iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kamfanin samar da ruwan sha na kwalba na Naba a birnin Najaf na Iraki ya samar da robobin ruwa guda miliyan 10 domin masu ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3483057    Ranar Watsawa : 2018/10/19

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin sadarwa ta kasar Iraki ta sanar da cewa za ta samar da hanyoyi na yanar gizo kyauta ga masu ziyara.
Lambar Labari: 3483055    Ranar Watsawa : 2018/10/19

Bangaren kasa da kasa, wata jaridar Najeriya People's Daily ta rubuta rahoto a kan taron Arbaeen da aka gudanar a Karbal.
Lambar Labari: 3482090    Ranar Watsawa : 2017/11/11

Bangaren kasa da kasa, hubarren Imam Hussain (AS) da kuma hubbaren Abas (AS) sun dauki nauyin bakuncin miliyoyin masu ziyara.
Lambar Labari: 3482086    Ranar Watsawa : 2017/11/10

Bangaren kasa da kasa, an kammala shirin ayyukan kur’ani da aka gudanar a lokacin tattakin arbaeen a ckin larduna daban-daban na kasar raki.
Lambar Labari: 3482085    Ranar Watsawa : 2017/11/10

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Iraki sun samu nasarar cafke wasu ‘yan ta’adda a lokacin da suke shirin kai kan wasu masu tafiya ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3482083    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Bangaren kasa da kasa, masana da dama daga kasashen duniya ne suka shiga cikin miliyoyin masu tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3482082    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Jagoran Juyi A Taron Dalibai Masu Makoki:
Bangaren siyasa, a yayin gudanar da taron juyayin arbaeen na Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA) jagoran juyin juhalin musuluci ya kasance a cikin mahalarta.
Lambar Labari: 3482081    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Bangaren kasa da kasa, wata dalibar jami’a mai karatun digirin digirgir a kasar Senela mai suna Suad Lee ta rubuta wata makala mai taken Arbaeen a jarida direct info.
Lambar Labari: 3482079    Ranar Watsawa : 2017/11/08

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Iraki sun samu nasarar halaka 'yan ta'adda da suke yunkurin kai harin kunar bakin wake kan masu ziyarar arbaeen a Iraki.
Lambar Labari: 3482075    Ranar Watsawa : 2017/11/07

Bangaren kasa da kasa, an bayar da gurbin karatu na addini ga mabiya mazhabar iyalan gidan manzo yan Najeriya a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3480966    Ranar Watsawa : 2016/11/23

Bangaren kasa da kasa, Iraniyawa mazauana kasar Tanzania suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain.
Lambar Labari: 3480954    Ranar Watsawa : 2016/11/19

Bangaren kasa da kasa, masu tafiya zuwa ziyarar arbain na Imam Hussain sun rubuta kur’ani mai tsarki a kan hanyarsu ta isa hubbarensa mai tsarki.
Lambar Labari: 3459730    Ranar Watsawa : 2015/12/04