Tehran (IQNA) masallacin Qubbatu Sakhrah da ke cikin harabar masallacin Quds ya zama wurin koyar da mata karatu kur'ani
Lambar Labari: 3486389 Ranar Watsawa : 2021/10/05
Tehran (IQNA) masu ziyarar arba'in suna kan hanyarsu zuwa birnin Karbala daga birnin Najaf
Lambar Labari: 3486341 Ranar Watsawa : 2021/09/22
Tehran (IQNA) jami'an 'yan sanda na masarautar Saudiyya sun kai farmaki a kan masu tarukan juyayin dararen Muharram a yankin Qatif.
Lambar Labari: 3486194 Ranar Watsawa : 2021/08/12
Tehran (IQNA) babban masallacin kasar Aljeriya shi ne masallaci mafi girma a dukkanin nahiyar Afirka da ke daukar masallata dubu 120 a cikinsa.
Lambar Labari: 3485972 Ranar Watsawa : 2021/06/01
Tehran (IQNA) daren samun biyan bukatu da aka fi sani da lailatul Ragha'ib yana daga cikin muhimman dare a watanni masu alfarma.
Lambar Labari: 3485664 Ranar Watsawa : 2021/02/18
Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke Madina na kara samun bunkasa.
Lambar Labari: 3485633 Ranar Watsawa : 2021/02/09
Tehran (IQNA) musulmi a sassa daban-daban na duniya sun gudanar da gangami a ko’ina a cikin fadin duniya a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, domin nuna rashin amincewa da cin zarafi da kuma batunci ga manzon Allah (SAW) da kuma goyon bayan da shugaban Faransa Macron ya nuna kan batuncin.
Lambar Labari: 3485342 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar maulidin manzon Allah (SAW) ga shugabannin kasashen msuulmi na duniya.
Lambar Labari: 3485328 Ranar Watsawa : 2020/11/02
Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta yi Allah wadai da sake buga zanen batanci ga Manzon Allah (s.a.w.a) da aka yi a ƙasar Faransa.
Lambar Labari: 3485312 Ranar Watsawa : 2020/10/27
Tehran (IQNA) ma’aiktar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Faransa da ke Tehran, domin mika masa sako na bacin rai dangane da cin zarafin manzon Allah (SAW) a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485309 Ranar Watsawa : 2020/10/27
Tehran (IQNA) sakamakon cin zarafin manzon Allah (SAW) Macron na ci gaba da shan martani.
Lambar Labari: 3485306 Ranar Watsawa : 2020/10/26
Tehran (IQNA) Isma’il Haniyya ya bayyana cewa, kulla alaka da mahukuntan Sudan suka yi da yahudawan Isra’ila, ba bisa ra’ayin jama’ar kasar suka yi haka ba.
Lambar Labari: 3485305 Ranar Watsawa : 2020/10/25
Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, ci gaba da yin batunci da tozarci ga manzon Allah (SAW) a kasar Faransa abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3485302 Ranar Watsawa : 2020/10/25
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Pakistan ta yi tir da Allawadai da wallafa zanen batunci a kan manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485146 Ranar Watsawa : 2020/09/03
Tehran (IQNA) yadda yanayin hubbaren Imam Ali (AS) ya kasance a ranar mubahala ranar saukar ayar da ta tsarkake ahlul bait (AS).
Lambar Labari: 3485088 Ranar Watsawa : 2020/08/15
Tehran (IQNA) da Asubahin yau ne aka bude Masallacin Manzon dake birnin Na Madina ga masallata, bayan kwashe watanni biyu a rufe saboda bullar cutar Annoba Korona.
Lambar Labari: 3484851 Ranar Watsawa : 2020/05/31
Manzon (SAW) ya ce; "Musulmi 'yan uwan juna ne, wani ba ya da fifiko a kan wani sai da tsoron Allah." kanzul Ummal, mujalladi na 1, shafi na 149. Nahjul Fusaha, hadisi na 3112
Lambar Labari: 3484240 Ranar Watsawa : 2019/11/11
Musulmin Austria sun yi taron tunawa da zagayowar lokacin wafatin manzo (SAW) da shahadar Imam Hassan (AS) a birnin Vienna.
Lambar Labari: 3484195 Ranar Watsawa : 2019/10/27
A ranar Lahadi mai zuwa za a gudanar da taron tunawa da ranar wafatin manzon Allah (SAW) da shahadar Imam Hassan (AS).
Lambar Labari: 3484189 Ranar Watsawa : 2019/10/25
Bangaren siyasa, wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran ya bayyana Tattakin 40 na Imam Husain (AS) da cewa yana dauke da sakon kur'ani.
Lambar Labari: 3484142 Ranar Watsawa : 2019/10/11