Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani shiri mai taken ghadir a kasar Senegal da nufin kara wayar da kai kan matsayin ahlul bait.
Lambar Labari: 3481869 Ranar Watsawa : 2017/09/06
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron gwamnatin Myanmar tare da 'yan addinin buda suna ci gaba da yin kisan kiyashi a kan musulmi 'yan kabilar rohingya.
Lambar Labari: 3481868 Ranar Watsawa : 2017/09/05
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baj ekolin sunayen Allah kyawawa a gefen masallacin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa a Madina.
Lambar Labari: 3481867 Ranar Watsawa : 2017/09/05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ISESCO ta bukaci da a gaggauta kwace lambar yabo da aka baiwa Suu kyi ta Nobel ba tare da wani ba ta lokaci ba.
Lambar Labari: 3481866 Ranar Watsawa : 2017/09/05
Bangaren kasa da kasa, haramtyacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da mika wa gwamnatin Myanmar makamai domin ci gaba da kisan msuulmi da take yi.
Lambar Labari: 3481865 Ranar Watsawa : 2017/09/04
Bangaren kasa da kasa, kasar Kamaru na daga cikin kasashen nahiyar Afirka da ake yin amfani da hanyar koyar da karatun kur'ani ta hanyar rubutu a kan allo.
Lambar Labari: 3481864 Ranar Watsawa : 2017/09/04
Bangaren kasa da kasa, kimanin alhazan kasar Masar 49 Allah ya yi musu rasuwa a aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481863 Ranar Watsawa : 2017/09/04
Bangaren kasa da kasa, mashawarci kuma na hannun damar shugaban kasar Faransa musulmi ne.
Lambar Labari: 3481861 Ranar Watsawa : 2017/09/03
Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwano domin neman a saki fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
Lambar Labari: 3481860 Ranar Watsawa : 2017/09/03
Bangaren kasa da kasa, wani mai bincike kan ilimin kur'ani ya gabatar da rubutunsa na karshe kan bincike dangane ma tsayin kur'ani a kan jahilci da kuma jahilai.
Lambar Labari: 3481859 Ranar Watsawa : 2017/09/03
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana tsananin damuwarsa dangane da ci gaba da take hakkokin musulmin Rohingya na kasar Myammar da mahukuntan kasar suke yi wanda hakan na kara sanya musulmin cikin mawuyacin hali.
Lambar Labari: 3481858 Ranar Watsawa : 2017/09/02
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani hadarin mota da ya wakana a cikin jahar Ogun a Najeriya, mutane uku ne suka rasa rayukansu a wurin sallar idi.
Lambar Labari: 3481857 Ranar Watsawa : 2017/09/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idin layya a yau a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481856 Ranar Watsawa : 2017/09/02
Bangaren kasa da kasa, Al'ummar Musulmi Na Gudanar Da Sallar Idin layya a mafi yawan kasashen duniya, tare da gudanar da shagulgulan sallah.
Lambar Labari: 3481855 Ranar Watsawa : 2017/09/01
Bangaren kasa da kasa, Tun da jijjifin safiyar yau ne mahajjata kimanin miliyan biyu suka fara gudanar da jifar shaidan a ranar idin layya.
Lambar Labari: 3481854 Ranar Watsawa : 2017/09/01
Bangaren kasa da kasa, Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike da sakonnin zuwa ga shugabannin kasashen musulmi, inda yake taya su murnar sallah, da kuma yi musu fatan alkhairi tare da al'ummomin kasashensu.
Lambar Labari: 3481853 Ranar Watsawa : 2017/09/01
Lambar Labari: 3481852 Ranar Watsawa : 2017/08/31
Bangaren kasa da kasa, a yau an canja kyallen da ke lullube da dakin Ka’abah kamar yadda aka saba yi a kowace shekara.
Lambar Labari: 3481851 Ranar Watsawa : 2017/08/31
Bangaren kasa da kasa, A jiya laraba ne maniyyata hajjin bana fiye da miliyon biyu ne suka kwarara daga Makka zuwa mina don raya ranar tarwiya da kuma fara aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481850 Ranar Watsawa : 2017/08/31
Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin Makka sun sanar da kame wani abinci har kwano dubu 5 da aka dafa kuma aka shirya ba bisa kaida ba da nufin sayar da shi ga alhazai.
Lambar Labari: 3481848 Ranar Watsawa : 2017/08/30