iqna

IQNA

iqna
Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana cewa, a gobe Laraba Iran za ta shiga mataki na hudu na jingine yin aiki da wani bangare na yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3484224    Ranar Watsawa : 2019/11/05

Sojojin Amurka sun koma sansanoninsu da suka bari a arewacin kasar Siriya.
Lambar Labari: 3484223    Ranar Watsawa : 2019/11/04

Gwamnatin Sudan ta ce za ta mika tsohon shugaban kasar Omar Al-Bashir ga kotun hukunta manyan laifuka ta duniya.
Lambar Labari: 3484222    Ranar Watsawa : 2019/11/04

Bangaren kasa da kasa, an gayyaci kasashe fiye da 100 domin halaratr gasar karatu da harder kur’ani a Masar.
Lambar Labari: 3484221    Ranar Watsawa : 2019/11/04

Ministan harkokin wajen ya bayyana cewa shigar da Iran a cikin tattaunawar sulhu a Afghanistan na da matukar muhimamnci.
Lambar Labari: 3484219    Ranar Watsawa : 2019/11/03

Bangaren kasa da kasa, kwamitin zakka a Najeriya yana samar da hanyoyi na ayyukan yi tsakanin matasa.
Lambar Labari: 3484218    Ranar Watsawa : 2019/11/03

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatullahi Sayyeed Aliyul Khamina’I ya bukaci a haramta tattaunawa tsakanin Iran da Amurka.
Lambar Labari: 3484217    Ranar Watsawa : 2019/11/03

Bangaren kasa da kasa, sojojin Isra'ila sun kai hari a Zirin Gaza inda suka kashe bafalastine guda da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3484216    Ranar Watsawa : 2019/11/02

Jam'iyyar gurguzu a Sudan ta zargi gwamnatocin Saudiyya da UAE da yunkurin karkatar da juyin da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3484215    Ranar Watsawa : 2019/11/02

Musumin Faransa sun yi tir da kalaman batunci da ministan harkokin cikin kasar ya yi kan muslucni.
Lambar Labari: 3484214    Ranar Watsawa : 2019/11/02

An nuna wani shafin kur’ani da aka rubuta tun kimanin shekaru 1300 da suka gabata a Sharijah.
Lambar Labari: 3484213    Ranar Watsawa : 2019/11/01

Yahya Nuruddin Abu Taha mahardacin kur’ani ne mai shekaru 7 da haihuwa a Falastinu.
Lambar Labari: 3484212    Ranar Watsawa : 2019/11/01

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar ad taron shugabanin musulmin Amurka karo na hudu a birnin Chicago.
Lambar Labari: 3484211    Ranar Watsawa : 2019/11/01

Shugaban kasar Lebanon ya amince da murabus din fira ministan kasar, amma ya bukaci ya ci gaba da rike gwamnati na wucin gadi.
Lambar Labari: 3484210    Ranar Watsawa : 2019/10/31

Ga dukkanin alamu haifar da sabon rikici a Iraki sakamako ne na kasa cimma manufar kafa Daesh.
Lambar Labari: 3484209    Ranar Watsawa : 2019/10/31

Bangaren kasa da kasa, manzon musamman na majalisar dinkin duniya a Falastinu ya ce dole ne a mutunta masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3484208    Ranar Watsawa : 2019/10/31

Bangaren kasa da kasa, wata musulma mai sanye da lullubi ta zo ta daya a gasar tseren dawaki a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484207    Ranar Watsawa : 2019/10/30

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman taro mai taken yai da ta’addanci a cikin kur’ani a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3484206    Ranar Watsawa : 2019/10/30

Jagoran juyin Musulunci a Iran ya shawarci kasashen na Lebanon da Iraki da su fifita warware matsalar tsaro da kasashen ke fama da ita.
Lambar Labari: 3484205    Ranar Watsawa : 2019/10/30

Babbar jami’ar majalsar dinkin duniya a bangaren bincike ta bayyana cewa dole ne a hukunta ‘yan  Daesh a kasashensu.
Lambar Labari: 3484204    Ranar Watsawa : 2019/10/29