iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kula da harkokin kur’ani a kasar Tunsia ta nuna rashin amincewa da yunkurin daidata maza da mata kan sha’anin gado a kasar.
Lambar Labari: 3483186    Ranar Watsawa : 2018/12/06

Sakamakon wani bincike ya nuna cewa musulmi suna fuskantar wariya a wasu yankuna na Birtaniya musamman kan batun karbar hayar gidaje.
Lambar Labari: 3483185    Ranar Watsawa : 2018/12/05

Bangaren kasa da kasa, firayi ministan Ira'ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa yana shirin kai batun ramukan da ya ce an tona  akan iyakokin Lebanon da Palastine da aka mamaye zuwa ga kwamitin tsaro.
Lambar Labari: 3483184    Ranar Watsawa : 2018/12/05

Babbar kotun Turkiya ta bayar da umarnin cafke mutane biyu 'yan kasar Saudiyya wadanda suke da hannu kai tsaye wajen aiwatar da kisan Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483182    Ranar Watsawa : 2018/12/05

Rahotanni daga kasar Yemen sun habarta cewa tun daga jiya har zuwa safiyar yau jiragen yakin Saudiyya kan lartdin Hudaida da ke yamamcin Yemen.
Lambar Labari: 3483181    Ranar Watsawa : 2018/12/04

Bangaren kasa da kasa, an gina masallaci a wani babban wurin shakatawa a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3483180    Ranar Watsawa : 2018/12/04

Bangaren kasada kasa, an fara gudanar da taron makon kur’ani mai tsarki a birnin Wahran nakasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3483179    Ranar Watsawa : 2018/12/04

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki bugun China a babban baje kolin littafai na hukumar UNESCO da ke gudana a halin yanzu.
Lambar Labari: 3483177    Ranar Watsawa : 2018/12/03

Bangaren kasa da kasa, an fara shirye-shiryen gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3483175    Ranar Watsawa : 2018/12/03

Gwamnatin kasar Holland ta dakatar da sayar wa Saudiyya da ma kasashen da suke cikin kawance da Saudiyya ke jagoranta, da ke kaddamar da hare-hare kan al'ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483166    Ranar Watsawa : 2018/11/30

Taashar tralabijin ta CNN da ke kasar Amurka, ta kori dan rahotonta saboda nuna goyon baya ga al'ummar Palastine da kuma sukar lamirin Isra'ila.
Lambar Labari: 3483165    Ranar Watsawa : 2018/11/30

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani mai tsarki a birnin London na kasar Birtaniya karkashin kulawar hubbaren Abbas.
Lambar Labari: 3483162    Ranar Watsawa : 2018/11/29

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta neman fara yaki da duk wata kasa, to amma wajibi ne sojojin Iran su kara irin karfin da suke da shi don jan kunnen duk wani mai shirin wuce gona da iri kan kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3483161    Ranar Watsawa : 2018/11/29

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jami'an diflomasiya a majalisar dinkin duniya sun bayyana cewa Amurka na kokarin ganin ta kawo cikas ga kudirin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483160    Ranar Watsawa : 2018/11/28

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Morocco ta yi kira zuwa ga gyaran masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3483159    Ranar Watsawa : 2018/11/28

Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar Green Party a kasar Jamus ta bukaci da a amince da addinin mulsunci a hukumance a kasar.
Lambar Labari: 3483158    Ranar Watsawa : 2018/11/28

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta hana kafofin yada labarai yada wani bayani da Azhar ta fitar kan batun daidaita gado tsakanin mata da maza.
Lambar Labari: 3483156    Ranar Watsawa : 2018/11/27

Bangaren kasa da kasa, an nuna tarjamar littafin addu'a na du'ul Kumail a birnin Harare na kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483155    Ranar Watsawa : 2018/11/27

Kungiyar Al-shabab mai da'awar jihadia kasar Somalia, ta kaddamar da wani hari a safiyar yau a kan gidan wani malamin addini a garin Jalkayur.
Lambar Labari: 3483154    Ranar Watsawa : 2018/11/26

Lauyoyin kasar Tunisia sun mika bukatarsu ga kotun kasar kan ta dauki matakin hana yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman shiga cikin kasarsu.
Lambar Labari: 3483153    Ranar Watsawa : 2018/11/26