Bangaren siyasa, Hojjatol Islam Sayyid Ahmad Khatami limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a birnin Tehran a yau, ya ce Amurca da Britania sune a gaba gaba wajen goyon bayan ta'asan da Saudia da kawayenta suke aikatwa a Yemen.
Lambar Labari: 3480857 Ranar Watsawa : 2016/10/15
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana taron da za a gudanar da Ashura a bana da cewa zai hada da alhinin kisan bayin Allah da masarautar Saudiyyah ta yi a Yemen.
Lambar Labari: 3480845 Ranar Watsawa : 2016/10/11
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ammar Hakim ya mayar da martini mai zafi kan kisan kiyashin da Saudiyya take yi kan fararen hula musulmi a Yemen.
Lambar Labari: 3480844 Ranar Watsawa : 2016/10/10
Bangaren kasa da kasa, masu rajin kare hakkinbil adama sun zargi kasar Saudiyya da yin amfani da makaman da aka haramta a duniya a kan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3431363 Ranar Watsawa : 2015/11/01
Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yamen ya bayyana Amurka da hamtacciyar kasar Isra’ila gami da mahukuntan Saudiyya a matsayin manyan masifu ga jinsin bil-Adama.
Lambar Labari: 3385723 Ranar Watsawa : 2015/10/14
Bangaren kasa da kasa, wani dan ta’adda da ya yi jigidar bam ya tarwatsa kansa a tsakiya masallata a yau a cikin daya daga cikin masallatan birnin San’a.
Lambar Labari: 3366972 Ranar Watsawa : 2015/09/24
Bangaren kasa da kasa, dubban maniyya na kasar Yemen da mahukn saudiyya suna hana su safke farali a shekarar bana sun bayar da kudin wajen taimako domin kare kasar daga ta’addanci Saudiyya.
Lambar Labari: 3361266 Ranar Watsawa : 2015/09/11
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan Daesh ta dauki alhakin ta’addancin da aka kai kan masallacin Mu’ayyid na birnin Sana’a a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3357687 Ranar Watsawa : 2015/09/03
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta yi gargadi dangane da kashe kanann yara da masatar Saudiyya ke ba ji ba gani a kasart Yemen.
Lambar Labari: 3353043 Ranar Watsawa : 2015/08/26
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Abdulmalik Alhuthi y ace Isr’ila ita ce mai amfana kai tsaye da hare-haren da mahukuntan saudiyyah suke kaddamarwa kan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3338553 Ranar Watsawa : 2015/08/03
Bangaren kasa da kasa, Abdulmalik Alhuthi jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya taya al’ummar musulmi na kasar da kuma rundunar sojin Yemen murnar barka da salla.
Lambar Labari: 3329006 Ranar Watsawa : 2015/07/17
Bangaren kasa da kasa, majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Yemen ta yi kira ga dukkanin al’ummar zuwa ga halartar babban jerin gwano na ranar Quds.
Lambar Labari: 3326311 Ranar Watsawa : 2015/07/10
Bangaren kasa da kasa, yan kungiyar takfiriyyah na alkaida sun kashe daya daga cikin manyan malaman sunna a kasar Yemen saboda nuna rashin amincewa da harin ta’addancin Saudiyya a kasar.
Lambar Labari: 3316989 Ranar Watsawa : 2015/06/21
Bangaren kasa da kasa, shugaban majalisar malaman addinin ta kasar Yemen ya aike da wata wasika zuwa ga tsohon mai bayar da fatawa na kasar Masar yana mai sukar Azahar kan shiru da ta yi kan harin Saudiyyah Yemen.
Lambar Labari: 3308733 Ranar Watsawa : 2015/05/28
Bangaren kasa da kasa, Allamah Sheikh Sahal Ibrahim Bin Aqil babban mai bayar da fatawa na Ahlusunnah a kasar Yemen ya bayyana cewa al’ummar kasar ba za su taba mika kai ga bakaken manufofin gwamnatin Saudiyyah ba.
Lambar Labari: 3306374 Ranar Watsawa : 2015/05/22
Bangaren kasa da kasa, kungiyar malaman addinin muslunci ta kasar Yemen ta zargi masarautar saudiyya da keta dukaknin hurumi na dokoki da kaidoji harinta kan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3288730 Ranar Watsawa : 2015/05/11
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin Saudiyya sun kaddamar da hari kan masallacin mai dadden tarihi na Imam hadi (AS) da birnin Sa;adah a arewacin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3277829 Ranar Watsawa : 2015/05/09
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kasashen duniya sun yi kakkausar ska dangane da hare-haren ta’adanci da Saudiyya ke kaiwa kan filayen safka da tashin jiragen sama na Yemen, da kuma yin amfani da makamai da aka haramta yin amfani da su a duniya.
Lambar Labari: 3263029 Ranar Watsawa : 2015/05/06
Bangaren kasa da kasa, al’ummar kasar Yemen sun gudanar da gagarumar zanga-zanga a biranin sana’a da ma wasu biranan kasar domin la’antar gidana sarautar Al Saud gami da Amurka.
Lambar Labari: 3244099 Ranar Watsawa : 2015/05/02
Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Yemen suna gudanar da bukukuwan zagayowar ranar shigar musulunci a ckin kasarsu duk kuwa da lugudan wutar da masarautar Saudiyya ke yi a kansu.
Lambar Labari: 3212357 Ranar Watsawa : 2015/04/26