iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Sojojin gwamnatin Najeriya sun bude wuta akan mabiya mazhbar Shi'a da ke tattakin arba'in a kusa da birnin tarayya Abuja.
Lambar Labari: 3483083    Ranar Watsawa : 2018/10/30

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron arbaeen na Imam Hussain (AS) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci a Husainiyyar Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3483082    Ranar Watsawa : 2018/10/30

Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen wadanda suke da sha’awar shiga gasar kur’ani mai tsarki da ta kebanci nakasassu a Masar.
Lambar Labari: 3483081    Ranar Watsawa : 2018/10/29

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar India sun bayar da kariya ga masu gudanar da tarukan arbaeen.
Lambar Labari: 3483080    Ranar Watsawa : 2018/10/29

Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne ake gudanar da taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a birnin Moscow fadar mulkin kasar Rasha.
Lambar Labari: 3483079    Ranar Watsawa : 2018/10/29

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Amurka sun nuna alhininsu dangane da kai harin da aka yi kan majami’ar yahudawa a kasar.
Lambar Labari: 3483078    Ranar Watsawa : 2018/10/28

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaro a lardin Dayyali na Iraki sun bankado wani shirin ‘yan ta’adda na kai hari kan masu ziyara arbaeen.
Lambar Labari: 3483076    Ranar Watsawa : 2018/10/27

Bangaren kasa da kasa, Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun harbe matashin ne a kusa da haramin annabi Ibrahim a tsakiyar garin al-khalil da ke kudancin kogin jOrdan.
Lambar Labari: 3483075    Ranar Watsawa : 2018/10/25

Bangaren kasa da kasa, an kafa makarantu 6 na kur’ani yankin arewacin Sinai da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3483074    Ranar Watsawa : 2018/10/25

Bangaren kasa da kasa, an fara tantance wadanda za su gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta Iskandariyya a Masar.
Lambar Labari: 3483073    Ranar Watsawa : 2018/10/24

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483072    Ranar Watsawa : 2018/10/24

Bangaren kasa da kasa da kasa, an gudanar da gyaran masallacin tarihi na kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483071    Ranar Watsawa : 2018/10/24

Bangaren kasa da kasa, shugaban Iran Hasan Rouhani yayi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi tare da bayyana hakan a matsayin jarabawa ga masu da’awar kae hakkin dan adam a duniya.
Lambar Labari: 3483070    Ranar Watsawa : 2018/10/24

Bangaren kasa da kasa, Cikin wani jawabi da ya gabatar gaban magoya bayansa a wannan talata, Shugaba Erdugan ya yi karin haske kan yadda aka hallaka Jamal Khashoggi a karamin offishin jakasancin Saudiya dake birnin Istambul
Lambar Labari: 3483069    Ranar Watsawa : 2018/10/23

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agajin gaggawa ta Helal Ahmar a kasar Iraki ta sanar da cewa mutane dubu 7 ne suka shiga cikin masu bayar da agajin gaggawa a ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3483068    Ranar Watsawa : 2018/10/23

Bangaren kasa da kasa, Laila Alawa wata musulma ce da ke zaune a kasar Amurka wadda ta samar da wata hanyar sadarwa ta yanar gizo a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3483066    Ranar Watsawa : 2018/10/22

Bangaren kasa da kasa, an ci gaba da gudanar da aikin gyaran masallacin Zaher Bibris da ke birnin Alkahira bayan tsawar aikin tun shekaru bakawai.
Lambar Labari: 3483065    Ranar Watsawa : 2018/10/22

Bangaren kasa da kasa, Wani babban jami'i a cikin gwamnatin Saudiyya ya fallasa yadda aka shirya kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483063    Ranar Watsawa : 2018/10/21

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke kasar Masar za ta dauki nauyin bakuncin taro mai taken muslunci da kasashen yammaci.
Lambar Labari: 3483062    Ranar Watsawa : 2018/10/21

Bangaren kasa da kasa, wani bincike da aka gudanar a kasar Aljeriya kan adadin malaman kur’ania  kasar ya nuna cewa addain malaman kur’ani maza ya ragu.
Lambar Labari: 3483061    Ranar Watsawa : 2018/10/21