iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Rahaf Khatib musulma ce 'yar kasari Syria da zaune a kasar Amurka wadda za ta shiga wasan marathon a birnin Boston na Amurka.
Lambar Labari: 3481310    Ranar Watsawa : 2017/03/13

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin sayyidah Fatima Zahra (SA) a kasar Senegal wanda ofishin yada al'adun muslunci na Iran zai shirya.
Lambar Labari: 3481309    Ranar Watsawa : 2017/03/13

Bangaren kasa da kasa, dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
Lambar Labari: 3481308    Ranar Watsawa : 2017/03/12

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta nahiyar turai a karo na biyar.
Lambar Labari: 3481307    Ranar Watsawa : 2017/03/12

Bnagaren kasa da kasa, a wani shiri da musulmin jahar Carolina ta arewa a kasar Amurka suke gudanarwa kimanin mutane 700 da ba musulmi ba ne suka halarci wurin.
Lambar Labari: 3481306    Ranar Watsawa : 2017/03/12

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin birnin Bordeaux na kasar Faransa ta dauki nauyin wayar da kan sabbin mulsunta abirnin kan hakikanin muslunci
Lambar Labari: 3481305    Ranar Watsawa : 2017/03/11

Wani Masani Dan Najeriya:
Bangaren kasa da kasa, wani masania tarayyar Najeriya ya bayyana cewa, sau tari matsalolin da al'umma ke fuskanta na da alaka ne da rashin sanin koyarwar kur'ani a kan lamarin rayuwarsu.
Lambar Labari: 3481304    Ranar Watsawa : 2017/03/11

Bangaren kasa da kasa, masu kula da littafan hubbaren Imam Hussain (AS) sun bayyana cewa an kyautata kwafin kur'ani da wani dan Najeriya ya bayar kyauta ga wannan hubbare mai tsarki.
Lambar Labari: 3481303    Ranar Watsawa : 2017/03/11

Shugaban Addini A Turkiya:
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Gurmaz shugaban cibiyar kula da harkokin muslunci a kasar Turkiya ya bayyana hana kiran sallah a Quds da Isra’ila ta yi a matsayin yunkurin haramta addinin musulunci.
Lambar Labari: 3481302    Ranar Watsawa : 2017/03/10

Bangaren kasa da kasa, cibiyar al’adun muslunci ta birnin London wadda kasar Saudiyya ke daukar nauyinta ta gudanar da wani shirin yada wahabiyanci da sunan tafsirin kur’ani.
Lambar Labari: 3481301    Ranar Watsawa : 2017/03/10

Bangaren kasa da kasa, wakilin jagora kuma shugaban ma’aikatar kula da harkokin addini ya bayyana cewa, baki ‘yan kasashne waje kimanin 400 ne za su halarci gasar kur’ani ta mata zalla a Iran.
Lambar Labari: 3481300    Ranar Watsawa : 2017/03/10

Bangaren kasa da kasa, Cibiyar da ke bayar da fatawoyin muslunci a kasar Masar ta mayar da kakkausan martani a kan kalaman batunci da dan majalisar dokokin Holland Geert Wilders ya yi.
Lambar Labari: 3481299    Ranar Watsawa : 2017/03/09

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame wata 'yar majalisar dokokin Palastinu a yau a gidanta da ke kusa da birnin Alkhalil a gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3481298    Ranar Watsawa : 2017/03/09

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a Brakas babban birnin Burnei.
Lambar Labari: 3481297    Ranar Watsawa : 2017/03/09

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar msuulmin kasar Amurka ba ta amince da sabuwar dokar Donald Trump ta nuna kyama ga musulmi ba.
Lambar Labari: 3481296    Ranar Watsawa : 2017/03/08

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki a Malaysia da nufin zabar wakilan gasar kasa da kasa.
Lambar Labari: 3481295    Ranar Watsawa : 2017/03/08

Bangaren kasa da kasa, a yau laraba an fara gudanar da taro kan kur'ani mai tsarki a lardin Wasit na kasar Iraki mai take Said bin Jubair.
Lambar Labari: 3481294    Ranar Watsawa : 2017/03/08

Bangaren kasa da kasa, wasu 'yan majalisar dokokin kasar Amurka musulmi su biyu ba su amince da dokar Donald Trump ta haramta wa wasu kasashen musulmi 6 shiga Amurka ba.
Lambar Labari: 3481293    Ranar Watsawa : 2017/03/07

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri mai taken kur'ani ne rayuwata a Jordan wanda radiyo Hayat FM ke gudanarwa.
Lambar Labari: 3481292    Ranar Watsawa : 2017/03/07

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkin bil adama akasar Bahrain ta kaddamar da wani kamfe domin fallasa ayyukan cin zarafin mata da mahukuntan kasar ke yi.
Lambar Labari: 3481291    Ranar Watsawa : 2017/03/06