Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrallah ya bayyana cewa, gwagwarmayar al’ummar kasar ce ta hana Isra’ila mamaye kasar.
Lambar Labari: 3487274 Ranar Watsawa : 2022/05/10
Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gargadi n gwamnatin sahyuniya game da duk wani ganganci kan Masallacin Kudus
Lambar Labari: 3487234 Ranar Watsawa : 2022/04/30
Tehran (IQNA) Yadda aka saukar da Alkur'ani mai girma na daya daga cikin muhimman batutuwan da ake mayar da hankali a kan a cikin bahasi na ilimi, kuma wasu ayoyin kur'ani sun yi bayani kan wannan lamari.
Lambar Labari: 3487189 Ranar Watsawa : 2022/04/19
Tehran (IQNA) Jagoran juyi na Iran ya ce tattalin arzikin ba zai taba dogara da cire takunkumi ba domin ci gaba da bunkasa.
Lambar Labari: 3487079 Ranar Watsawa : 2022/03/21
Tehran (IQNA) Sheikh Ikrima Sabri, babban limamin masallacin Al-Aqsa, ya yi gargadi kan sabbin hanyoyin kutsa kai cikin masallacin Al-Aqsa da yahudawa suke dauka.
Lambar Labari: 3486715 Ranar Watsawa : 2021/12/22
Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi gargadi kan cin zalun da Isra’ila take yi akan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485792 Ranar Watsawa : 2021/04/07
Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya gargadi gwamnatin kasar Faransa kan yin shigar shugula a cikin harkokin musulmi.
Lambar Labari: 3485585 Ranar Watsawa : 2021/01/24
Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta yi gargadi n cewa akwai yiwuwar sake bullar wata annoba a duniya.
Lambar Labari: 3485340 Ranar Watsawa : 2020/11/06
Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya yi tir da nuna kyama ga wasu mutane da sunan kyamar corona.
Lambar Labari: 3484776 Ranar Watsawa : 2020/05/08
Qais Khazali shugaban dakarun Asa’ib Ahlul Haq ya yi gargadi kan bullar fitina ta cikin gida a Iraki.
Lambar Labari: 3484299 Ranar Watsawa : 2019/12/07
Bangaren siyasa, Iran ta gargadi gwamnatin Amurka kan zarginta da kai harin kamfanin Aramco na Saudiyya.
Lambar Labari: 3484064 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren kasa da kasa, a cikin wani bayani da majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar ta yi gargadi dangane da yadda kyamar musulmi ke ci gaba da karuwa a kasar.
Lambar Labari: 3481687 Ranar Watsawa : 2017/07/10
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin palastinawa na musulmi da kiristoci sun gargadi dangane da shirin da yahudawan sahyuniya suke da shin a rusa masallacin Quds.
Lambar Labari: 3480725 Ranar Watsawa : 2016/08/19