iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya jinjinawa ministan harkokin wajen Iran akan tayin dakansa wajen kalubalantar Amurka
Lambar Labari: 3483950    Ranar Watsawa : 2019/08/15

Shugaban Jamhuriyar musulunci ta Iran Hasan Rouhani ya ce duk maganganun da ake yi na kafa rundunar kawance a tekunFasha da tekun Oman zance ne kawai, bai tabbata ba, idan kuma hakan ya tabbata, ba zai taimaka ga tsaron yankin ba.
Lambar Labari: 3483949    Ranar Watsawa : 2019/08/15

Bangaren kasa da kasa, Imran Khan fira ministan Pakistan ya zargi Indiya da yunkurin aiwatar da ayyukan soji a Keshmir.
Lambar Labari: 3483948    Ranar Watsawa : 2019/08/14

Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Zakzaky ya fitar da bayani kan yanayin da ake ciki a asibitin da yake a kasar Indiya.
Lambar Labari: 3483947    Ranar Watsawa : 2019/08/14

Bangaren siyasa, a lokacin da jagoran juyin juya halin musulunci na kasar Iran yake ganawa da tawagar kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen, ya jaddada wajabcin ci gaba da yin turjiya a gaban mamaye Saudiyya da UAE a kasarsu.
Lambar Labari: 3483946    Ranar Watsawa : 2019/08/14

Bangaren kasa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan Al-shabab ta yi mummunan tasiri ga tsarin karatu a yankin Madera na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3483945    Ranar Watsawa : 2019/08/13

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Iran ta yi maraba da matakin fitar da Sheikh Zakzaky tare da mai dakinsa zuwa India.
Lambar Labari: 3483944    Ranar Watsawa : 2019/08/13

Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Zakzaky ya isa kasar India domin neman magani a asibiti.
Lambar Labari: 3483943    Ranar Watsawa : 2019/08/13

Bangaren kasa da kasa, falastinawa fiye da dubu 100 ne suka yi sallar Idin babbar salla  a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3483940    Ranar Watsawa : 2019/08/12

Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Zakzaky zai fita zuwa kasashen ketare domin neman magani.
Lambar Labari: 3483939    Ranar Watsawa : 2019/08/12

Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar sallar idin layya zuwa ga shugabannin kasashen musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3483938    Ranar Watsawa : 2019/08/12

Bangaren kasa da kasa, ‘yan sandan kasar Norway sun harin da aka kai masallacin Nur hari ne na ta’addanci.
Lambar Labari: 3483937    Ranar Watsawa : 2019/08/11

Shugaban jamhuriyar musulunci ta Iran ya bukaci kasashen Indiya da Pakistan su kai zuciya nesa domin kauce wabarkewar rikici da kuma kare rayukan fararen hula a yankin Kashmir.
Lambar Labari: 3483936    Ranar Watsawa : 2019/08/11

Bangaren kasa da kasa, a yau ne maniyyata suka fara gudanar da jifar shedan ta farko a Mina.
Lambar Labari: 3483935    Ranar Watsawa : 2019/08/11

Bangaren kasa da kasa, Falastinawa 4 ne suka yi shahada a yau bayan da sojojin Isra’ila suka yi ruwan wuta a kansu.
Lambar Labari: 3483934    Ranar Watsawa : 2019/08/10

An gudanar da taken bara’a ga mushrikai bayan karanta sakon jagoran juyin juya halin musulunci a filin Araf a yau Asabar.
Lambar Labari: 3483933    Ranar Watsawa : 2019/08/10

Jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei (DZ) ya aike da sakonsa ga mahajjatan bana. 5/8/2019
Lambar Labari: 3483932    Ranar Watsawa : 2019/08/10

Bangaren kasa da kasa, limaman juma’a a masallatai a na kasashen turai sun mayar da hankali kan batun Falastinu.
Lambar Labari: 3483930    Ranar Watsawa : 2019/08/09

Bnagare kasa da kasa, tashar Almasirah ta kasar Yemen ta sanar cewa an kashe Ibrahim Badruddin Alhuthi.
Lambar Labari: 3483929    Ranar Watsawa : 2019/08/09

Bangaren siyasa, Iran za ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin fuskantar duk wata barazanar tsaro da kawancen Amurka a cikin tekun fasha kan iya haifarwa.
Lambar Labari: 3483928    Ranar Watsawa : 2019/08/09