tattalin arziki - Shafi 3

IQNA

Me Kur'ani Ke Cewa (7)
A yau daya daga cikin manyan matsalolin al’ummar musulmi ita ce mamayar daular da ba musulmi ba a kansu, wanda wani lokaci yakan haifar da takurawa da hani wajen aiwatar da hukunce-hukuncen Musulunci da ma maimakon ibada. Amma me Kur'ani ya ce game da wannan?
Lambar Labari: 3487396    Ranar Watsawa : 2022/06/08

Me Kur’ani Ke Cewa  (4)
Tehran (IQNA) Littattafan Wahayi wani lokaci ana la'akari da su kawai don ƙara ruhi da fahimtar ayyukan ibada, kuma wannan shine abin da aka fahimta daga ma'anar shiriya. Amma Kur'ani ya nuna mana bangarori masu ban mamaki na fahimtar shiriya.
Lambar Labari: 3487362    Ranar Watsawa : 2022/05/30

Tehran (IQNA) Capital Solutions, babbar hukumar fintech ta Kenya, na neman samar wa kananan ‘yan kasuwa tallafin kudi da suke bukata don tsarawa da biyan bukatunsu na kudi ta hanyar dandali guda.
Lambar Labari: 3487353    Ranar Watsawa : 2022/05/28

Tehran (IQNA) Hukumar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana a cikin wani rahoto da ta fitar cewa kimanin ‘yan kasar Yemen miliyan 17 ne ke fama da matsalar karancin abinci, al’amarin da ke kara dagula halin rayuwa a kasar.
Lambar Labari: 3487275    Ranar Watsawa : 2022/05/10

Tehran (IQNA) Kungiyar Taliban dake mulki a Afganistan ta yi kira ga kasashen musulmi dasu amince da gwamnatinta a Afghanistan.
Lambar Labari: 3486842    Ranar Watsawa : 2022/01/19

Tehran (IQNA) Hizbullah da Amal sun fitar da bayani na hadin gwiwa kan batutuwa da suka shafi halin da ake cikia kasar Lebanon a kan batutuwa daban-daban, na siyasa, tsaro, tattalin arziki da sauransu.
Lambar Labari: 3486691    Ranar Watsawa : 2021/12/16

Tehran (IQNA) an bude baje kolin kasa da kasa a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3486609    Ranar Watsawa : 2021/11/26

Tehran (IQNA) Sayyid Nasrullah ya bayyana cewa, yunkurin da Saudiyya ke yi domin ganin ta haifar da yakin basasa a cikin kasar Lebanon ba zai taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3486545    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) shugaba Hassan Rauhani na Iran ya jaddada matsayin kasarsa na ci gaba da yin hadin gwiwa tare da kasar Syria wajen yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3485442    Ranar Watsawa : 2020/12/08

Sayyid Hassan Nasrullah:
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa komawa zuwa ga gabashi baya nufin yanke alaka da yammaci, amma yana da kyau a karfafa dogaro da kai.
Lambar Labari: 3484966    Ranar Watsawa : 2020/07/08

Tehran (IQNA) shugaban kasa Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa, kasarsa a kowane lokaci tana kokarin ganin an samu tabbatar zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya da ma duniya baki daya.
Lambar Labari: 3484827    Ranar Watsawa : 2020/05/23

Tehran (IQNA) ‘Yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Omar ta bayyana takunkumin da gwamnatin Amurka take ci gaba da kakaba wa Iran da cewa zalunci ne.
Lambar Labari: 3484644    Ranar Watsawa : 2020/03/21

Tehran (IQNA) Ayatollah Khamenei jagoran juyin juya halin musulunci a Iran, a lokacin da yake gabatar da jawabi akan sabuwar shekarar Norouz ta hijira Shamsiyya, ya fara taya al’ummar alhinin zagayowar lokacin Shahadar Imam Musa Bin Jaafar Kazem (AS) da kuma murnar Mab’as, da kuma jajantawa al’umma matsaloli na annoba da aka shiga.
Lambar Labari: 3484638    Ranar Watsawa : 2020/03/20

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana takunumar Amurka akan kasar Iran da cewa suna matsayin aikin ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3483516    Ranar Watsawa : 2019/04/04

Bangaren kasa da kasa, ofishin jakadancin kasar Iran ya kafa wani kwamiti da zai dauki nauyin shirya tarukan cikar shekaru arba'in da samun nasarar juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3483124    Ranar Watsawa : 2018/11/14

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa kan bunkasa harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a Masar.
Lambar Labari: 3482624    Ranar Watsawa : 2018/05/02

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Rasha ta sanar da cewa wakilai daga kasashe 50 ne na duniya za su halarci taron tattalin arziki tsakain Rasha da duniyar musulmi a Qazan.
Lambar Labari: 3481518    Ranar Watsawa : 2017/05/15

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman taro na biyu na kasa da kasa kan tarihin manzon Allah (SAW) a birnin fas na kasar Morroco.
Lambar Labari: 3480972    Ranar Watsawa : 2016/11/25