Bangaren kasa da kasa, an shirya wata gasar rubtu kan rayuwar Imam Khomeni (RA) a kasar Uganda wadda ofishin kula da harkokin al’adun muslunci ya shirya.
Lambar Labari: 3481680 Ranar Watsawa : 2017/07/08
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da adana wurare da kayayyakin tarihi ta duniya UNESCO ta saka birnin Alkhalil da kuma masallacin annabi Ibrahim a cikin wuraren tarihi na duniya.
Lambar Labari: 3481679 Ranar Watsawa : 2017/07/07
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkin bil adama ta kasar Bahrain ta zargi mahukuntan kasar da cin zarafin bil adama da kuma take hakkokin 'yan kasa.
Lambar Labari: 3481678 Ranar Watsawa : 2017/07/07
Bangaren kasa da kasa, kotun tarayya da ke Kaduna a rewacin najeriya ta yi watsi da karar da sheikh Ibrahim Zakzaky ya shigar a kan kisan gillar Zaria.
Lambar Labari: 3481677 Ranar Watsawa : 2017/07/07
Bangaren kasa da kasa, mutane 158 ne dukkaninsu ‘yan kasashen ketare suka karbi addinin musulncia kasar Oman.
Lambar Labari: 3481676 Ranar Watsawa : 2017/07/06
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani baje kolin kayan abincin halal mafi girma yankin arewacin Amurka a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481675 Ranar Watsawa : 2017/07/06
Bangaren kasa da kasa,an nuna wadanda suka nuna kwazoa gasar karatun kur’ani mai tsarki da akagudanar a gundumar Ibb a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3481674 Ranar Watsawa : 2017/07/06
Bangaren kasa da kasa, Wasu 'yan ta'adda sun kaddamar da harin bam a kan wata cibiyar koyar da kor'ani mai tsarki a garin Qunaitra da ke cikin gundumar Idlib a kasar Syria, tare da kashe mutane 7 da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3481673 Ranar Watsawa : 2017/07/05
Bangaren kasa da kasa, Shugaban jam'iyyar Labour a kasar Birtaniya Jeremy Corbin ya bayyana cewa, ba za su taba maincewa da gallaza wa musulmi ba da sunan fada da 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3481672 Ranar Watsawa : 2017/07/05
Bangaren kasa da kasa, ana shirin kafa wata majalisar koli ta kula da harkokin da suka shafi kur'ani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481671 Ranar Watsawa : 2017/07/05
Bangaren kasa da kasa, Kotun birnin New Castle a kasar Birtaniya ta daure wani mutum da ya ci zarafin wata mata musulma watanni 15 a gidan kaso tare da biyan tarar fan 140.
Lambar Labari: 3481669 Ranar Watsawa : 2017/07/04
Bangaren kasa da kasa, daruruwan Musulmi sun gudanar da gangami da jerin gwano a birnin Washington na kasar Amurka domin tunawa da cika shekaru 92 da Wahabiyawa suka rusa babbar makabartar musulmi mai tarihi a cikin addinin muslunci ta Baqi'a da ke birnin Madina mai alfarma.
Lambar Labari: 3481668 Ranar Watsawa : 2017/07/04
Ministan addini na Masar:
Bangaren kasa da kasa, ministar mai kula da harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa ba zasu taba bari a karbi kuadde domin koyar da kur'ani ba.
Lambar Labari: 3481667 Ranar Watsawa : 2017/07/03
Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kasar Ghana ya bayyana cewa suna da shirin ganin an saukaka wa maniyyata na kasar dangane da ayyukan hajjin bana.
Lambar Labari: 3481666 Ranar Watsawa : 2017/07/03
Bangaren kasa da kasa, za agudanar da taron tarjamar kissoshin kur'ani da littafai masu tsarki a karo na biyar a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481665 Ranar Watsawa : 2017/07/03
Bangaren kasa da kasa, Paul Pogba dan wasan kwallon kafa a babbar kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ya nisanta duk wani akin ta’addanci da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481664 Ranar Watsawa : 2017/07/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani baje koli kan ayyukan fasahar rubutun muslunci a birnin Pretoria na Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481663 Ranar Watsawa : 2017/07/02
Bangaren kasa da kasa, Zubair Algauri wani karamin yaro da Allah ya yi masa baiwa ta karatun kur'ani mai tsarki, ya yi karatu a gaban sarkin Morocco.
Lambar Labari: 3481662 Ranar Watsawa : 2017/07/02
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Amurka sun yi tir da Allah wadai da matakin da kotu ta dauka na tababtar da hukuncin hana musulmi shiga Amurka.
Lambar Labari: 3481661 Ranar Watsawa : 2017/07/01
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane uku ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani harin kunar bakin wake da aka kaddamar a wani masallaci a arewacin kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3481660 Ranar Watsawa : 2017/07/01