Bangaren kasa da kasa, wani dan kasar Malaysia mai fama da matsalar shanyewar wasu gabban jiki ya yi nasarar hardace kur’ani mia tsarki.
Lambar Labari: 3481227 Ranar Watsawa : 2017/02/13
Bangaren kasa da kasa, Nuraddin Muhammadi daya daga cikin jami’an ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Aljeriya ya bayyana cewa nan ba da jimawa za a fara gyaran makarantun kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3481226 Ranar Watsawa : 2017/02/13
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wata gobara da ta tashia cikin masallacin Abdulrahman a yankin Almuddah da ke cikin gundumar Benzurt kur'anai 111 suka kone.
Lambar Labari: 3481225 Ranar Watsawa : 2017/02/12
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Tennessee da ke kasar Amurka sun gudanar da wani shiri domin kara wayar da kan mutane dangane da koyarwar kur'ani.
Lambar Labari: 3481224 Ranar Watsawa : 2017/02/12
Bangaren kasa da kasa, an sanar da sunayen makaranta da kuma mahardata da za su halarci gasar kur'ani ta duniya da az a gudanar a kasar Iran daga Tanzania.
Lambar Labari: 3481223 Ranar Watsawa : 2017/02/12
Bangaren kasa da kasa, kotun daukaka kara ta tarayya a kasar Amurka ta hana maido da dokar nan da Trump ya kafa ta hana baki shiga cikin kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481222 Ranar Watsawa : 2017/02/11
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin New York na kasar Amurka sun sanar da gayyatar mabiya addinai zuwa babban masallacin Rockland.
Lambar Labari: 3481221 Ranar Watsawa : 2017/02/11
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azahar da kungiyar bunkasa ilimi da al;adun muslunci ta ISESCO sun jinjina wa Paparomoa Francis, dangane nuna takaicinsa da ya yi kan zaluntar musulmin Myanmar.
Lambar Labari: 3481220 Ranar Watsawa : 2017/02/11
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kaar Salvania ya aike da sakon taya murna ga jamhuriyar muslunci ta Iran kan zagayowar ranakun samun nasarar juyin muslunci.
Lambar Labari: 3481219 Ranar Watsawa : 2017/02/10
Bangaren kasa da kasa, A yau ne al'ummar kasar Iran ke gudanar da bukukuwan cika shekaru 38 da samun nasarar juyin juya halin mulsunci a karkashin jagorancin marigayi Imam Khomenei, wanda ya yi sanadiyyar kawo karshen mulkin fir'aunanci da kama karya a kasar a karkashin masarautar kasar.
Lambar Labari: 3481218 Ranar Watsawa : 2017/02/10
Shugaban Iran:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce har abada Al'ummar kasar Iran ba za su kauce daga hanyar goyon bayan juyin Juya halin musulinci da kuma Jagoran juyin juya halin musulinci gami da gajiyar d Imam Khumaini(k.S) wanda ya kafa Jumhoriyar musulinci ta Iran.
Lambar Labari: 3481217 Ranar Watsawa : 2017/02/10
Bangaren kasa da kasa, Jami'an gwamnatin kasar Jamus na ci gaba da nuna rashin amincewarsu da irin salon siyasar shgaban kasar Amurka Donald Trump.
Lambar Labari: 3481216 Ranar Watsawa : 2017/02/09
Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan ta’adda sun sun be wutar bindiga a kan babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481215 Ranar Watsawa : 2017/02/09
Bangaren kasa da kasa, sarkin Kano ya sanar da shirin da ya kamata a mayar da hankalina kanta ta fuskar koyarwa a masallatai.
Lambar Labari: 3481214 Ranar Watsawa : 2017/02/09
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Amurka ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kaso a kan wani da yakona masallaci a garin Orlando na jahar Florida.
Lambar Labari: 3481213 Ranar Watsawa : 2017/02/08
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin jahar Lagos da ke tarayyar Najeriya ta sake dawo da batun hana dalibai mata a makarantun firamare da sakandare saka hijabi.
Lambar Labari: 3481212 Ranar Watsawa : 2017/02/08
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, A ganawar da yayi da kwamandoji da manyan jami'an rundunar sojin sama ta Iran da na sansanin kare sararin samaniyyar kasar Iran a jiya Talata, Jagoran juyin juha halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya mayar da martani ga kalaman baya-bayan nan da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi kan Iran yana mai bayyanar da hakikanin siyasar yaudara ta Amurkan.
Lambar Labari: 3481211 Ranar Watsawa : 2017/02/08
Bangaren kasa da kasa, wani mutum dan Saudiyya da aka bayyana cewa yana fama da tabin hankali ya so cinnawa zanen dake lulube da masallacin Ka'aba mai tsarki.
Lambar Labari: 3481210 Ranar Watsawa : 2017/02/07
Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban sakataren majalisar dinkin duniya kan ayyukan jin kai ya karyata rahoton da gwamnatin Myanmar ta bayar kan zarginta da ake yi da kisan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3481209 Ranar Watsawa : 2017/02/07
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro da kuma bukin cika shekaru 38 da samun nasarar juyin jaya halin musulunci a kasar Iran a birnin Accra na kasar Ghana.
Lambar Labari: 3481208 Ranar Watsawa : 2017/02/07