari: 3481714    Ranar Watsawa : 2017/07/19

Bangaren kasa da kasa, kasashe 15 za su halarci taro mai taken taratil Sajjadiyya domin yin dubi a kan wasu bangarori da suka shafi rayuwar limamin shiriya na hudu.
Lambar Labari: 3481713    Ranar Watsawa : 2017/07/18

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shirin kur'ani mai tsarki a gidan talabijin na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3481712    Ranar Watsawa : 2017/07/18

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur'ani mai tsarki da aka yi wa gyara har tsawon shekaru 6ba jere da aka danganta shi da lokacin khalifa Usman.
Lambar Labari: 3481711    Ranar Watsawa : 2017/07/18

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai a yankin Pontland na Somalia mai cin gishin kansa kimanin guda 200 a makarantu.
Lambar Labari: 3481709    Ranar Watsawa : 2017/07/17

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron karawa juna sani kan matsayin lokaci da muhimamncinsa amahangar kur'ani a garin tanta da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3481708    Ranar Watsawa : 2017/07/17

Bangaren kasa da kasa, Palasdinawan sun ki bi ta karkashin kofar na bincike domin shiga masallacin kudus yayin da wani daga cikin masu gadin wurin ya yi kiran salla a wajen masallacin.
Lambar Labari: 3481707    Ranar Watsawa : 2017/07/17

Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da rufe masallacin Aqsa tare da hana musulmi yin salla a cikinsa kwanaki uku a jere.
Lambar Labari: 3481706    Ranar Watsawa : 2017/07/16

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki a wani baje koli a birnin Beirut inda aka nuna wani kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga shekarar 1740.
Lambar Labari: 3481705    Ranar Watsawa : 2017/07/16

Bangaren kasa da kasa, radiyon kur'ani na Masar ya fara sabbin shirye-shirye tare da sabbin makaranta kur'ani da masu bege.
Lambar Labari: 3481704    Ranar Watsawa : 2017/07/16

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin masallatan musulmi mafi dadewa a duniya da ke yankin Mawapa a kasar Kenya na fskantar barazanar rushewa saboda rashin kula.
Lambar Labari: 3481703    Ranar Watsawa : 2017/07/15

Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki tarjamar harshen faransanci ga babban daraktan radiyon Doflanga kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481702    Ranar Watsawa : 2017/07/15

Kakakin Ma’aikatar waje:
Bangaren kasa da kasa, Bahram Qasemi kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar muslunci ta Iran ya mayar da martani a kan kalaman Trump dangane da Iran a Paris.
Lambar Labari: 3481701    Ranar Watsawa : 2017/07/15

Bangaren kasa da kasa, Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika a kasar Masar ya bayyana addinin muslunci da cewa addini ne da ba shi da alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda irin su Daesh da makamantansu.
Lambar Labari: 3481700    Ranar Watsawa : 2017/07/14