Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa a Palastinu ya yi gargadi dangane da amfani da wani kur'ani da aka buga da kura-kurai.
Lambar Labari: 3482488 Ranar Watsawa : 2018/03/19
Bangaren kasa da kasa, wasu mutae da ba a san ko su wane ne ba sun kai farmaki kan masallacin tarihi a cikin lardin Jalil tare da gina wata rijiya a cikinsa.
Lambar Labari: 3482389 Ranar Watsawa : 2018/02/12
Bangaren kasa da kasa, Narendra Modi firayi ministan Indiya a wani ran gadi da ya kaddamar da yankin gabas ta tsakiya, ya ziyarci yankunan Palastinawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani shugaban gwamnatin Indiya a wannan yankin.
Lambar Labari: 3482387 Ranar Watsawa : 2018/02/11
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taro na nuna goyon baya ga Quds a kasar Tunisia tare da halartar kungiyoyin farar hula.
Lambar Labari: 3482317 Ranar Watsawa : 2018/01/20
Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, A yayin gananarwa da jami'an gwamnati gami da manbobin kwamitin wa'azi na kasar Iran a wannan Laraba, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ita ce ta fi ko wace gwamnati barna da zalinci a Duniya
Lambar Labari: 3482243 Ranar Watsawa : 2017/12/27
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da hare-haren da jiragen yakin HKI suke kaiwa kan yankin Gaza a kasar Palasdinu ya karu zuwa hudu
Lambar Labari: 3482182 Ranar Watsawa : 2017/12/09
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da farmakia kan masallaci Abu Hurairah a dake yankin Aizariya gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481791 Ranar Watsawa : 2017/08/12
Bangaren kasa da kasa, manyan malaman addinin muslunci na kasar Bahrain sun tir da Allawadai da ziyarar tawagar yahudawan Isr'ila a kasar.
Lambar Labari: 3481501 Ranar Watsawa : 2017/05/10
Bangaren kasa da kasa, Palastinawa sun fara gudanar da gangami mai taken daga Haifa zuwa Aqsa da nufin kara tabbatar da rashin amincewarsu da mamaye musu kasa da yahudawa suka yi.
Lambar Labari: 3481492 Ranar Watsawa : 2017/05/07
Bangaren kasa da kasa, Jakadan gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastina a kungiyar hadin kan kasashen larabawa, ya gabatar da wani daftarin kudiri da ke neman kasashen larabawa da su taka wa shirin Trump birki, kan batun dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481192 Ranar Watsawa : 2017/02/01
Bangaren kasa da kasa, kwamitin malaman addini na musulmi a duniya ya yi gargadi dangane da duk wani yunkuri na dauke ofoshin jakadancin Amrka daga birnin Tel aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481159 Ranar Watsawa : 2017/01/22
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin yahudawan sahyuniya sun kirayi sauran yahudawa da su mamaye masallacin aqsa maialfarma a lokacin idin yahudawa na Hanuka.
Lambar Labari: 3481072 Ranar Watsawa : 2016/12/26
Bangaren kasa da kasa, an kara yawan sa’oin da yahudawan sahyuniya suke shiga masallacin aqsa akowace rana.
Lambar Labari: 3481005 Ranar Watsawa : 2016/12/05
Bangaren kasa da kasa, hukumar UNESCO ta gabatar da wani daftarin kudiri a gaban kwamitin majalisar dinkin duniya kan mallakar masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3480856 Ranar Watsawa : 2016/10/14
Bangaren kasa da kasa, za a buga mushafin masallacin Aqsa a cikin palastinu nan ba da jimawa ba.
Lambar Labari: 3469684 Ranar Watsawa : 2015/12/26
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Hussain babban mamali mai bayar da fatawa a birnin Quds ya bayyana cewa babbar manufar kirkiro kungiyoyi irin su Daesh shi ne nisantar da hankulan musulmi daga Palastinu da kuma barnar sahyniyawa.
Lambar Labari: 3373962 Ranar Watsawa : 2015/09/28
Bangaren kasa da kasa, Benyamin Netanyahu firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya fadi cewa musulmi sun hadua kan cewa Isra’ila ba ta wuri a duniyar musulmi.
Lambar Labari: 3373961 Ranar Watsawa : 2015/09/28
Bangaren kasa da kasa, kwamitin taimakon masallacin Aqsa na palastinawa da ke yankin zirin Gaza ya bukaci musulmi da su safke nauyin da kensu na kare masallacin quds.
Lambar Labari: 3366438 Ranar Watsawa : 2015/09/22
Bangaren kasa da kasa, kungiyar yanto palastinu daga mamaya ta bayyana cewa haramtacciyar kasar Isra’ila tana son ta mayar da batun rikicinta da palastinawa ya zaman a addini.
Lambar Labari: 3365993 Ranar Watsawa : 2015/09/21
Bangaren kasa da kasa, ana sa ranan daga tutar palastinu a gaban babban ginin zauren majlisar dinkin duniya a cikin watan Satumba mai zuwa.
Lambar Labari: 3349405 Ranar Watsawa : 2015/08/20