Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan cika shekaru ashirin da biyu da kisan kiyan da aka yi wa musulmi a garin Srebrenica na Bosnia Herzegovina.
Lambar Labari: 3481699 Ranar Watsawa : 2017/07/14
Bangaren kasa da kasa, Sakamakon musayar wutar da aka yi yau tsakanin Palastinawa 'yan gwagwarmaya da kuma jami'an 'yan sanda yahudawan sahyuniya a bakin kofar masallacin Quds, Isra'ila ta sanar da hana sallar Juma'a a yau a cikin masallacin.
Lambar Labari: 3481698 Ranar Watsawa : 2017/07/14
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya nuna cewa adadin musulmi masu yin hijira zuwa Amurka ya ragu matuka a cikin watanni biyar da suka gabata.
Lambar Labari: 3481697 Ranar Watsawa : 2017/07/13
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar da ke kula da harkokin kur’ani a kasar Turkiya ta sanar da cewa, adadin wadanda suka hardace kur’ani a kasar a halin yanzu ya kai dubu 128.
Lambar Labari: 3481696 Ranar Watsawa : 2017/07/13
Bangaren ksa da kasa, Amnesty Internatinal ta yi kakkausar a kan masarautar 'ya'yan Saud da ke rike da madafun iko a kasar Saudiyya, dangane da kisan fararen hula masu nuna adawa da salon mulkinsu.
Lambar Labari: 3481695 Ranar Watsawa : 2017/07/13
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron kara wa juna sani na wakafin muslunci a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481694 Ranar Watsawa : 2017/07/12
Bangaren kasa da kasa, babban daraktan ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar reshen Alkahira ya bayyana cewa, koyar da yara hardar kur'ani na kare su daga karkata ga munanan ayyuka.
Lambar Labari: 3481693 Ranar Watsawa : 2017/07/12
Sayyid Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana nasarar da al'ummar Iraki suka samu a kan 'yan ta'addan takfiriyya na ISIs da cewa babbar nasara ce ga dukkanin al'ummar kasar Iraki da kuam musulmi baki daya.
Lambar Labari: 3481692 Ranar Watsawa : 2017/07/12
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kenya za ta fara aiwatar dacwani shiri na daukar malaman makarantu domin hanay yaduwar tsatsauran ra'ayin addini.
Lambar Labari: 3481691 Ranar Watsawa : 2017/07/11
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne Allah ya yi wa babban malamin addinin muslunci kuma malamin kur'ani na kasar Aljeriya Allamah Makhlufi rasuwa a yankin Adrar.
Lambar Labari: 3481690 Ranar Watsawa : 2017/07/11
Bangaren kasa da kasa, Cikin Sanarwar da fitar, Kungiyar Ta'adancin Ta ISIS ta tabbatar da mutuwar Shugaban ta Abubakar Bagdadi
Lambar Labari: 3481689 Ranar Watsawa : 2017/07/11
Bangaren kasa da kasa, wani faifan bidiyo da aka fitar a shafukan yanar gizo mai taken gwagwarmaya da kuma kyamar sahyuniyawa ya samu gagarumar karbuwa.
Lambar Labari: 3481688 Ranar Watsawa : 2017/07/10
Bangaren kasa da kasa, a cikin wani bayani da majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar ta yi gargadi dangane da yadda kyamar musulmi ke ci gaba da karuwa a kasar.
Lambar Labari: 3481687 Ranar Watsawa : 2017/07/10
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani bayar da horo ga malaman koyar da kur’ani a kasar Uganda wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481686 Ranar Watsawa : 2017/07/10
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Omaha na kasar Amurka sun bude kofofin masallacinsu ga sauran mabiya addinai da suke son ziyartar wurin domin ganewa idanunsu.
Lambar Labari: 3481685 Ranar Watsawa : 2017/07/09
Bangaren kasa da kasa, cibiyoyin kur'ani a kasar Qatar suna horar da mata fiye da dubu 34 daga kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3481684 Ranar Watsawa : 2017/07/09
Bangaren kasa da kasa, limaman musulmi a kasashen nahiyar trai sun jerin gwano domin nisanta kansu daga ayyukan 'yan ta'adda masu danganta kansu da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481683 Ranar Watsawa : 2017/07/09
Bangaren kasa da kasa, ana shirin shirin gina wasu sabin masallatai guda hamsin a daya daga cikin lardunan Masar domin koyar da hardar kur’ani.
Lambar Labari: 3481682 Ranar Watsawa : 2017/07/08
Bangaren kasa da kasa, an gudana da taron tunawa da shahid Amin Muhammad Al Hani a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin Karbala na Iraki.
Lambar Labari: 3481681 Ranar Watsawa : 2017/07/08
Bangaren kasa da kasa, an shirya wata gasar rubtu kan rayuwar Imam Khomeni (RA) a kasar Uganda wadda ofishin kula da harkokin al’adun muslunci ya shirya.
Lambar Labari: 3481680 Ranar Watsawa : 2017/07/08