Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Myammar sun bayyana cewa mabiya addinin Buddha masu tsaurin ra'ayi sun kara killace wasu daruruwan musulmi Rohingya a jihar Rakhine a ci gaba da takura musu da suke yi.
Lambar Labari: 3481826 Ranar Watsawa : 2017/08/23
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Yemen sun tabbatar da cewa fararen hula da dama ne suka rasa rayukansu a harin jiragen yakin masarautar saudiyya.
Lambar Labari: 3481825 Ranar Watsawa : 2017/08/23
Bangaren kasa da kasa, Stephen O'Brien babban jami'in majalisar dinkin duniya kan ayyukan agaji ya bayyana cewa ga dukkanin alamu an yi kisan kiyashi a kan musulmi a Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481824 Ranar Watsawa : 2017/08/23
Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi a birnin Barcelona na kasar Spain sun sake yin wani gangamin na yin Allah wadai da ta’addanci.
Lambar Labari: 3481823 Ranar Watsawa : 2017/08/22
Bangaren kasa da kasa, Hafez Akbar shi ne imami mafi karancin shkaru a kasar Amurka, wada kuma ya hardace ku’ani mai sari tun yana da shekaru 9 da haihuwa.
Lambar Labari: 3481822 Ranar Watsawa : 2017/08/22
Bangaen kasa da kasa, an gudanar da tarukan tunawa da lokacin zagayowar shahadar Imam Jawad (AS) a birnin Kazemain na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481821 Ranar Watsawa : 2017/08/22
Bangaren kasa da kasa, Hadi Al-amiri daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki ya bayyana cewa, mafi yawan mayakan 'yan ta'addan Daesh da ke cikin garin tal Afar 'yan kasashen ketare ne.
Lambar Labari: 3481820 Ranar Watsawa : 2017/08/21
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron masarautar Al Khalifa da ke rike da madafun iko a kasar Bahrain suna ci gaba da killace yankin Duraz musamman gidan baban malamin addini na kasar Ayatollah Sheikh Isa Qasim.
Lambar Labari: 3481819 Ranar Watsawa : 2017/08/21
Bangaren kasa da kasa, ofishin kula da harkokin al'adun muslunci na jamhuriyar muslunci ta Iran akasar Senegal ya shirya wani horo kan ilimin ahlul bait (AS) a kasar.
Lambar Labari: 3481818 Ranar Watsawa : 2017/08/21
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta mata a kasar Libyada ke gudana a garin Guryan a cikin lardin Jabal Gharbi.
Lambar Labari: 3481817 Ranar Watsawa : 2017/08/20
Bangaren kasa da kasa, musulmi mzauna birnin Barcelona na kasar Spain suna cikin damuwa tun bayan harin ta’addancin da aka kai a birnin.
Lambar Labari: 3481816 Ranar Watsawa : 2017/08/20
Bangaren kasa da kasa, a yau an gudanar da taron muka kwafin kur’ani mai tsarki na tarihi wanda aka kammala a gyaransa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481815 Ranar Watsawa : 2017/08/20
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da addu'oi a masallatai daban-daban da suka hada da na birnin Malaga ga wadanda suka rasu sakamakon harin ta'addanci a Barcelona.
Lambar Labari: 3481813 Ranar Watsawa : 2017/08/19
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron bayar da horo kan samun masaniya dangane da addinin muslunci wanda cibiyar muslunci ta Qom ta shirya a birnin Harare na Zimbabwe.
Lambar Labari: 3481812 Ranar Watsawa : 2017/08/19
Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a gudanar da bikin kammala gyaran kwafin kur'ani mai tsarki mafi jimawa a kasar Masar, wanda zai gudana a garin Kistata na kasar.
Lambar Labari: 3481811 Ranar Watsawa : 2017/08/19
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta dora alhakin kisan daruruwan kananan yara a kasar Yemen a kan gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3481810 Ranar Watsawa : 2017/08/18
Bangaren kasa da kasa, a wani abu da ake kallonsa a matsayin sassauci a rikici diflomatsiya na tsakanin kasahen Qatar da Saudiyya, sarki Salman ya bada umurnin bude iyakar kasashen biyu.
Lambar Labari: 3481809 Ranar Watsawa : 2017/08/18
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai birnin Barcelona na kasar Spain, tare da bayyana hakan a matsayin hankoron bata sunan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481808 Ranar Watsawa : 2017/08/18
Cibiyar Musulmin Amurka:
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Amurka ta bukaci da a hukunta wani mutum da ya ci zarafin manzon Allah (SAW) a jahar Minnesota.
Lambar Labari: 3481807 Ranar Watsawa : 2017/08/17
Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi jimawa a kasar Girka a yankin Agurai da ke gefen birnin Athen fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481806 Ranar Watsawa : 2017/08/17