iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, dubban Amurkawa sun gudanar da wani jerin gwano mai take (a yau ni ma musulmi ne) a birnin New York na kasar, domin kalubalantar salon siyasar Donald Trump ta kyamar musulmi da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481248    Ranar Watsawa : 2017/02/20

angaren kasa da kasa, gidan radiyon kur'ani da ke birnin Nablus a Palastine ya bullo da wani shiri domin taimaka masu fama da cutar cancer.
Lambar Labari: 3481247    Ranar Watsawa : 2017/02/20

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar da ke kula da harkokin msuulmi a kasar Amurkka ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da barazanar kisan musulmi da wasu suka yi a kasar.
Lambar Labari: 3481246    Ranar Watsawa : 2017/02/19

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a a birnin Baltimore na jahar Maryland a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481245    Ranar Watsawa : 2017/02/19

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasuwar baje kolin littafai da ake gudanarwa a Morocco ya bayyana cewa kur’ani shi ne littafin da aka fi saye a wannan baje koli.
Lambar Labari: 3481244    Ranar Watsawa : 2017/02/19

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro domin bayani kan wasu batutuwa 10 a cikin kur'ani da ake yi ma muslunci mummunar fahimta a kansu wato jihadi da kuma hakkokin mata a muslunci.
Lambar Labari: 3481242    Ranar Watsawa : 2017/02/18

Bangaren kasa da kasa, wasu majiyoyi a harkar muslunci a Najeriya sun ce gwamnatin jahar Kaduna za ta karbi shekh Ibrahim Zakzaky domin yi masa shari'a a jahar.
Lambar Labari: 3481241    Ranar Watsawa : 2017/02/18

Bangaren kasa da kasa, wani mutum mai fasahar zane-zane a kasar Masar ya fitar da wani zane da ke dauke da ayar kur'ani mai tsarki domin fadakarwa.
Lambar Labari: 3481240    Ranar Watsawa : 2017/02/18

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta mayar da martani dangane da gargadin da Sayyid Hassan Nasrullah ya yi mata kan tashoshinta na nukiliya.
Lambar Labari: 3481239    Ranar Watsawa : 2017/02/17

Bangaren kasa da kasa, wani mai daukar hotuna dan kasar Italiya Masimo Rami da ya ziyarci kasar Iran, ya fitar da wasu hotuna da ya dauka na dadaddun masallatai a kasar Iran.
Lambar Labari: 3481238    Ranar Watsawa : 2017/02/17

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Husain a Karbala ta fitar da wani littafi mai taken sulhu da yaki a cikin kur’ani.
Lambar Labari: 3481237    Ranar Watsawa : 2017/02/17

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin makarantun jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka ta sanar da cewa za ta koyar da addinin muslunci ga dalibai.
Lambar Labari: 3481236    Ranar Watsawa : 2017/02/16

Bangaren kasa da kasa, an ashirin fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481235    Ranar Watsawa : 2017/02/16

Bangaren kasa da kasa, babban kwamitin kula da harkokin musulmin kasar Amurka ya yi lalae marhabin da murabus din da General Michael Flynn babban mai baiwa shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro ya yi.
Lambar Labari: 3481234    Ranar Watsawa : 2017/02/15

Bangaren kasa da kasa, bankunan gwamnatin kasar Aljeriya na shirin fara yin aiki da wasu tsare-tsare na bankin muslunci.
Lambar Labari: 3481233    Ranar Watsawa : 2017/02/15

Bangaren kasa da kasa, an kammala taron kungiyar hadin kan jami’oin kasashen musulmi karo na bakwai a birnin Ribat na kasar Morocco tare da jaddada wajabci kare jami’ar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481232    Ranar Watsawa : 2017/02/15

Bangaren kasa da kasa, Wani dan majalisar dokokin Amurka ya yi kakkausar suka a kan salon siyasar shugaban kasar Donald Trump ta kin musulmi da kuma baki a cikin kasar ta Amurka.
Lambar Labari: 3481231    Ranar Watsawa : 2017/02/14

Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila ta sake dawo da batun hana kiran sallah a cikin wasu yankunan Palastinawa da ke gabar yamma da kogin Jordan kuma gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481230    Ranar Watsawa : 2017/02/14

Bangaren kasa da kasa, An ci wani mutum tarar kudi har fan 335 da ke cin zarafin musulmi a kasar Birtaniya ta hanyar yin zane-zanen batunci a bangaye da nufin muzguna wa musulmi.
Lambar Labari: 3481229    Ranar Watsawa : 2017/02/14

Bnagaren kasa da kasa, babban dakin adana kayan tarihi na birnin New York na shirin nuna wasu dadaddun hotunan musulmi da suka rayu a birnin.
Lambar Labari: 3481228    Ranar Watsawa : 2017/02/13