Bnagaren kasa da kasa, an fara gudanar da taron kur’ani na shekara-shekara a kasar Iraki a garin Diwaniyya tare da halartar baki ‘yan kasashen ketare a lokacin maulidin Sayyidah Zahra (SA).
Lambar Labari: 3481330 Ranar Watsawa : 2017/03/20
Jagoran Juyi: 96 Shekarar Tattalin Arziki, Juriya, Samar da Ayyuka
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya isar da sakon taya murnarsa ga al'ummar Iran a kan shiga Sabuwar Shekara Iraniyawa ta 1396 Hijira shamsiya da aka shiga yau Litini.
Lambar Labari: 3481329 Ranar Watsawa : 2017/03/20
Bangaren kasa da kasa, An samu karuwar kai hare-hare a kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Amurka a cikin wannan shekara ta 2017.
Lambar Labari: 3481328 Ranar Watsawa : 2017/03/19
Bangaren kasa da kasa, wata gobara ta tashi a kusa dahubbaren Abbas (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma.
Lambar Labari: 3481327 Ranar Watsawa : 2017/03/19
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da maulidin shugabar matan duniya da na lahira Sayyida Fatima Zahra (SA) a yankin Qatif na kasar saudiyyah.
Lambar Labari: 3481326 Ranar Watsawa : 2017/03/19
Bangaren kasa da kasa, wasu masu kyamar musulmi a kasar Jamus sun kafa sakandami a wani wuri da ake shirin gina masallaci a garin Erfurt na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481325 Ranar Watsawa : 2017/03/18
Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da hasumiyar kiran salla mafi tsawo a yankin Isawiyyah da ke cikin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481324 Ranar Watsawa : 2017/03/18
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan maulidin Sayyidah Fatima Zahra (SA) a sassa daban-daban na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3481323 Ranar Watsawa : 2017/03/18
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin Amurka sun kaddamar da wasu hare-hare a kan wani masallaci da ke a wani kauye da cikin gundumar Aleppo, inda suka kashe mutane 42 tare da jikkata wasu fiye da dari daya.
Lambar Labari: 3481322 Ranar Watsawa : 2017/03/17
Bangaren kasa da kasa, Jaridar Independent ta kasar Birtaniya, kuma daya daga cikin manyan jaridu na nahiyar turai, ta buga wata makala da ke yin kakkausar suka dangane da okar hana mata musulmi saka lullubi a wuraren aikinsu a cikin kasashen anhiyar.
Lambar Labari: 3481321 Ranar Watsawa : 2017/03/17
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Saudiyyah ta ce maniyyata daga kasar Iran za su halarci aikin da za a gudanar a wannan shekara.
Lambar Labari: 3481320 Ranar Watsawa : 2017/03/17
Bangaren kasa da kasa, muuslmin kasar Amurka sun nuna farin cikinsu kan matakin da wani alkalin kasar ya dauka na yin watsi da dokar Donald Trump ta hana musulmin kasashe 6 shiga Amurka.
Lambar Labari: 3481319 Ranar Watsawa : 2017/03/16
Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar masu tsananin adawa da addinin muslunci a kasar Holland ta fadi zaben ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar.
Lambar Labari: 3481318 Ranar Watsawa : 2017/03/16
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron maulidin Sayyidah Zahra (AS) a cibiyar muslunci da ke birnin London na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481317 Ranar Watsawa : 2017/03/16
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kai farmaki da ake yi kan masallatai da cibiyoyin muslunci a Amurka an kai hari kan wani masalalci a jahar Arizona.
Lambar Labari: 3481316 Ranar Watsawa : 2017/03/15
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da nuna rashin amincewa da hukuncin da kotun kolin tarayyar turai ta dauka na hana musulmi mata saka lullubi a wuraren aiki.
Lambar Labari: 3481315 Ranar Watsawa : 2017/03/15
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin amnyan jami'oin kasar Habasha ta kudiri aniyar kara fadda bincike kan sanin addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481314 Ranar Watsawa : 2017/03/15
Bangaren kasa da kasa, mahukunta a jahar Michigan ta kasar Amurka sun yi Allawadai da kakkausar murya kan kone wani masallaci mallakin musulmi da aka yi a cikin jahar.
Lambar Labari: 3481313 Ranar Watsawa : 2017/03/14
Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman yanke hukunci a shari’ar da take gunarwa a kan babban malamin addini na kasar Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481312 Ranar Watsawa : 2017/03/14
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron masarautar Bahrain na ci gaba da kaddamar da farmaki kan gidajen jama'a masu adawar siyasa a kasar tare da kame su.
Lambar Labari: 3481311 Ranar Watsawa : 2017/03/13