IQNA - Kungiyar kasashen musulmi ta duniya da babban sakataren majalisar dinkin duniya da kuma kasashen Saudiyya, Qatar, Amurka da Birtaniya sun yi Allah wadai da harin da jiragen yaki marasa matuka suka kai kan masallacin Al-Fasher, wanda aka bayyana a matsayin hari mafi muni tun farkon yakin kasar Sudan, wanda kuma ya kai ga shahadar mutane sama da 70.
Lambar Labari: 3493911 Ranar Watsawa : 2025/09/22
Firayim Ministan Sudan:
IQNA - Firaministan Sudan ya yi Allah wadai da kakkausar murya kan harin da aka kai a wani masallaci a birnin Al-Fasher tare da jaddada cewa: Gwamnatin kasar ta kuduri aniyar kare dukkanin masallatai a Sudan tare da tabbatar da tsaron masallatai da 'yan kasa; Kai hari masallaci da laifin zubar da jini a kan masu ibada ba za a hukunta su ba.
Lambar Labari: 3493901 Ranar Watsawa : 2025/09/20
IQNA - Bidiyon wani makaho ɗan ƙasar Sudan yana karanta Tartil ya sami karɓuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3492062 Ranar Watsawa : 2024/10/20
IQNA - Wata kafar yada labarai ta kasar Sudan ta rawaito cewa wasu gungun mata 'yan kasar Sudan sun sami damar haddace kur'ani baki daya a cikin kwanaki 99 a wani darasi na haddar kur'ani.
Lambar Labari: 3491053 Ranar Watsawa : 2024/04/27
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta sanar da matakin da ta dauka na shirin aike da wata babbar tawaga zuwa kasar Sudan.
Lambar Labari: 3489090 Ranar Watsawa : 2023/05/05
Tehran (IQNA) Matakin da dakarun da ake kira na daukin gaggawa RSF na Sudan suka dauka na cire kalmar "Quds" daga tambarin ta ya haifar da martani daban-daban a dandalin sada zumunta na Twitter.
Lambar Labari: 3489046 Ranar Watsawa : 2023/04/27
Tehran (IQNA) Mataimakin shugaban majalisar mulkin kasar Sudan ya jaddada wajabcin kawar da bala'i da tada kayar baya a yankin yammacin Darfur a wajen bikin rufe kur'ani.
Lambar Labari: 3487636 Ranar Watsawa : 2022/08/04
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa, za a ci gaba da gudanar da ayyukan kur'ani mai tsarki da kuma ilimin addinin muslunci na kasar da kuma la'akari da mawuyacin halin da ake ciki na siyasa.
Lambar Labari: 3486885 Ranar Watsawa : 2022/01/30
Tehran (IQNA) Tashar talabijin ta Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, wata tawagar yahudawan sahayoniya ta yi tattaki zuwa Sudan domin ganawa da Abdel Fattah al-Burhan, shugaban majalisar gudanarwar kasar da kuma manyan hafsoshin soji.
Lambar Labari: 3486846 Ranar Watsawa : 2022/01/20
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi maraba da sanarwar da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar na gudanar da tattaunawa tsakanin bangarorin siyasar Sudan.
Lambar Labari: 3486801 Ranar Watsawa : 2022/01/10
Tehran (IQNA) rahotanni sun ce wata tawagar yahudawan Isra'ila ta ziyarci kasar Sudan a cikin kwanakin da aka yi juyin mulki.
Lambar Labari: 3486507 Ranar Watsawa : 2021/11/03
Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da Allawadai da juyin mulkin da sojoji suka yia kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486477 Ranar Watsawa : 2021/10/26
Tehran (IQNA) dubban jama’a suna halartar tarukan karatun kur’ani mai tsarki a masallatai.
Lambar Labari: 3485540 Ranar Watsawa : 2021/01/09
Rahotanni daga kasar Sudan na cewa a yau Lahadi wata tawagar yahudawan Isra’ila ta isa birnin Khartum a yau.
Lambar Labari: 3485370 Ranar Watsawa : 2020/11/15
Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa sheikh Nurain Muhamma Sadiq fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Sudan rasuwa.
Lambar Labari: 3485343 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) Kwamitin fatawa a Sudan ya fitar da bayanin da ke tabbatar da rashin halascin kulla alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3485234 Ranar Watsawa : 2020/10/01
Tehran (IQNA) Saudiyya da hadaddiyar daular larabawa suna ci gaba da matsa lamba a kan Sudan domin ta kulla hulda da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485199 Ranar Watsawa : 2020/09/19
Gwamnatin Sudan ta sanar da soke koyar da karatun kur’ani a makarantun Reno.
Lambar Labari: 3484405 Ranar Watsawa : 2020/01/11
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro mai taken sulhu a tsaanin al’uma a kasar Sudan tare da halartar masana daga sassa na duniya.
Lambar Labari: 3482246 Ranar Watsawa : 2017/12/28