iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wani mutum ya kudiri a niyar kaddamar da farmaki a kan musulmi masu salla a cikin kasar Faransa.
Lambar Labari: 3481658    Ranar Watsawa : 2017/06/30

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron gidan sarautar Bahrain sun kama daya daga cikin malaman kasar Sheikh Hasnain Muhanna, bisa dalilai na siyasa da kuma bangarancin mazhaba.
Lambar Labari: 3481657    Ranar Watsawa : 2017/06/30

Bangaren kasa da kasa, a karon farko an rubuta kwafin kur’ani mai tsarki da salon rubutun diwani a kasar Lebanon wanda Mahmud Biuyun ya rubuta.
Lambar Labari: 3481656    Ranar Watsawa : 2017/06/30

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Iraki sun kammala kwace muhimman wurare a cikin tsohon garin Mausul da ya rage a hannun 'yan ta'addan takriyyah na ISIS.
Lambar Labari: 3481655    Ranar Watsawa : 2017/06/29

Bangaren kasa da kasa, jaridar Ra'ayul Yaum ta nakalto daga wata majiyar diplomasiyya ta larabawa da ke tabbatar da cewa an gudanar da zama a tsakanin Isra'ila da wasu larabawa a kasar masar.
Lambar Labari: 3481654    Ranar Watsawa : 2017/06/29

Bangaren kasa da kasa, an kwace wani kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga surat fatiha amma tana faraway surat mudassir a Saudiyya.
Lambar Labari: 3481653    Ranar Watsawa : 2017/06/29

Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hari a kan wasu yankuna acikin yankin zirin gaza.
Lambar Labari: 3481652    Ranar Watsawa : 2017/06/28

Bangaren kasa da kasa, wani babban shagon sayar da kayyaki na kasar Jamus ya nemi uzuri daga musulmi bayan nuna wani abinci ya kunshi naman alade a matsayin abincin halal.
Lambar Labari: 3481651    Ranar Watsawa : 2017/06/28

Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen mata masu bukatar shiga cikin shirin bayar da horo kan hardar kur’ani mai tsarki a Karbala.
Lambar Labari: 3481650    Ranar Watsawa : 2017/06/28

Bangaren kasa da kasa,a wani farmaki da sojojin yahudawan sahyuniya suka kai yau a unguwar Abu Dis da ke cikin birnin Quds, sun kame wasu Palastinawa biyu.
Lambar Labari: 3481649    Ranar Watsawa : 2017/06/27

Bangaren kasa da kasa, Kotun koli a Amurka ta amince da aiwatar da wasu dokokin na shugaban kasar Donal Trump na hana baki daga wasu kasashen musulmi shiga kasar.
Lambar Labari: 3481648    Ranar Watsawa : 2017/06/27

Jagora A Lokacin Ganawa Da Jami'ai Da Kuma Jakadun Kasashe:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ce, a shari'ar addinin Musulunci, yin jihadi da yahudawan haramtacciyar kasar Isra'ila wajibi ne a kan dukkan musulmi a ko ina suke a duniya.
Lambar Labari: 3481647    Ranar Watsawa : 2017/06/27

Bangaren kasa da kasa, wani mtum a cikin wata mota ya taka musulmi a ranar idia birnin Castle na Birtaniya da mota.
Lambar Labari: 3481646    Ranar Watsawa : 2017/06/26

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani faifan bidiyo na wani mai gadin wata majami’a da ke sanye da kayan jami’an tsaro kuma a lokaci guda yana karatun kur’ani.
Lambar Labari: 3481645    Ranar Watsawa : 2017/06/26

Bangaren kasa da kasa,a yau ne aka gudanar da sallar idi a birnin Karbala mai alfarma na kasar Iraki da tare da halartar dubban daruruwan jama’a a hubbarorion Imam Hussain (AS) da Abbas (AS).
Lambar Labari: 3481644    Ranar Watsawa : 2017/06/26

Bangaren kasa da kasa, bisa ga al'ada ta tsawon shekaru kimanin 20 ana gudanar da taron idin karamar salla a cikin fadar white house amma wannan gwamnatin Amurka ta kawo karshen wannan al'ada.
Lambar Labari: 3481643    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Bangaren kasa da kasa, wasu masu gudanar da bincike a kan wuraren tarihi sun gano wani gari a kusa da birnin Ais Ababa na kasar Habasha da ke da alaka da musulmi.
Lambar Labari: 3481642    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya amince da afwa ko kuma rage yawan sarkan da aka dorawa wasu fursinoni saboda zagayowar ranar sallah karama.
Lambar Labari: 3481641    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Idin Fitr Tunawa Ne Da Tsarkin Ruhi Da Zuciyar Musulmi Da Ke Cike Da Albarkar liyafar ubangiji, Wannan rana dole ne mu yi amfani da ita, domin kuwa tana daya daga cikin abin da ya hada musulmi. Domin samar da hadin kai tsakanin al'ummar musulmi dole ne amfana da wannan rana, domin kuwa msuulmi suna da matukar bukatar hadin kai. Ayatollah Sayyid Ali Khamenei 4/11/2005
Lambar Labari: 3481640    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslucni tare da mabiya addinin kirista a kasar sukan ci abincin buda baki tare domin kara dankon dankantaka a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3481638    Ranar Watsawa : 2017/06/24