iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan hubbaren Annabi Yusuf (AS) da ke kusa da garin Nablus.
Lambar Labari: 3483971    Ranar Watsawa : 2019/08/20

Bangaren kasa da kasa, Umar Albashir tsohon shugaban Sudan ya gurfana  a gaban kotu a cikin tsauraran matakan saro.
Lambar Labari: 3483970    Ranar Watsawa : 2019/08/20

Bangaren siyasa, Babban  alkalin Alkalan Kasar Iran ya bukaci a biya diyya game da rike jirgin dakon manfetur na aka yi wanda aka saki daga baya.
Lambar Labari: 3483969    Ranar Watsawa : 2019/08/20

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3483968    Ranar Watsawa : 2019/08/20

Bangaren siyasa, albarkacin zagayowar lokacin idin Ghadir jagora ya yi wa fursunoni afuwa.
Lambar Labari: 3483967    Ranar Watsawa : 2019/08/19

Bangaren kasa da kasa, Daesh ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da sattin a birnin Kabul na kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3483966    Ranar Watsawa : 2019/08/19

Ilhan Omar da Rashida Tlaib sun yi kira zuwa ga kawo karshen mamayar Isra’ila a yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3483965    Ranar Watsawa : 2019/08/19

Bangaren kasa da kasa, ministan harakokin wajen Jodan ya kirayi jakadan Isra'ila domin nuna masa rashin amincewar kasarsa kan hare-haren wuce gona da iri kan masallacin Qudus.
Lambar Labari: 3483964    Ranar Watsawa : 2019/08/19

Bangaren kasa da kasa, Abdulmalik Ahuthi jagoran Ansarullah Yemen ya bayyana hare-haren daukar fansa da cewa sako ne ga Al saud.
Lambar Labari: 3483962    Ranar Watsawa : 2019/08/18

Bangaren kasa da kasa, Yusuf in Ahmad Alusaimin ya yi maraba da kafa gwamnatin hadaka a Sudan.
Lambar Labari: 3483961    Ranar Watsawa : 2019/08/18

Bangaren kasa da kasa, an kayata hubbaren Imam Ali (AS) domin murnar idin Ghadir.
Lambar Labari: 3483960    Ranar Watsawa : 2019/08/18

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun mayar da munanan hare-hare da jirage marassa matuki a kan babban kamfanin man fetur na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483959    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Bangaren kasa da kasa, a yau ake rattaba hannu a kan yarjejeniyar sulhu tsakanin sojoji da ‘yan siyasa a Sudan kan kafa gwamnatin rikon kwarya.
Lambar Labari: 3483958    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Bangaren kasa da kasa, bayan dawowarsa daga kasar India jami’an tsaro sun wuce tare da sheikh Zakzaky daga filin jirgin Abuja.
Lambar Labari: 3483957    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbulallah ya bayyana yakin 33 a kan Lebanon da cewa shiri ne na Amurka.
Lambar Labari: 3483956    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Bangaren kasa da kasa, mai bayar da shawara ga babban mufti na Masar ya bayar da shawarwari kan hanyar hardar kur’ani mafi sauki.
Lambar Labari: 3483955    Ranar Watsawa : 2019/08/16

Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Yakub Zakzaky ya koma Najeriya bayan kasa samun daidaito kan batun maganinsa a India.
Lambar Labari: 3483954    Ranar Watsawa : 2019/08/16

Bangaren siyasa, Hojjatol Islam walmuslimin Kazem Siddighi wanda ya jagoranci sallar Jumaa a Tehran ya bayyana kakkabo jirgin da cewa alama c ta karfin Iran.
Lambar Labari: 3483953    Ranar Watsawa : 2019/08/16

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan halin da ake ciki a yankin Kashmir na kasar India.
Lambar Labari: 3483952    Ranar Watsawa : 2019/08/15

Bangaren kasa da kasa, shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin mulsunci Ayatollah Mohsen Araki ya zanta da Sheikh Zakzaky ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3483951    Ranar Watsawa : 2019/08/15