Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya mayar da martani dangane da kisan gillar da Saudiyya ta yi wa Khashoggi.
Lambar Labari: 3483060 Ranar Watsawa : 2018/10/20
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan sanin addinin muslunci a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483059 Ranar Watsawa : 2018/10/20
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro na cibiyoyin kur’ani na kasashen Afrika a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483058 Ranar Watsawa : 2018/10/20
Bangaren kasa da kasa, kamfanin samar da ruwan sha na kwalba na Naba a birnin Najaf na Iraki ya samar da robobin ruwa guda miliyan 10 domin masu ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3483057 Ranar Watsawa : 2018/10/19
Bangaren kasa da kasa, Masar ta samu nasarar dawo da wani tsohon kwafin kur’ani mai tsarki bayan fitar da shi daga kasar na tsawon shekaru.
Lambar Labari: 3483056 Ranar Watsawa : 2018/10/19
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin sadarwa ta kasar Iraki ta sanar da cewa za ta samar da hanyoyi na yanar gizo kyauta ga masu ziyara.
Lambar Labari: 3483055 Ranar Watsawa : 2018/10/19
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar magajin garin brnin Qahriman Mar’ash a Turkiya ta raba wafin kur’ani dubu 20 a Sudan.
Lambar Labari: 3483054 Ranar Watsawa : 2018/10/18
Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Iraki sun sanar da cewa an kammala daukar dukkanin matakan da suka kamata ta fuskar tsaro domin tarukan Arbaeen da za a gudanar a kasar..
Lambar Labari: 3483053 Ranar Watsawa : 2018/10/18
Bangaren kasa da kasa, za a gudana da aikin gyaran masallacin tarihi na Jinin na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483052 Ranar Watsawa : 2018/10/18
Bangaren kasa da kasa, A ci gaba da kaddamar da hare-haren wuce gona da iri da Isra'ila ke yi kan al'ummar Palastine,a yau wani bafalastine guda ya yi shahada a Gaza.
Lambar Labari: 3483051 Ranar Watsawa : 2018/10/17
Bangaren kasa da kasa, Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya isa birnin Ankara na kasar Turkiya, domin ganawa da jami'an gwamnatin kasar ta Turkiya kan zargin kashe Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483050 Ranar Watsawa : 2018/10/17
Bangaren kasa da kasa, Alkaluman da Ma'aikatan Cikin gidan Birtaniya ta fitar ya nuna cewa masu gyamar addinin musulmi a kasar na karuwa.
Lambar Labari: 3483049 Ranar Watsawa : 2018/10/17
Bangaren kasa da kasa Khadijah Chingiz bazawarar Khashoggi ta yi rubutu kan kisansa.
Lambar Labari: 3483048 Ranar Watsawa : 2018/10/17
Bangaren kasa da kasa, an fara gudana da zaman taro na manyan malaman kasashen musulmi masu bayar da fatawa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483047 Ranar Watsawa : 2018/10/16
Bangaren kasa da kasa, Ana shirin gudanar da wani babban taro na arbaeen a birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3483046 Ranar Watsawa : 2018/10/16
Bangaren kasa da kasa, Sojojin yahudawan Isra’ila sun kai farmaki a kan kauyen Kafarqudum da ke karkashin yankin Nablus a gabar yamma da kogin Jodan.
Lambar Labari: 3483044 Ranar Watsawa : 2018/10/15
Bangaren kasa da kasa, A yau ne aka fara gudanar da taron kara wa juna sani na masana dagakasashen musulmi a birnin Istanbul na kasar Turkey.
Lambar Labari: 3483043 Ranar Watsawa : 2018/10/15
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da babban taron jami’ar musulunci ta kasar Ghana a daidai lokacin da ake komawa zangon karatu a jami’ar.
Lambar Labari: 3483041 Ranar Watsawa : 2018/10/15
Bangaren kasa da kasa, An kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da aka gudanar tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3483040 Ranar Watsawa : 2018/10/15
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daliban makaratun sakandare su 500 a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483038 Ranar Watsawa : 2018/10/13