iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wasu yahudawan sahyuniya masu tattsauran ra’ayi su kai farmaki kan wata majami’ar mabiya addinin kirista da ganganci.
Lambar Labari: 3315923    Ranar Watsawa : 2015/06/18

Bangaren kasa da kasa, sabuwar mataimakiyar ministan harkokin wajen haramatacciyar kasar Isra’ila ta bayyana cewa tun yankin gabar yamma da kogin Jordan har zuwa tekun Metrania duk nasu ne.
Lambar Labari: 3306867    Ranar Watsawa : 2015/05/23

Bangaren kasa da kasa, Wasu masu sanya ido kan hakkokin bil adama na kasashen duniya sun bayyana haramtacciyar kasar Isra’ila tana cin zarafin palastinawa musamman yara domin habbaka tattalin arzikinta.
Lambar Labari: 3144966    Ranar Watsawa : 2015/04/14

Bangaren kasa da kasa, daruruwan palastinawa ne magoya bayan kungiyar Hamas suka gudanar da gangami a cikin yankin zirin Gaza domin nuna rashin amincewa da saka Hamasa ckin kungiyoyin ‘yan ta’adda da wata kotun kasar Masar ta yi.
Lambar Labari: 2915456    Ranar Watsawa : 2015/03/01

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa dakasa ta ce dole ne haramtacciyar kasar Isra'ila ta kawo mamayar yankunan palastinaw da take baki daya.
Lambar Labari: 1446587    Ranar Watsawa : 2014/09/03