Bangaren kasa da kasa, musulmin Amurka sun taiamka ma kiristoci da abinci a daren kirsimati.
Lambar Labari: 3484346 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Shafin twitter na ofishin jagoran juyin musulunci a Iran ya mika sako kan bukukuwan kirsimati.
Lambar Labari: 3484345 Ranar Watsawa : 2019/12/25
Shugaban cibiyar ahlul bait (AS) ya bayyana cewa sheikh Zakzaky na bukatar magani a waje.
Lambar Labari: 3484344 Ranar Watsawa : 2019/12/25
Dubban musulmin kasar Ethiopia sun yi xamga-zangar nuna adawa da kona masalatai da wasu ke yi.
Lambar Labari: 3484342 Ranar Watsawa : 2019/12/25
Ana shirin fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Libya ta shekara-shekara.
Lambar Labari: 3484341 Ranar Watsawa : 2019/12/25
Abi Ahmad Ali Firayi ministan Ethiopia ya yi Allawadai da kai hari kan masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3484338 Ranar Watsawa : 2019/12/22
Mabiya mazhabar shi’a na kasar Ghana za su gudanar da babban taronsu na yin bita a 2020.
Lambar Labari: 3484336 Ranar Watsawa : 2019/12/22
Bangaren kasa da kasa, an saka sadakin wata yarinya ya zama hardar izihi biyar da salati dubu 100.
Lambar Labari: 3484335 Ranar Watsawa : 2019/12/22
shugaban kasar Labanon, Michel Aoun, ya nada Hassan Diab, a matsayin sabon firaministan kasar, wanda zai kafa sabuwar gwamnati.
Lambar Labari: 3484333 Ranar Watsawa : 2019/12/19
A ganawar shugabannin Iran da Turkiya sun jaddada wajabcin warware matsalolin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484332 Ranar Watsawa : 2019/12/19
An bude babban taron raya ilimi da al’adu ta kasashen musulmi ISESCO a birnin Tunis na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484331 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Bangaren shari’a a Afrika ta kudu na ci gaba da bincike kan harin da aka kai wa wani masallaci a garin Durban.
Lambar Labari: 3484330 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Cibiyar ISESCO ta zabi biranan Kahira da Bukhara a mtsayin biranan al’adun musulunci na 2020.
Lambar Labari: 3484329 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Babban malamin mabiya addinin kirista a Brazil bai amince da mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa Qyds ba.
Lambar Labari: 3484327 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Ana ci gaba da gudanar da gasar kur’ani mai tsarki a birnin Ajaman tare da halartar makaranta 2137.
Lambar Labari: 3484326 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Lambar Labari: 3484325 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Shugaban Ghana ya kirayi musulmi da kada su bar masu tsatsaran ra’ayi su rika yin magana da yawun musulunci.
Lambar Labari: 3484324 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Bangaren kasa da kasa, Shugaban Najeriya ya nada sabon Amirul Hajj na wannan shekara da muke ciki.
Lambar Labari: 3484323 Ranar Watsawa : 2019/12/16
Sakamakon zaben ‘yan majalisar dokokin Birtaniya ya nuna cewa musulmi 19 ne suka samu nasara.
Lambar Labari: 3484322 Ranar Watsawa : 2019/12/15
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro kan musulunci na daliban jami’oi a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3484321 Ranar Watsawa : 2019/12/15